Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

NNPC Da Wasu Kamfanoni Sunyi Yarjejeniyar Iskar Gas
Published: December 11, 2025 at 9:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 11, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NNPC Da Wasu Kamfanoni Sunyi Yarjejeniyar Iskar Gas
Published: December 11, 2025 at 9:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
NNPC Da Wasu Kamfanoni Sunyi Yarjejeniyar Iskar GasPublished: December 11, 2025 at 9:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kamfanin makamashi na Heirs Energies na Najeriya tare da kamfanin mai na kasar NNPC, sun sanya hannu a kan yarjejeniya tare da wasu masu zuba jari su 5 domin tare irin gas da ake konawa ba tare da amfanin komai ba lokacin hakar mai, da nufin maida shi na kudi. Najeriya tana da gas mafi…

Ci Gaba Da Karatu “NNPC Da Wasu Kamfanoni Sunyi Yarjejeniyar Iskar Gas” »

Najeriya

Amurka Ta Kama Wani Jirgin Dakon Mai
Published: December 11, 2025 at 9:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 11, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Ta Kama Wani Jirgin Dakon Mai
Published: December 11, 2025 at 9:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Ta Kama Wani Jirgin Dakon MaiPublished: December 11, 2025 at 9:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald ranar a laraba ya bayyana cewa Amurka ta kama wani jirgin dakon mai dake da takunkumi a kansa, a dab da gabar ruwan kasar Venezuela, matakin da ya janyo tashin farashin mai a kasuwannin duniya tare da kara wutar tankiya a tsakanin Amurka da Venezuela. Wannan lamarin shine na farko a kan…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Ta Kama Wani Jirgin Dakon Mai” »

Amurka

Kauran Bauchi: Muna Nan A PDP Daram!
Published: December 11, 2025 at 8:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 12, 2025

Posted on December 11, 2025December 12, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kauran Bauchi: Muna Nan A PDP Daram!
Published: December 11, 2025 at 8:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 12, 2025
Kauran Bauchi: Muna Nan A PDP Daram!Published: December 11, 2025 at 8:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 12, 2025

Gwamnatin Jihar Bauchi ta musanta ikirarin da ake yi na cewa Gwamna Bala Mohammed na shirin barin Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) zuwa Jam’iyyar Peoples Redemption Party (PRP). A cikin wata sanarwa da Mai Bawa Gwamnan Shawara Kan Harkokin Yada Labarai, Mukhtar Gidado, ranar laraba ya bayyana cewa wannan ikirarin babu tushe kwata-kwata, inda ya…

Ci Gaba Da Karatu “Kauran Bauchi: Muna Nan A PDP Daram!” »

Siyasa

Gwamnatin Tarayya Tana Neman Kudi Domin Aiwatar Da Kasafin Kudin 2026
Published: December 11, 2025 at 8:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 11, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Tarayya Tana Neman Kudi Domin Aiwatar Da Kasafin Kudin 2026
Published: December 11, 2025 at 8:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Tarayya Tana Neman Kudi Domin Aiwatar Da Kasafin Kudin 2026Published: December 11, 2025 at 8:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayyar Najeriya tana neman aron Naira Triliyan N17.89 domin ɗaukar nauyin kasafin kuɗin 2026 Gwamnatin Tarayya na shirin kara yawan bashin da take karbowa zuwa Naira Triliyan N17.89 a shekarar 2026 domin cike gibin kasafin kuɗi da ke karuwa, kamar yadda sabon tsarin kasafin kudin 2026 ya nuna. Sabon bayanin kasafi daga Ma’aikatar Tsare-tsaren…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tarayya Tana Neman Kudi Domin Aiwatar Da Kasafin Kudin 2026” »

Najeriya

Amurka Ta Nuna Damuwa Kan Matsalar ‘Yan Gudun Hijira A Najeriya
Published: December 11, 2025 at 6:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 11, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Ta Nuna Damuwa Kan Matsalar ‘Yan Gudun Hijira A Najeriya
Published: December 11, 2025 at 6:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Ta Nuna Damuwa Kan Matsalar ‘Yan Gudun Hijira A NajeriyaPublished: December 11, 2025 at 6:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kwamitocin Kasafin Kuɗi na Majalisar Dokokin Amurka sun jaddada kudirin Amurka na tunkarar take-taken addini a duniya, musamman a Najeriya. Wannan na zuwa ne bayan ziyarar tawagar ‘yan majalisar da Shugaba Donald Trump ya tura ƙarƙashin jagorancin Riley Moore. A Najeriya, tawagar ta gana da mai bawa Shugaban ƙasa shawara kan tsaro, Nuhu Ribadu, domin…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Ta Nuna Damuwa Kan Matsalar ‘Yan Gudun Hijira A Najeriya” »

Najeriya

Gwamnatin Bauchi Ta Amince Domin Inganta Kasuwancin Nama A Jihar
Published: December 11, 2025 at 6:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 11, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Bauchi Ta Amince Domin Inganta Kasuwancin Nama A Jihar
Published: December 11, 2025 at 6:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Bauchi Ta Amince Domin Inganta Kasuwancin Nama A JiharPublished: December 11, 2025 at 6:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Bauchi ta amince da fitar da naira miliyan 97 domin sabunta masana’antar sarrafa nama ta jihar da ke Bauchi, a wani bangare na kokarinta na farfado da harkokin kiwo da sarrafa nama a jihar. Kwamishinan Ma’aikatar kyautata Kiwo, Dr. Musa Lukshi ne ya bayyana hakan yayin wani ziyarar duba ci gaban aikin da…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Bauchi Ta Amince Domin Inganta Kasuwancin Nama A Jihar” »

Labarai

Sarkin Musulmi Yayi Magana Game Da Matsalar Tsaron Kasar
Published: December 11, 2025 at 6:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 11, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sarkin Musulmi Yayi Magana Game Da Matsalar Tsaron Kasar
Published: December 11, 2025 at 6:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sarkin Musulmi Yayi Magana Game Da Matsalar Tsaron KasarPublished: December 11, 2025 at 6:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sarkin Musulmi ya soki shugabannin addinai kan yadda ake boye gaskiya game da matsalar tsaron Najeriya Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar III, ya soki shugabannin addinai bisa rashin faɗa wa ’yan Najeriya gaskiya game da halin tsaro da ake fama da shi a ƙasar. Yayin taron shekara-shekara na Majalisar hadin guiwa kan harkokin addinai…

Ci Gaba Da Karatu “Sarkin Musulmi Yayi Magana Game Da Matsalar Tsaron Kasar” »

Tsaro

Shugaba Tinubu Ya Umarci Janye ‘Yan Sanda Masu Gadin Ministoci
Published: December 10, 2025 at 6:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 10, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Ya Umarci Janye ‘Yan Sanda Masu Gadin Ministoci
Published: December 10, 2025 at 6:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Ya Umarci Janye ‘Yan Sanda Masu Gadin MinistociPublished: December 10, 2025 at 6:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tinubu ya kara jaddda umarnin janye ’yan sanda daga gadin manyan mutanea kasar Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce ba za a sassauta umarnin janye ’yan sanda daga gadin manyan jami’ai ba, yana mai gargadin dukkan ministoci su bi umarnin nan take. Bayanin hakan na cikin wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Umarci Janye ‘Yan Sanda Masu Gadin Ministoci” »

Tsaro

Soyinka Ya soki Yawan Jami’an Tsaron Da Ake Bai Wa Seyi Tinubu
Published: December 10, 2025 at 4:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 10, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Soyinka Ya soki Yawan Jami’an Tsaron Da Ake Bai Wa Seyi Tinubu
Published: December 10, 2025 at 4:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Soyinka Ya soki Yawan Jami’an Tsaron Da Ake Bai Wa Seyi TinubuPublished: December 10, 2025 at 4:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farfesa Wole Soyinka ya yi gargaɗi ga Shugaba Bola Tinubu kan yadda ake gudanar da tsaro da kuma amfani da jami’an gwamnati wajen kare wasu ‘yan tsiraru masu kusanci da fada. Yayin bikin bayar da kyaututtuka na Wole Soyinka Centre for Investigative Journalism a Legas, a wani bidiyo da ya yadu, Soyinka ya ce ya…

Ci Gaba Da Karatu “Soyinka Ya soki Yawan Jami’an Tsaron Da Ake Bai Wa Seyi Tinubu” »

Najeriya

EFCC Ta Tsare Tsohon Minista Abubakar Malami
Published: December 10, 2025 at 1:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 10, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on EFCC Ta Tsare Tsohon Minista Abubakar Malami
Published: December 10, 2025 at 1:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
EFCC Ta Tsare Tsohon Minista Abubakar MalamiPublished: December 10, 2025 at 1:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon Antoni Janar kuma ministan shari’ar Najeriya Abubakar Malami, ya shafe kwana na biyu a tsare a hannun Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) bayan kasa cika sharuddan belinsa. Majiyoyi sun ce ana bincikensa kan zarge-zargen laifuka 18, ciki har da hada hadar kuɗi da saba ka’idar aikin ofis, da kuma zargin taimakawa…

Ci Gaba Da Karatu “EFCC Ta Tsare Tsohon Minista Abubakar Malami” »

Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 52 53 54 … 57 Next

Sabbin Labarai

  • Shugaban Amurka Zai Sake Aika Jirgin Yaki Gabas Ta Tsakiya
  • Dalibin Jami’a Ya Rasa Ransa A Birnin Dakar Yayin Zanga Zanga
  • Kasar Zimbabwe Ta Samar Da Dokar Tsawaita Mulkin Mnangagwa Zuwa 2030
  • ‘Yan Bindiga Sun Karya Alkawarin Dakatar Da Kai Hare Hare A Najeriya
  • Amurka Zata Bawa Sojojin Najeriya Horo

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Okoye Na Shirin Maye Gurbin Nwabali, AFCON 2025: Wasanni
  • ECOWAS Zata Kafa Rundunar Yaki Da Rashin Tsaro Afrika
  • Ga Fili Ga Doki Najeriya
  • An Kai Shugaban Kasar Venezuela Kotu Amurka
  • Gwamnatin Soji A Nijar Ta Hana Fitar Da Albarkatun Kasa Afrika
  • Kasashen Duniya Sunyi Tir Da Hambarar Da Gwamnatin Venezuela Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shirin Safe 0500 UTC Yau Asabar 11.15.2025 Rediyo
  • Najeriya Da Amurka Sun Amince Su Haɗa Kai Don Inganta ’Yancin Addini Da ƙarfafa Tsaro A Nijeriya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.