Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
Published: August 12, 2026 at 3:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
Published: August 12, 2026 at 3:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24Published: August 12, 2026 at 3:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarunta sun ceto mutane 23 da aka yi garkuwa da su, tare da hallaka ’yan ta’adda 19 a wasu samame da sintiri da aka gudanar a sassan kasar cikin sa’o’i 24 da suka gabata. A Zamfara, dakarun Operation FANSAN YAMMA sun ceto mutane 18 da aka yi garkuwa da su…

Ci Gaba Da Karatu “Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
Published: August 12, 2026 at 1:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
Published: August 12, 2026 at 1:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A GombePublished: August 12, 2026 at 1:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kwamitin 3G Taskforce ya ci gaba da aikin dasa bishiyoyi a gefen hanyoyin da ake ci gaba da aikinsu da kuma wadanda aka kammala a cikin birnin Gombe, inda aka gudanar da sabon aikin dasa bishiyoyi a kan sabuwar hanyar Gombe zuwa Bauchi. Aikin ya shafi hanyar da ta taso daga Hedikwatar ‘Yan Sanda, ta…

Ci Gaba Da Karatu “3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe” »

Afrika, Kimiya, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
Published: August 12, 2026 at 1:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: August 12, 2026

Posted on August 12, 2026August 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
Published: August 12, 2026 at 1:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: August 12, 2026
Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da MatasaPublished: August 12, 2026 at 1:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: August 12, 2026

Darakta Janar na Hukumar Hadakar Ayyuka a jihar Gombe, Builder Mahmood Yusuf, ya fara rabon kayan tallafi ga al’ummar Ƙaramar Hukumar Akko ta Jihar Gombe. Da yake magana yayin rabon kayan, Builder Mahmood Yusuf (Tauraron Akko) ya bayyana shirin a matsayin wani bangare na ribar dimokuraɗiyya da gwamnatin Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ke…

Ci Gaba Da Karatu “Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sana'o'i, Sauran Duniya, Siyasa

Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi
Published: August 11, 2026 at 10:01 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi
Published: August 11, 2026 at 10:01 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A BauchiPublished: August 11, 2026 at 10:01 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Mohammed, ya jagoranci tsohon Shugaban Ƙasa, Goodluck Ebele Jonathan, a wani rangadi zuwa Gandun Dajin Yankari Game Reserve, inda suka duba wasu muhimman ayyukan more rayuwa da gwamnatin jihar ta gyara tare da inganta su. Daga cikin wuraren da suka ziyarta akwai sabuwar tashar samar da wutar lantarki ta…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Siyasa

Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19
Published: August 11, 2026 at 9:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19
Published: August 11, 2026 at 9:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19Published: August 11, 2026 at 9:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya amince da naɗin Manyan Sakatarori guda 19 don cike guraben aiki da ake da su a Ma’aikatun Gwamnatin Jihar da kuma ƙarfafa harkokin gudanarwa don samar da ayyuka masu inganci ga jama’a. Shugaban Ma’aikatan Gwamnatin Jiha, Farfesa Mu’azu Shehu, wanda ya sanar da amincewar Gwamnan, yace naɗin ya…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa

NEDC Ta Fara Shirin Kera Sanitary Pads A Gombe Domin Samar Da Sana’o’i
Published: August 11, 2026 at 6:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NEDC Ta Fara Shirin Kera Sanitary Pads A Gombe Domin Samar Da Sana’o’i
Published: August 11, 2026 at 6:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
NEDC Ta Fara Shirin Kera Sanitary Pads A Gombe Domin Samar Da Sana’o’iPublished: August 11, 2026 at 6:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Raya Arewa maso Gabashin Najeriya (NEDC) ta ƙaddamar da shirin “Pads to Prosperity – Community Pad-Making Enterprise Programme” na matakin gwaji a Jihar Gombe, da nufin inganta lafiyar mata a lokacin haila, ƙarfafa mata da ’yan mata, tare da samar da sana’o’i masu ɗorewa a cikin al’umma. An gudanar da shirin ne da tallafin…

Ci Gaba Da Karatu “NEDC Ta Fara Shirin Kera Sanitary Pads A Gombe Domin Samar Da Sana’o’i” »

Afrika, Kimiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i

Gwamna Inuwa Yahaya Ya Amince Da Gyaran Fadar Sarkin Gombe
Published: August 9, 2026 at 10:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamna Inuwa Yahaya Ya Amince Da Gyaran Fadar Sarkin Gombe
Published: August 9, 2026 at 10:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamna Inuwa Yahaya Ya Amince Da Gyaran Fadar Sarkin GombePublished: August 9, 2026 at 10:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya jagoranci taron majalisar haɗin gwiwa kan ayyukan ci gaban jihar, wanda shi ne karo na takwas, domin duba yadda ake tsara da aiwatar da ayyukan raya jihar cikin tsari da inganci. Taron, wanda shi ne na farko tun bayan kafa ƙananan hukumomin ci gaba guda 13 (LCDAs), ya…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamna Inuwa Yahaya Ya Amince Da Gyaran Fadar Sarkin Gombe” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa

Ƙungiyoyin Ƙwadago Sun Ce Albashin ₦70,000 Ya Gaza Biyan Bukatun Ma’aikata
Published: August 7, 2026 at 1:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ƙungiyoyin Ƙwadago Sun Ce Albashin ₦70,000 Ya Gaza Biyan Bukatun Ma’aikata
Published: August 7, 2026 at 1:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ƙungiyoyin Ƙwadago Sun Ce Albashin ₦70,000 Ya Gaza Biyan Bukatun Ma’aikataPublished: August 7, 2026 at 1:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kungiyoyin ƙwadago na Najeriya (NLC) sun bukaci Gwamnatin kasar ta gaggauta sake duba mafi ƙarancin albashin ma’aikata na ƙasa wanda a halin yanzu yake kan ₦70,000, suna masu cewa ya daina dacewa da halin tsadar rayuwa da hauhawar farashin kayayyaki. Shugaban NLC, Joe Ajaero, ya bayyana cewa hauhawar farashin abinci, sufuri, gidaje da sauran muhimman…

Ci Gaba Da Karatu “Ƙungiyoyin Ƙwadago Sun Ce Albashin ₦70,000 Ya Gaza Biyan Bukatun Ma’aikata” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

NUJ Gombe Ta Ƙarfafa Bin Ɗa’a A Aikin Jarida, Ta Kaddamar Da Kwamitin Ladabtarwa
Published: August 7, 2026 at 6:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NUJ Gombe Ta Ƙarfafa Bin Ɗa’a A Aikin Jarida, Ta Kaddamar Da Kwamitin Ladabtarwa
Published: August 7, 2026 at 6:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
NUJ Gombe Ta Ƙarfafa Bin Ɗa’a A Aikin Jarida, Ta Kaddamar Da Kwamitin LadabtarwaPublished: August 7, 2026 at 6:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Majalisar Ƙungiyar ‘Yan Jarida ta Najeriya (NUJ), reshen jihar Gombe, ta amince da kafa Kwamitin Da’a da Ladabtarwa da kuma Kwamitin Jagoranci kan Hulɗa da ‘Yan Takarar Jam’iyyun Siyasa gabanin Babban Zaɓen shekarar 2027. An cimma wannan matsaya ne a taron Majalisar Ƙungiyar (Congress) da aka gudanar a zauren taro na Ma’aikatar Yaɗa Labarai, Tsare-tsare…

Ci Gaba Da Karatu “NUJ Gombe Ta Ƙarfafa Bin Ɗa’a A Aikin Jarida, Ta Kaddamar Da Kwamitin Ladabtarwa” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya

Hukumar UBRBDA Ta Fara Raba Kayan Noma A Gombe, Yobe Da Borno
Published: August 6, 2026 at 6:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar UBRBDA Ta Fara Raba Kayan Noma A Gombe, Yobe Da Borno
Published: August 6, 2026 at 6:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar UBRBDA Ta Fara Raba Kayan Noma A Gombe, Yobe Da BornoPublished: August 6, 2026 at 6:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Raya Yankin Kogin Benue ta Sama (Upper Benue River Basin Development Authority UBRBDA) ta ƙaddamar da rabon takin zamani da sauran kayan tallafin noma kyauta ga manoma a jihohin Gombe, Yobe da Borno, domin ƙara yawan amfanin gona da inganta rayuwar manoma a yankunan karkara. Shirin, wanda Babban Daraktan Hukumar, Dr. Mahmud Sunusi Muhammad,…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar UBRBDA Ta Fara Raba Kayan Noma A Gombe, Yobe Da Borno” »

Amurka, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i, Sauran Duniya

Posts pagination

1 2 … 34 Next

Sabbin Labarai

  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Akwai Nasara A Tattaunawar Da Akeyi Tsakanin Iran Da Amurka Afrika
  • Gwamna Inuwa Yahaya Ya Amince Da Gyaran Fadar Sarkin Gombe Afrika
  • Tinubu Ya Buɗe Katafaren Kamfanin Sarrafa Lithium Domin Bunƙasa Tattalin Arziki Afrika
  • Majalisa Ta Tabbatar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan Kano Afrika
  • An Tsaurara Tsaro Yayin Da Tehran Ke Shirin Karɓar Masu Jimamin Ayatollah Khamenei Afrika
  • Hukumar Tsaro Ta DSS Ta Aika Sammaci Dr. Yusuf Baba-Ahmed Labarai
  • Congo Ta Kawo Karshen Cutar Kyandar Birai Afrika
  • Sabon Magajin Garin New York Zai Soke Wasu Dokoki Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.