Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Amurka Zatayi Amfani Da Sansanonin Birtaniya
Published: March 21, 2026 at 7:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Zatayi Amfani Da Sansanonin Birtaniya
Published: March 21, 2026 at 7:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Zatayi Amfani Da Sansanonin BirtaniyaPublished: March 21, 2026 at 7:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar Jumma’a Britaniya ta baiwa Amurka izinin tayi amfani da sansanoninta domin ta kai hari kan sansanonin makamai masu linzammi da Iran take amfani da su ta kai hari kan jiragen ruwa da suke bi ta mashigin ruwan Hormuz. Fadar gwammnatin kasar dake Downing Street tace, ministocin kasar sun tattauna a ranar juma’a kan…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Zatayi Amfani Da Sansanonin Birtaniya” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Amurka Zata Kara Tura Sojoji Gabas Ta Tsakiya
Published: March 21, 2026 at 7:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Zata Kara Tura Sojoji Gabas Ta Tsakiya
Published: March 21, 2026 at 7:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Zata Kara Tura Sojoji Gabas Ta TsakiyaPublished: March 21, 2026 at 7:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar mayakan Amurka zata tura karin dubban sojojin kundubalarta zuwa gabas ta tsakiya, kamar yadda wasu jami’ai suka fadawa kamfanin dillanciin labarai na Reuters jiya jumma’a, yayinda shugaban Amurka Donald Trump ya zargi kawayen Washinghton dake kungiyar tsaro ta NATO da cewa su ragaye ne saboda sun gaza tura dakarun su su taimakawa wajen bude…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Zata Kara Tura Sojoji Gabas Ta Tsakiya” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Hawan Sallah Daga Masarautar Kaltungo
Published: March 21, 2026 at 7:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hawan Sallah Daga Masarautar Kaltungo
Published: March 21, 2026 at 7:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hawan Sallah Daga Masarautar KaltungoPublished: March 21, 2026 at 7:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hotunan Sallan Idin Karamar Sallah Da Hawan Sallah Daga Masarautan Kaltungo a Jihar Gombe Najeriya Inda Mai Kaltungo Injiniya Saleh Muhammadu Mataimakin Shugaban Majalisar Sarakuna ta jihar Gombe yake jagorantar Hawa a Garin Kaltungo Dake Kudancin jihar Gombe a Arewa Maso gabashin Najeriya

Nishadi, Rumbun Hotuna

Ukraine Ta Aika Tawagar Kwararru Gabas Ta Tsakiya
Published: March 20, 2026 at 9:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 21, 2026

Posted on March 20, 2026March 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ukraine Ta Aika Tawagar Kwararru Gabas Ta Tsakiya
Published: March 20, 2026 at 9:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 21, 2026
Ukraine Ta Aika Tawagar Kwararru Gabas Ta TsakiyaPublished: March 20, 2026 at 9:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 21, 2026

Ukraine ta aike da tawagar kwararru zuwa kasashen gabas ta tsakiya biyar, domin su taimaka wajen kakkabo jiragen yaki maras matuka, da kuma basu shawarwari kan matakan kariya na hare hare daga sararin samaniya, har wasu jami’an kasar suke cewa suna san ran cimma yarjejeniyoyi masu muhimmnci. Jami’in yace yayinda jami’an kasashe da aka aike…

Ci Gaba Da Karatu “Ukraine Ta Aika Tawagar Kwararru Gabas Ta Tsakiya” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Iran Ta Kai Hari Matatar Mai A Kuwait
Published: March 20, 2026 at 9:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Ta Kai Hari Matatar Mai A Kuwait
Published: March 20, 2026 at 9:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Ta Kai Hari Matatar Mai A KuwaitPublished: March 20, 2026 at 9:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Iran ta kai hari kan wata matatar mai a Kuwait ranar jumma’a, Isra’ila kuma ta kashe kakakin rundunar juyin juya hali na Iran, yayinda ake ganin wannan yaki na hadin guiwar Amurka da Isra’ila kan Iran bai nuna wata alamar kawo karshe ba. Isra’ila tayi alkawarin ba zata sake kai hari kan cibiyar iskar gas…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Ta Kai Hari Matatar Mai A Kuwait” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

An Tsinto Gawarwakin ‘Yan gudun Hijira A Bakin Tekun Comoros
Published: March 20, 2026 at 7:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Tsinto Gawarwakin ‘Yan gudun Hijira A Bakin Tekun Comoros
Published: March 20, 2026 at 7:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Tsinto Gawarwakin ‘Yan gudun Hijira A Bakin Tekun ComorosPublished: March 20, 2026 at 7:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

An tsinto gawarwakin mutane 17 a cikin wani kwalekwale dauke da ‘yan gudun hijira a bakin tekun Comoros, a cewar ministan cikin gida na tsibirin dake tekun India Mohamed Ahamada. Hukumomi sun ce suna ganin ‘yan gudun hijiran na kokarin isa Mayotte, yankin rainon Faransa dake tsakanin Mozambique da Madagascar. Mohamed Ahmada yace mutanen 30…

Ci Gaba Da Karatu “An Tsinto Gawarwakin ‘Yan gudun Hijira A Bakin Tekun Comoros” »

Labarai, Sauran Duniya

Isra’ila Tace Bazata Sake Kai Hari Kan Cibiyar Gas Ta Iran Ba
Published: March 20, 2026 at 7:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Isra’ila Tace Bazata Sake Kai Hari Kan Cibiyar Gas Ta Iran Ba
Published: March 20, 2026 at 7:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Isra’ila Tace Bazata Sake Kai Hari Kan Cibiyar Gas Ta Iran BaPublished: March 20, 2026 at 7:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ci gaba da yaki tsakanin Amurka, Isra’ila da Iran. Prime ministan Isra’ila, Benjamin Netanyaho, yace a jiya Laraba Iran bata da damar da zata wadatar da uranium ko kuma ta kera makamai masu linzami ba, abubuwan da gwamnatin Donald Trump tayi ikirari dasu wajen far wa Iran da yaki. Netanyaho ya kara da cewa…

Ci Gaba Da Karatu “Isra’ila Tace Bazata Sake Kai Hari Kan Cibiyar Gas Ta Iran Ba” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Shugaba Tinubu Ya Taya Musulmai Murnar Sallah, Tare Da Kira Zuwa Ga Kishin Kasa
Published: March 19, 2026 at 9:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Ya Taya Musulmai Murnar Sallah, Tare Da Kira Zuwa Ga Kishin Kasa
Published: March 19, 2026 at 9:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Ya Taya Musulmai Murnar Sallah, Tare Da Kira Zuwa Ga Kishin KasaPublished: March 19, 2026 at 9:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Tinubu ya taya Musulmi murnar Sallah, tare da kira zuwa ga kishin ƙasa Shugaban ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya taya al’ummar Musulmi murnar Sallar Ƙaramar Idi (Eid-el-Fitr), tare da kira ga su ƙara jajircewa wajen hidimtawa ƙasa da al’umma baki ɗaya. A cikin wata sanarwa da mai ba shi shawara kan harkokin yaɗa…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Taya Musulmai Murnar Sallah, Tare Da Kira Zuwa Ga Kishin Kasa” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Nishadi

Ambaliyar Ruwan Sama Yayi Ajalin Mutum 13 A Malawi
Published: March 19, 2026 at 9:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ambaliyar Ruwan Sama Yayi Ajalin Mutum 13 A Malawi
Published: March 19, 2026 at 9:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ambaliyar Ruwan Sama Yayi Ajalin Mutum 13 A MalawiPublished: March 19, 2026 at 9:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin kasar Malawi tace a yau Alhamis a kalla mutane 13 ne suka rasa rayukan su bayan da aka shafe kwanaki 4 ana tafka ruwan sama da yayi sanadiyyar ambaliyar ruwa a fadin kasar. Ma’aikatar kula da ayyukan agajin gaggawa da matsalolin ibtila’i tace ta samu rahotanni daga 16 cikin 36 na majalisun kasar. Zuwa…

Ci Gaba Da Karatu “Ambaliyar Ruwan Sama Yayi Ajalin Mutum 13 A Malawi” »

Labarai, Sauran Duniya

Sudan Takai Hari Kasar Chadi Da Jirgi Marar Matuki
Published: March 19, 2026 at 9:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sudan Takai Hari Kasar Chadi Da Jirgi Marar Matuki
Published: March 19, 2026 at 9:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sudan Takai Hari Kasar Chadi Da Jirgi Marar MatukiPublished: March 19, 2026 at 9:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani hari daga Jirgi mara matuki na drone daga kasar Sudan ya hallaka mutane 17 a kasar Chadi, ciki har da wasu dake halartar zaman makoki, a cewar gwamnatin Chadi da kuma mazauna wajen a ranar Alhamis. Shugaban kasar Chadi ya dau alwashin daukan fansa idan aka sake kawo musu wani harin. Harin ya fada…

Ci Gaba Da Karatu “Sudan Takai Hari Kasar Chadi Da Jirgi Marar Matuki” »

Afrika, Labarai, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 51 52 53 … 139 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Fiye Da Mutane Miliyan Hudu Suna Fuskantar Barazanar Yunwa A Somaliya Sauran Duniya
  • Anyi Jefe-Jefe Yayin Rangadin Messi, A Indiya Wasanni
  • ‘Yan Sanda A Tsibirin Bahamas Sun kama Mijin Wata Ba Amurkiya Amurka
  • Amurka Ta Kama Tsohon Ministan Kudin Kasar Ghana Afrika
  • Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutun Sallar Azumi Afrika
  • Mabiya Addinin Kirista Da ‘Yan Bindiga Suka Sace Sun Kubuta Labarai
  • Gwamnatin Tarayya Na Kokarin Hana Demokraɗiyya A Najeriya Siyasa
  • Inuwa Yahaya Zai Jagoranci Tattara Masu Ruwa da Tsaki Na APC A Arewa Maso Gabashin Najeriya Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.