Farashin Mai A Kasuwannin Duniya Yayi ƙasa Kadan
Farashin mai a kasuwannin duniya yayi kasa kadan, waddaa yake nuna farashin mai yayi kasa da kamar kashi 15 cikin dari a shekaran nan da ta kare, saboda zaton za’a sami kwantai, sakamakon karin haraji kan cinikayya, karin mai da kunigyar kasashe masu arzikin mai OPEC suke fitarwa, da kuma takunkumin da aka azawa Rasha,…
Ci Gaba Da Karatu “Farashin Mai A Kasuwannin Duniya Yayi ƙasa Kadan” »

