Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Jami’an Shiga Da Fice A Afirka Ta Kudu Sun Tafka Badakalar Kudade
Published: February 23, 2026 at 6:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jami’an Shiga Da Fice A Afirka Ta Kudu Sun Tafka Badakalar Kudade
Published: February 23, 2026 at 6:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jami’an Shiga Da Fice A Afirka Ta Kudu Sun Tafka Badakalar KudadePublished: February 23, 2026 at 6:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wasu tsirarrun Jami’an shige da fice na Afirka ta Kudu sun yi amfani da matsayin su don cimma burin su ta hanyar karban kudade a wurin mutane suna sama musu visa da takardun zama a kasa, kamar yadda wani binciken gwamnati ya bankado a Ranar Litinin. Shugaban kasar Afirka ta Kudu Cyril Ramaphosa ne ya…

Ci Gaba Da Karatu “Jami’an Shiga Da Fice A Afirka Ta Kudu Sun Tafka Badakalar Kudade” »

Afrika, Labarai

Ana Tuhumar Dan Shugaba Robert Magabe Da Kisan Kai
Published: February 23, 2026 at 6:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ana Tuhumar Dan Shugaba Robert Magabe Da Kisan Kai
Published: February 23, 2026 at 6:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ana Tuhumar Dan Shugaba Robert Magabe Da Kisan KaiPublished: February 23, 2026 at 6:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An gurfanar da dan tsohon shugaban kasar Zimbabwe, Robert Mugabe a wata kotu a kasar Afrika ta Kudu ranar Litinin inda ake tuhumar sa da yunkurin aikata kisan kai, bayan da aka harbe, tare da raunata wani me kula da furanni a makon daya gabata a wani gida a birnin Johannersburg, inda dan Mugaben ke…

Ci Gaba Da Karatu “Ana Tuhumar Dan Shugaba Robert Magabe Da Kisan Kai” »

Afrika, Sauran Duniya

Kasar Chadi Ta Rufe Iyakar Ta Da Kasar Sudan
Published: February 23, 2026 at 6:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Chadi Ta Rufe Iyakar Ta Da Kasar Sudan
Published: February 23, 2026 at 6:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Chadi Ta Rufe Iyakar Ta Da Kasar SudanPublished: February 23, 2026 at 6:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Chadi ta rufe iyakar ta da kasar Sudan a yau Litinin, bayan da yakin basasar da ake tafkawa tsakanin rundunar sojin Sudan da dakarun tawaye na RSF, yayi sanadiyar hallaka sojojin Chadi 5, a cewar wasu majiyoyi biyu da suka zanta da kamfanin dillancin labarai na Reuters. Yakin da ake ta tafkawa tun a…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Chadi Ta Rufe Iyakar Ta Da Kasar Sudan” »

Afrika, Sauran Duniya, Tsaro

Shugaban Kasar Koriya Ta Arewa Ya Zamo Sakataren Jam’iya Mai Mulki
Published: February 23, 2026 at 10:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Kasar Koriya Ta Arewa Ya Zamo Sakataren Jam’iya Mai Mulki
Published: February 23, 2026 at 10:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Kasar Koriya Ta Arewa Ya Zamo Sakataren Jam’iya Mai MulkiPublished: February 23, 2026 at 10:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gidan talabijin na KCNA, na kasar Koriya Ta Arewa, ya ruwaito cewa, jam’iyya mai Mulki ta kasar Koriya ta Arewa ta sake zaben shugaban kasar Kim Jong Un a matsayin babban sakataren jam’iyyar a rana ta hudu na taron majalisar wakilan kasar a ranar Lahadi. A cikin wani rahoto na jinjinawa, ta yabawa Kim da…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Kasar Koriya Ta Arewa Ya Zamo Sakataren Jam’iya Mai Mulki” »

Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Jami’ai A Mexico Sun Tabbatar Da Kashe Shugaban Masu Shan Ƙwaya Nemesio Oseguera
Published: February 23, 2026 at 10:01 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 23, 2026

Posted on February 23, 2026February 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jami’ai A Mexico Sun Tabbatar Da Kashe Shugaban Masu Shan Ƙwaya Nemesio Oseguera
Published: February 23, 2026 at 10:01 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 23, 2026
Jami’ai A Mexico Sun Tabbatar Da Kashe Shugaban Masu Shan Ƙwaya Nemesio OsegueraPublished: February 23, 2026 at 10:01 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 23, 2026

Jami’ai a Mexico sunce an kashe shugaban masu shan kwaya Nemesio Oseguera, wanda aka fi sani da ‘El Mencho’ a wani samame da sojoji suka kai a ranar Lahadi, yayin da gwamnatin kasar ke kara matsin lamba kan ‘yan kungiyar bayan barazanar shiga tsakani da Amurka. Ma’aikatar tsaron kasar Mexico ta ce wani harbin da…

Ci Gaba Da Karatu “Jami’ai A Mexico Sun Tabbatar Da Kashe Shugaban Masu Shan Ƙwaya Nemesio Oseguera” »

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Harin Ukraine Yayi Mummunan Barna A Rasha
Published: February 23, 2026 at 5:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Harin Ukraine Yayi Mummunan Barna A Rasha
Published: February 23, 2026 at 5:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Harin Ukraine Yayi Mummunan Barna A RashaPublished: February 23, 2026 at 5:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani harin makami mai linzami da Ukraine ta kai ya yi mummunar barna a kan ababen more rayuwa da makamashi tare da dakile samar da wutar lantarki da zafi da kuma ruwa a yankin Belgorod na Rasha da ke kan iyaka da Ukraine, in ji gwamnan yankin a safiyar ranar Litinin. “A sakamakon haka, an…

Ci Gaba Da Karatu “Harin Ukraine Yayi Mummunan Barna A Rasha” »

Afrika, Sauran Duniya, Tsaro

Iran Zata Sassauta Shirin Nukiliya Tsakaninta Da Amurka
Published: February 23, 2026 at 5:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Zata Sassauta Shirin Nukiliya Tsakaninta Da Amurka
Published: February 23, 2026 at 5:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Zata Sassauta Shirin Nukiliya Tsakaninta Da AmurkaPublished: February 23, 2026 at 5:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Iran ta nuna cewa a shirye take ta ba da rangwame kan shirinta na nukiliya a tattaunawar da za ta yi da Amurka don mayar da martani ga dage takunkumin da aka kakaba mata da kuma amincewa da hakkinta na inganta sinadarin Uranium, a kokarinta na dakile harin Amurka. Bangarorin biyu dai na ci gaba…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Zata Sassauta Shirin Nukiliya Tsakaninta Da Amurka” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Sauran Duniya

Yanayin Yunwa Yana Kara Ta’azarra A Somaliya
Published: February 23, 2026 at 4:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yanayin Yunwa Yana Kara Ta’azarra A Somaliya
Published: February 23, 2026 at 4:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Yanayin Yunwa Yana Kara Ta’azarra A SomaliyaPublished: February 23, 2026 at 4:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar samar da abinci ta Majalisar Dinkin Duniya a ranar Juma’a ta ce, taimakon abinci da abinci mai gina jiki na ceton rai a Somaliya zai iya tsayawa nan da watan Afrilu matukar ba a samar da wani sabon tallafi ba, lamarin da ke jefa miliyoyin mutane cikin hadarin tabarbarewar yunwa. Kimanin mutane miliyan 4.4…

Ci Gaba Da Karatu “Yanayin Yunwa Yana Kara Ta’azarra A Somaliya” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Sauran Duniya

Hukumar NDLEA Ta Kama Wata Mata Da cikin Bogi Na ƙwaya
Published: February 22, 2026 at 3:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar NDLEA Ta Kama Wata Mata Da cikin Bogi Na ƙwaya
Published: February 22, 2026 at 3:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar NDLEA Ta Kama Wata Mata Da cikin Bogi Na ƙwayaPublished: February 22, 2026 at 3:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi a Najeriya wato (NDLEA), ta kama wata mata da miyagun ƙwayoyi a cikin juna biyu na bogi a iyakar ƙasa ta Seme Border da ke Legas. An cafke ‘yar kasuwar ‘yar asalin Kano mai suna Rabi Muhammad, mai shekara 35, a ranar Litinin 16 ga Fabrairu, 2026, a…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar NDLEA Ta Kama Wata Mata Da cikin Bogi Na ƙwaya” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Ukraine Takai Hari Wajen Kera Makami Mai Linzami A Rasha
Published: February 22, 2026 at 2:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ukraine Takai Hari Wajen Kera Makami Mai Linzami A Rasha
Published: February 22, 2026 at 2:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ukraine Takai Hari Wajen Kera Makami Mai Linzami A RashaPublished: February 22, 2026 at 2:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Asabar Ukraine ta bada sanarwar cewa ta kai farmaki kan wata masana’antar kera makamai masu linzami a can wani wuri mai nesa a Rasha, Kyiv tayi amfani da makami mai linzami wadda ta kera a cikin gida wajen kai wannan farmaki da ta kai wa Rasha cikin dare. Rundunar mayakan ukraine ta kuma fada…

Ci Gaba Da Karatu “Ukraine Takai Hari Wajen Kera Makami Mai Linzami A Rasha” »

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 52 53 54 … 118 Next

Sabbin Labarai

  • Hamma Saleh Ya Yi Fatali da Bai Wa Pantami Takarar Gwamna a PDP
  • Ferfesa Pantami Yasamu Tikitin Takarar Gwamnan Gombe A Jami’yar PDP
  • Kotu A Abuja Tabawa Goodluck Jonathan Daman Tsayawa Takara
  • Shugabannin Kiristoci Sun Taya Musulmi Murnar Sallah Domin Ƙarfafa Zaman Lafiya
  • Muhimmin Sako Ga Alhazai Dake Kasar Saudiya

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Dakarun Zaman Lafiya Na Majalisar Dinkin Duniya Sun Rasa Rayukan Su Afrika
  • Ma’aikatan Tattara Kudin Haraji Sunyi Rikici Da Masu Babura A Bauchi Najeriya
  • Amurka Da Isra’ila Sunkai Hari Kan Iran Amurka
  • Mohammed Abdullahi Abubakar Ya Sayi fom Don Tsayawa Takarar kujeran Gwamnan Bauchi A APC 2027 Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Tsohon Minista Ngige Ya Shiga Komar EFCC Najeriya
  • Amurka Ta Kama Tsohon Ministan Kudin Kasar Ghana Afrika
  • Abu Mafi Daukar Hankali A Wasan Dambe Na Yau Wasanni
  • Farashin Danyen Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.