Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Amurka Tayi Barazanar Rage Tallafinta Wa Sudan Ta Kudu
Published: December 11, 2025 at 10:10 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 14, 2025

Posted on December 11, 2025December 14, 2025 By Bala Hassan No Comments on Amurka Tayi Barazanar Rage Tallafinta Wa Sudan Ta Kudu
Published: December 11, 2025 at 10:10 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 14, 2025
Amurka Tayi Barazanar Rage Tallafinta Wa Sudan Ta KuduPublished: December 11, 2025 at 10:10 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 14, 2025

A yau Alhamis, Amurka tayi barazanar zata rage tallafin da take baiwa Sudan ta kudu, muddin kasar bata janye abunda ta kira haramtacciyar haraji da kasar ta aza kan kayayyakin jinkai da ake aikawa ksar ba. A cikin wata sanarwa na ba sai fa, daa aka yiwa lakabin “A daina cin zalin Amurka” cibiyar kula…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Tayi Barazanar Rage Tallafinta Wa Sudan Ta Kudu” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Farashin Mai Ya Fadi Fiye Da Dala Daya
Published: December 11, 2025 at 9:15 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 11, 2025

Posted on December 11, 2025December 11, 2025 By Bala Hassan No Comments on Farashin Mai Ya Fadi Fiye Da Dala Daya
Published: December 11, 2025 at 9:15 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 11, 2025
Farashin Mai Ya Fadi Fiye Da Dala DayaPublished: December 11, 2025 at 9:15 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 11, 2025

Farashin mai ya fadi fiyeda da dala daya, a yau Alhamis, yayinda masu zuba jari suka maida hankali kan kokarin sulhu a yakin Rasha da Ukraine, domiin suna ganin babu wata baraka, da harin da Ukraine ta kai da jiragen Drones kan harkokin mai a Rasha, da kuma kama jirgin dakn mai a gabar ruwan…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Mai Ya Fadi Fiye Da Dala Daya” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Sojojin Najeriya Sun Kashe Fitaccen ’Yan Bindiga Kallamu A Jihar Sakkwato
Published: December 10, 2025 at 7:57 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 11, 2025

Posted on December 10, 2025December 11, 2025 By Bala Hassan No Comments on Sojojin Najeriya Sun Kashe Fitaccen ’Yan Bindiga Kallamu A Jihar Sakkwato
Published: December 10, 2025 at 7:57 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 11, 2025
Sojojin Najeriya Sun Kashe Fitaccen ’Yan Bindiga Kallamu A Jihar SakkwatoPublished: December 10, 2025 at 7:57 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 11, 2025

Sojojin Najeriya Sun Kashe Fitaccen Shugaban ’Yan Bindiga, Kallamu, a Jihar Sokoto. Sojojin Rundunar 8 Division ta Najeriya a Sokoto sun samu gagarumar nasarar kawar da fitaccen shugaban ’yan bindiga, Kachalla Kallamu, a yankin Sabon Birni, Jihar Sokoto. An kashe Kallamu ne a wani samame na musamman da sojoji suka gudanar tare da hadin gwiwar…

Ci Gaba Da Karatu “Sojojin Najeriya Sun Kashe Fitaccen ’Yan Bindiga Kallamu A Jihar Sakkwato” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Najeriya Da Kasar Saudiya Sun Kulla Yarjejeniyar Tsaro
Published: December 9, 2025 at 5:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 9, 2025

Posted on December 9, 2025December 9, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Najeriya Da Kasar Saudiya Sun Kulla Yarjejeniyar Tsaro
Published: December 9, 2025 at 5:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 9, 2025
Najeriya Da Kasar Saudiya Sun Kulla Yarjejeniyar TsaroPublished: December 9, 2025 at 5:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 9, 2025

Najeriya da kasar Saudi Arabia sun kulla yarjejeniya ta shekaru biyar domin ƙarfafa haɗin gwiwar tsaro da dangantakar soja tsakanin kasashen biyu. A cewar wata sanarwa daga ofishin sakataran yaɗa labaran ministan tsaron kasar, Ahmed Dan Wudil, yarjejeniyar za ta haɗa da musayar bayanan leken asiri, horas da soji, ƙera kayan tsaro, da haɗin gwiwa…

Ci Gaba Da Karatu “Najeriya Da Kasar Saudiya Sun Kulla Yarjejeniyar Tsaro” »

Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Gwamna Fubara Ya Koma Jam’iyar APC
Published: December 9, 2025 at 5:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 9, 2025

Posted on December 9, 2025December 9, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamna Fubara Ya Koma Jam’iyar APC
Published: December 9, 2025 at 5:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 9, 2025
Gwamna Fubara Ya Koma Jam’iyar APCPublished: December 9, 2025 at 5:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 9, 2025

Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya sanar da sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya, Gwamna Fubara dai ya sanar da sauya sheƙar ne yayin wani taron masu ruwa da tsaki a gidan gwamnati da ke birnin fatakwal na jihar Rivers. Wannan dai na zuwa ne ƙasa da mako guda bayan da ƴan…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamna Fubara Ya Koma Jam’iyar APC” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Siyasa

Shugaba Tinubu Ya Gana Da Wasu Gwamnoni Shida
Published: December 8, 2025 at 5:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 8, 2025

Posted on December 8, 2025December 8, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Ya Gana Da Wasu Gwamnoni Shida
Published: December 8, 2025 at 5:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 8, 2025
Shugaba Tinubu Ya Gana Da Wasu Gwamnoni ShidaPublished: December 8, 2025 at 5:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 8, 2025

Mashawarcin shugaban kasar kan harkokin yada labarai da tsare tsare, Bayo Onanuga, ne ya sanar da hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar, inda ya ce Gwamnonin sun kunshi na Sakkwato Ahmad Aliyu, Ondo, Lucky Aiyedatiwa, sai Gwamnan Jigawa Umar Namadi. Sauran sune Gwamnan Kebbi, Dakta Nasir Idris, Kogi, Ahmed Usman Ododo da kuma…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Gana Da Wasu Gwamnoni Shida” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

“Hotuna” An Sako Daliban Makarantar St. Mary’s Su 100
Published: December 8, 2025 at 4:49 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 8, 2025

Posted on December 8, 2025December 8, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on “Hotuna” An Sako Daliban Makarantar St. Mary’s Su 100
Published: December 8, 2025 at 4:49 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 8, 2025
“Hotuna” An Sako Daliban Makarantar St. Mary’s Su 100Published: December 8, 2025 at 4:49 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 8, 2025

Da yammanan ne dai aka iso da wasu daga cikin dalibai da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su tun a makon da ya gabata. Yan zu haka gwaman jihar Neja Alh. Umar Muhammad Bago, ya tarbi yaran. Zamu kawo muku karin bayani.

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

An Murkushe Wani Yunkurin Juyin Mulki A Jamhuriyar Benin
Published: December 7, 2025 at 3:20 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 7, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on An Murkushe Wani Yunkurin Juyin Mulki A Jamhuriyar Benin
Published: December 7, 2025 at 3:20 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
An Murkushe Wani Yunkurin Juyin Mulki A Jamhuriyar BeninPublished: December 7, 2025 at 3:20 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Gwamnatin Jamhuriyar Benin ta ce dakarun sojojinta sun murkushe wani yunkurin juyin mulki, a bayan da wasu sojoji suka fito cikin tashar telebijin ta ƙasar suna iƙirarin kwace mulki. Wannan yunkurin juyin mulki na baya bayan nan a yankin Afirka ta Yamma, inda sojoji suka kwace mulki a makwabtan Benin, watau Nijar da Burkina Faso,…

Ci Gaba Da Karatu “An Murkushe Wani Yunkurin Juyin Mulki A Jamhuriyar Benin” »

Afrika, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Gwamnatin Kasar Benin Ta Nemi ‘Yan Kasa Su Kwantar Da Hankali
Published: December 7, 2025 at 11:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 7, 2025

Posted on December 7, 2025December 7, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Kasar Benin Ta Nemi ‘Yan Kasa Su Kwantar Da Hankali
Published: December 7, 2025 at 11:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 7, 2025
Gwamnatin Kasar Benin Ta Nemi ‘Yan Kasa Su Kwantar Da HankaliPublished: December 7, 2025 at 11:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 7, 2025

Gwamnati ta tabbatar Talon yana cikin aminci bayan ɗan tashe-tashen hankali mai kama da yunkurin juyin mulki. Fadar Shugaban Ƙasar Janhuriyar Binin ta tabbatar a ranar Lahadi cewa Shugaba Patrice Talon yana cikin koshin lafiya, bayan wani ƙaramin rukuni na sojoji ya yi ikirarin cewa ya hambarar da shi daga mulki. Sanarwar ta bayyana ikirarin…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Kasar Benin Ta Nemi ‘Yan Kasa Su Kwantar Da Hankali” »

Afrika, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Rivers: ‘Yan Majalisa 16 Sun Canza Sheka Zuwa APC
Published: December 5, 2025 at 10:56 AM | By: Bala Hassan | Updated: December 5, 2025

Posted on December 5, 2025December 5, 2025 By Bala Hassan No Comments on Rivers: ‘Yan Majalisa 16 Sun Canza Sheka Zuwa APC
Published: December 5, 2025 at 10:56 AM | By: Bala Hassan | Updated: December 5, 2025
Rivers: ‘Yan Majalisa 16 Sun Canza Sheka Zuwa APCPublished: December 5, 2025 at 10:56 AM | By: Bala Hassan | Updated: December 5, 2025

A jihar Rivers ‘Yan Majalisar Dokokin Jihar su 16 Sun Koma Jam’iyyar APC Mambobin majalisar guda 16 sun sanar da ficewar su daga jam’iyyar PDP zuwa APC. Kakakin majalisar dokokin jihar, Martins Amaewhule, ne ya bayyana sauya shekar a zaman majalisar da aka gudanar a yau Juma’a. Amaewhule ya kuma tabbatar da cewa shi ma…

Ci Gaba Da Karatu “Rivers: ‘Yan Majalisa 16 Sun Canza Sheka Zuwa APC” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Posts pagination

Previous 1 … 27 28 29 … 32 Next

Sabbin Labarai

  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro
  • Gombe Ta Haɗa Kai Da UNICEF Don Kare Yara Daga Tamowa Tun Kafin Haihuwa

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Zargin Fitar Da Bayanan Masu Zabe A Najeriya Afrika
  • Dr. Kabiru Hassan Ya Kammala Wa’adinsa A GOGIS, Ya Yi Bitar Sauye-Sauyen Harkokin Filaye Afrika
  • Shugaba Tinubu Ya Shiga Takara Wa’adi Na Biyu Afrika
  • Ruwan Sama Yayi Ajalin Daruruwan Mutane A Afirka Ta Kudu Afrika
  • ‘Yan Sandan Gombe Sun Yi Taron Gaggawa Da Jam’iyyun Siyasa Da INEC Kan Tsaro Labarai
  • Gwamnatin Sojan Burkina Faso Ta Soke Jam’iyyun Siyasar Kasar Afrika
  • An Kashe Falatsinawa Biyar A Wani Hari Da Isra’ila Takai Wata Makaranta A Gaza Tsaro
  • ECOWAS Da AU Sun Nuna Damuwa Kan Juyin Mulki A Guinea-Bissau Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.