Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Yusuf Aliyu Harande

Tsananta Hukunci Ga Masu Fyade Kan Takaita Cin Zarafin Yara

Posted on November 22, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Tsananta Hukunci Ga Masu Fyade Kan Takaita Cin Zarafin Yara
Tsananta Hukunci Ga Masu Fyade Kan Takaita Cin Zarafin Yara

Zai yi wuya a wuni mutum bai ji an ba da labarin wani tsoho kai ko matashi mai tashe ya yi wa wata ‘yar yarinya da wata ma ba a gama goyon ta ba fyade, ko kuma yara maza ma ba su tsira daga labarin yin luwadi da su ba daga mutanen da ke kusa…

Ci Gaba Da Karatu “Tsananta Hukunci Ga Masu Fyade Kan Takaita Cin Zarafin Yara” »

Labarai

Kyautata Dangantaka Tsakanin Jami’an Tsaro Da Al’umma Ce Mafita

Posted on November 22, 2025November 23, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Kyautata Dangantaka Tsakanin Jami’an Tsaro Da Al’umma Ce Mafita
Kyautata Dangantaka Tsakanin Jami’an Tsaro Da Al’umma Ce Mafita

Masana harkokin tsaro a Najeriya sun bayyana cewa kyakkyawar alaka da fahinta tsakanin jami’an tsaro da al’umma, suna da gagarumin tasiri wajen magance matsalolin tsaro da samun zaman lafiya mai dorewa. A wata tattaunawa ta musamman da sashen hulda tsakanin farar hula da jami’an soji da shelkwatar rundunar ta shirya da manema labarai a Jos,…

Ci Gaba Da Karatu “Kyautata Dangantaka Tsakanin Jami’an Tsaro Da Al’umma Ce Mafita” »

Najeriya

Manya-Manyan Wasannin Wannan Makon

Posted on November 21, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Manya-Manyan Wasannin Wannan Makon
Manya-Manyan Wasannin Wannan Makon

A kasar Faransa, kuwa inda a mako na 13 kuma a wasan share fage, Olympic de Marseille ta kakabe OGC Nice a jiya Juma’a da ci 5 – 1. Wannan yasa klob din na Marseille darewa, a matsayi na farko a teburin Lige 1 na kasar Faransa da maki 28 gabanin wasan da zai hada…

Ci Gaba Da Karatu “Manya-Manyan Wasannin Wannan Makon” »

Wasanni

An Damke Matasa Masu Gurza Kudaden Ketare Na Jabu

Posted on November 21, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on An Damke Matasa Masu Gurza Kudaden Ketare Na Jabu
An Damke Matasa Masu Gurza Kudaden Ketare Na Jabu

Jami’an tsaro a Jamhuriyar Nijar sun dakile wani yunkurin baza kudaden Jabu a harakokin hada hadar kudaden kasar. Dubban takardun Euro da a ka kyasta cewa darajarsu ta haura milion 600 na CFA ne a ka cafke a hannun wasu matasa a birnin Yamai, lamarin da ya sa al’umma ta jinjinawa jami’an tsaro tare da…

Ci Gaba Da Karatu “An Damke Matasa Masu Gurza Kudaden Ketare Na Jabu” »

Afrika

Shirin Manuniya Kashi Na Daya, Yau Juma’a 11.21.25

Posted on November 21, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Shirin Manuniya Kashi Na Daya, Yau Juma’a 11.21.25
Shirin Manuniya Kashi Na Daya, Yau Juma’a 11.21.25

Shirin Manuniya, wanda zai dinga zuwa muku a kowace ranar Juma’a cikin shirin mu na safe, inda zamu dinga bibiyar abubuwa da suka shafi al’ummah, da ma yadda mahukunta ke gudanar da ayyukan da suka dau alkawalin yi ga jama’asu. Haka kuwa yana duba irin gudun mawa da al’ummah ke badawa ga cigaban yankunan su.

Shirye-Shirye

Shirin Dare 2030 UTC Yau Juma’a 11.21.2025

Posted on November 21, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Shirin Dare 2030 UTC Yau Juma’a 11.21.2025
Shirin Dare 2030 UTC Yau Juma’a 11.21.2025

A kowace rana da karfe 9:30 na dare agogon Najeriya, Nijar, Kamaru, da Chadi karfe 8:30 agogon GMT/Ghana muna gabatar da shirye-shiryen mu da suka hada da labarai, rahotanni da dumi-duminsu, don ilmantarwa, nishadantarwa, tare da fadakarwa. Kada ku bari a baku labari.

Rediyo

‘Yan-Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Daliban St. Mary!

Posted on November 21, 2025November 21, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on ‘Yan-Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Daliban St. Mary!
‘Yan-Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Daliban St. Mary!

Wasu ‘yan bindiga sun auka Makarantar Sakandire ta St. Mary dake Garin Fafiri a Karamar Hukumar Agwara ta Jihar Nejan Nigeria inda sukayi awon gaba da Falibai da Malamai. Bayanai daga yankin na nuna cewa Maharan sun shiga Makarantar ne da Misalin Karfe biyu na daren Alhamis wayewar garin jumma’a inda suka harbi maigadin makarantar…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan-Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Daliban St. Mary!” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Shugaban Guinea-Bissau Umaro Na Fuskantar Matsin Lamba

Posted on November 21, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Shugaban Guinea-Bissau Umaro Na Fuskantar Matsin Lamba
Shugaban Guinea-Bissau Umaro Na Fuskantar Matsin Lamba

Shugaba Umaro Sissoco Embalo na kasar Guinea-Bissau, yana fuskantar kalubale sosai a zaben shugaban kasar da ake shirin yi a kasar jibi Lahadi, yayin da aka ce kasar tana kara zamowa zangon masu safarar hodar iblis ta Cocaine daga kasashen kudancin amurka. Babban mai adawa da shi, shine Fernando Dias na jam’iyyar PRS, wanda mutane…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Guinea-Bissau Umaro Na Fuskantar Matsin Lamba” »

Afrika

Nnamdi Kanu Zai Daukaka Kara Har Zuwa Kotun Koli

Posted on November 21, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Nnamdi Kanu Zai Daukaka Kara Har Zuwa Kotun Koli
Nnamdi Kanu Zai Daukaka Kara Har Zuwa Kotun Koli

Mukarraban shugaban ‘yan awaren Biyafara Nnamdi Kanu sun yi alwashin daukaka kara biyo bayan yanke ma sa hukuncin daurin rai da rai a babbar kotun tarayya ta yi. Daya daga lauyoyi na kan gaba wajen kare Kanu, Aloy Ejimakor ya bayyana wannan muradi da zayyana cewa har kotun koli za su iya zuwa don bin…

Ci Gaba Da Karatu “Nnamdi Kanu Zai Daukaka Kara Har Zuwa Kotun Koli” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Ba Shakka Najeriya Zata Iya Shiga Gasar Harbi Ta Duniya

Posted on November 21, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Ba Shakka Najeriya Zata Iya Shiga Gasar Harbi Ta Duniya
Ba Shakka Najeriya Zata Iya Shiga Gasar Harbi Ta Duniya

Shugaban Hukumar Wasannin Harbi (Shooting Sport) ta Najeriya, Mohammed Shettima, yana neman hadin gwiwa da masu shirya gasar Olympics ta matasa ta Dakar 2026 don bunkasa wasannin Harbi a Najeriya. A ziyarar da ya kai kwanan nan zuwa Kwamitin Shirya Wasannin Olympics na matasa na Dakar 2026, a Senegal, Shettima, ya samu kyakyawan tarba daga…

Ci Gaba Da Karatu “Ba Shakka Najeriya Zata Iya Shiga Gasar Harbi Ta Duniya” »

Wasanni

Posts pagination

Previous 1 … 3 4 5 … 8 Next

Sabbin Labarai

  • Akwai Bukatar Bin Dokokin Tuki A Kan Hanyoyi
  • Sabunta Manhajar Ilimi A Duk Matakai Nasara Ce!
  • Nasarawa Ce Zakara A Wasan Kwallon Kafa Ta Kurame 2025
  • Samar Da Tsaro A Jihar Kano Ba Sai An Sa Siyasa Ba!
  • Gwamnatin Soji A Nijar Ta Hana Fitar Da Albarkatun Kasa

Rukuni

  • Afrika
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Rediyo
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • An Damke Matasa Masu Gurza Kudaden Ketare Na Jabu Afrika
  • Shin Ko Ganawar Zelensky Da Macron Zata Haifar Da ‘Da Mai Ido? Labarai
  • Kasashe 5 Da Ke Fama Da Matsanancin Zazzabin Cizon Sauro Rediyo
  • Gwamnatin Jihar Kano Zata Kashe Makudan Kudade Ga Jama’ar Kano! Najeriya
  • Takaddama Ta Barke Tsakanin Lebanon Da Isra’ila Akan Bakin Iyaka Labarai
  • Kungiyar Enyimba: Bamu Da Niyyar Rage Albashin ‘Yan-Wasa Wasanni
  • Allah Ya Yi Wa Sheikh Dahiru Bauchi Rasuwa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Samar Da Tsaro A Jihar Kano Ba Sai An Sa Siyasa Ba! Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.