Shugaban Kasar Iran Ya Bayyana Samun Sakamako Mai Kyau A Tattaunawa Da Amurka
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya bayyana cewa, kasar Iran na ganin daman samun sakamako mai kyau daga zagaye na uku na tattaunawa da Amurka, a ranar Laraba, yayin da wata tawaga ta tashi zuwa birnin Geneva domin tattaunawa kan shirin nukiliyar na Tehran. Wani babban jami’in gwamnatin Amurka ya fada a ranar Litinin cewa…
Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Kasar Iran Ya Bayyana Samun Sakamako Mai Kyau A Tattaunawa Da Amurka” »

