Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Zamu Hana Wasu ‘Yan-Najeriya Visa Shiga Amurka
Published: December 19, 2025 at 4:51 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 19, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Zamu Hana Wasu ‘Yan-Najeriya Visa Shiga Amurka
Published: December 19, 2025 at 4:51 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Zamu Hana Wasu ‘Yan-Najeriya Visa Shiga AmurkaPublished: December 19, 2025 at 4:51 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Gwamnatin Amurka ta yi wani garon bawul ta samun visa ga ‘yan Najeriya a wasu rukuni na visa kasara, a cewar Fadar Shugaban Amurkan, Gwamnatin Donald Trump ta kakabawa ‘yan Najeriya masu niyyar kawo ziyara Amurka takunkumi na hana su shiga kasar, inda ta ce bata samun issassun, kuma gamsassun bayanai daga masu bincike kan…

Ci Gaba Da Karatu “Zamu Hana Wasu ‘Yan-Najeriya Visa Shiga Amurka” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Wata Mace Ta Mutu A Hannun ‘Yan-Fashin Daji, Wata Ta Haihu
Published: December 19, 2025 at 11:21 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 19, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Wata Mace Ta Mutu A Hannun ‘Yan-Fashin Daji, Wata Ta Haihu
Published: December 19, 2025 at 11:21 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Wata Mace Ta Mutu A Hannun ‘Yan-Fashin Daji, Wata Ta HaihuPublished: December 19, 2025 at 11:21 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Rahotanni daga Jihar Nejan Najeriya na nuna cewa wata mace daga cikin mutane 17 da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su ta tutu a hannun ‘yanfashin dajin. Tun a ranar 1/8/2025 ‘yanbindigar suka kutsa garin Ibeto a karamar Hukumar Magama suka kwashe mutane goma sha bakwai 14 daga cikin su matane sai kuma maza…

Ci Gaba Da Karatu “Wata Mace Ta Mutu A Hannun ‘Yan-Fashin Daji, Wata Ta Haihu” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Najeriya Ta Mika Koke Ga FIFA Tana Zargin DR Congo Ta Sanya ‘Yan Wasan Da Basu Cancantaba
Published: December 18, 2025 at 10:22 AM | By: Bala Hassan

Posted on December 18, 2025 By Bala Hassan No Comments on Najeriya Ta Mika Koke Ga FIFA Tana Zargin DR Congo Ta Sanya ‘Yan Wasan Da Basu Cancantaba
Published: December 18, 2025 at 10:22 AM | By: Bala Hassan
Najeriya Ta Mika Koke Ga FIFA Tana Zargin DR Congo Ta Sanya ‘Yan Wasan Da Basu CancantabaPublished: December 18, 2025 at 10:22 AM | By: Bala Hassan

Najeriya ta yi zargin cewa Jamhuriyar Dimokuradiyyar Congo ta sanya ‘yan wasa marasa cancanta a gasar cin kofin duniya Najeriya ta mika takardar koke ga FIFA tana zargin Jamhuriyar Dimokuradiyyar Congo ta sanya ‘yan wasa da basu cancantaba a wasan neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya ta Afirka a shekara mai zuwa, in ji…

Ci Gaba Da Karatu “Najeriya Ta Mika Koke Ga FIFA Tana Zargin DR Congo Ta Sanya ‘Yan Wasan Da Basu Cancantaba” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Wasanni

‘Yan Tawayen M23 Masu Samun Goyon Bayan Rwanda Basu Jamye A Ulvira Ba
Published: December 17, 2025 at 9:57 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 17, 2025

Posted on December 17, 2025December 17, 2025 By Bala Hassan No Comments on ‘Yan Tawayen M23 Masu Samun Goyon Bayan Rwanda Basu Jamye A Ulvira Ba
Published: December 17, 2025 at 9:57 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 17, 2025
‘Yan Tawayen M23 Masu Samun Goyon Bayan Rwanda Basu Jamye A Ulvira BaPublished: December 17, 2025 at 9:57 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 17, 2025

Yan tawayen M23 wadandan suke samu goyon bayan Rwanda basu janye daga garin Ulvira dake gabshin kasar Kwango ba, duk da alkwarin da suka yi a farkon makon cewa za su yi haka, mazauna garin suka fadawa kamfanin dllancin labarai na Reuters. Wani kakakin M23 Willy Ngoma, ya fadawa Reuter yau laraba cewa, “ A…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Tawayen M23 Masu Samun Goyon Bayan Rwanda Basu Jamye A Ulvira Ba” »

Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Afirka Ta Kudu Ta Kama ‘Yan ƙasar Kenya Su Bakwai
Published: December 17, 2025 at 9:41 PM | By: Bala Hassan

Posted on December 17, 2025 By Bala Hassan No Comments on Afirka Ta Kudu Ta Kama ‘Yan ƙasar Kenya Su Bakwai
Published: December 17, 2025 at 9:41 PM | By: Bala Hassan
Afirka Ta Kudu Ta Kama ‘Yan ƙasar Kenya Su BakwaiPublished: December 17, 2025 at 9:41 PM | By: Bala Hassan

Hukumomi a Afirka ta kudu sun fada yau laraba cewa jami’an kasar sun kama ‘yan kasar kenya su bakwai kuma zasu tusa keyar su domin suna aiki ba bisa ka’ida wajen cikewa Amurka takardun bakin haure ‘yan kasar wadanda suke da burin zuwa Amurka da zama. Jami’an shige da fice na Amukr biyu suna daga…

Ci Gaba Da Karatu “Afirka Ta Kudu Ta Kama ‘Yan ƙasar Kenya Su Bakwai” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

‘Yan Bindiga Sun Kama Akalla Mutane 13 A Wani Coci A Jihar Kogi
Published: December 17, 2025 at 9:25 PM | By: Bala Hassan

Posted on December 17, 2025 By Bala Hassan No Comments on ‘Yan Bindiga Sun Kama Akalla Mutane 13 A Wani Coci A Jihar Kogi
Published: December 17, 2025 at 9:25 PM | By: Bala Hassan
‘Yan Bindiga Sun Kama Akalla Mutane 13 A Wani Coci A Jihar KogiPublished: December 17, 2025 at 9:25 PM | By: Bala Hassan

A Najeriya, ‘yan bindiga sun kama akalla mutane 13 a wani coci a jihar Kogi dake tsakiyar kasar, a lokacinda kasar take fuskanntar karin rashin tsaro a yankin, kamar yadda wani jami’in gwamnatiin jahar ya fada yau laraba. Kwamishinan yada labarai na jahar, Kingsley Fanwo, yace ‘yan binidgan sun kai hari ne kan majami’ar da…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Bindiga Sun Kama Akalla Mutane 13 A Wani Coci A Jihar Kogi” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Ahmed Musa, Yayi Ritaya A ƙwallon ƙasa Da ƙasa
Published: December 17, 2025 at 3:29 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 17, 2025

Posted on December 17, 2025December 17, 2025 By Bala Hassan No Comments on Ahmed Musa, Yayi Ritaya A ƙwallon ƙasa Da ƙasa
Published: December 17, 2025 at 3:29 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 17, 2025
Ahmed Musa, Yayi Ritaya A ƙwallon ƙasa Da ƙasaPublished: December 17, 2025 at 3:29 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 17, 2025

Tsohon kyaftin ɗin Super Eagles Ahmed Musa ya sanar da yin ritaya daga ƙwallon ƙafa ta ƙasa da ƙasa, wanda hakan ya kawo ƙarshen shekaru 15 da ya shafe yana wasa wa ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Najeriya. Musa ya sanar da hakan ne a ranar Laraba ta shafin X ɗinsa a hukuma, yana mai bayyana…

Ci Gaba Da Karatu “Ahmed Musa, Yayi Ritaya A ƙwallon ƙasa Da ƙasa” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Wasanni

Aliko Dangote: Faruk Ahmed Ya Ci Amanar ‘Yan Najeriya!
Published: December 16, 2025 at 8:30 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 16, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Aliko Dangote: Faruk Ahmed Ya Ci Amanar ‘Yan Najeriya!
Published: December 16, 2025 at 8:30 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Aliko Dangote: Faruk Ahmed Ya Ci Amanar ‘Yan Najeriya!Published: December 16, 2025 at 8:30 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Alh. Aliko Dangote ya jaddada wani zargi da ya shafi shugaban sashen kula da albarkatun Man Fetur na Najeriya, Dangote, dai ya yi karin bayani da cewa Inginiya Farouk Ahmed, ya kashe dala miliyan biyu don biyawa ‘yan’yan sa kudin makarantar gaba da sakandare, inda ya kara da cewa a cikin kudin, ya kashewa dan…

Ci Gaba Da Karatu “Aliko Dangote: Faruk Ahmed Ya Ci Amanar ‘Yan Najeriya!” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Tinubu: Zamu Kara Kyautata Samar Da Kayan Aiki Ga Jami’an Tsaro
Published: December 16, 2025 at 7:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 16, 2025

Posted on December 16, 2025December 16, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu: Zamu Kara Kyautata Samar Da Kayan Aiki Ga Jami’an Tsaro
Published: December 16, 2025 at 7:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 16, 2025
Tinubu: Zamu Kara Kyautata Samar Da Kayan Aiki Ga Jami’an TsaroPublished: December 16, 2025 at 7:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 16, 2025

Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya jaddada ƙudurin gwamnatinsa na amfani da dukkan kayan aikin soji da na tsaro wajen yaƙi da ta’addanci, ’yan bindiga da sauran manyan laifuka da ke barazana ga zaman lafiyar Najeriya. Ya bayyana hakan ne a lokacin buɗe taron shekara-shekara na Babban Hafsan Sojin Ƙasa (COAS) da aka gudanar a Lagos,…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu: Zamu Kara Kyautata Samar Da Kayan Aiki Ga Jami’an Tsaro” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Tsaro

Gwamna Abba Kabir Ya Hana Yunkurin Kafa Sabuwar Hisba A Kano
Published: December 13, 2025 at 3:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 13, 2025

Posted on December 13, 2025December 13, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamna Abba Kabir Ya Hana Yunkurin Kafa Sabuwar Hisba A Kano
Published: December 13, 2025 at 3:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 13, 2025
Gwamna Abba Kabir Ya Hana Yunkurin Kafa Sabuwar Hisba A KanoPublished: December 13, 2025 at 3:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 13, 2025

Gwamnatin Kano ta umarci jami’an tsaro su dakatar da masu yunkurin kafa hukumar Hisbah mai zaman kanta. Gwamnatin Jihar Kano ta fitar da umarnin zantaswa da ya haramta wata kungiya da ke aiki da sunan “Independent Hisbah Fisabilillahi” Wannan umarni da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya sanya wa hannu, mai dauke da ranar 8 ga…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamna Abba Kabir Ya Hana Yunkurin Kafa Sabuwar Hisba A Kano” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Posts pagination

Previous 1 … 26 27 28 … 32 Next

Sabbin Labarai

  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro
  • Gombe Ta Haɗa Kai Da UNICEF Don Kare Yara Daga Tamowa Tun Kafin Haihuwa

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Rasha Takai Mummunan Hari Birnin Kyiv Afrika
  • Aikin Layin Dogon Kasar Uganda Zai Hade Kasar Da Tanzania Da Kwango Kimiya
  • Turkiyya Tana Gudanar Da Binciken Kasar Da Suka Kona Tutar Ta Tsaro
  • Sakataren Tsaron Amurka Yace Yaki Tsakanin Amurka Da Iran Zai Dauki Sabon Salon Amurka
  • An Kafa Majalisar Kotun Sulhu Ta Kano Labarai
  • Iran Ta Harbo Jiragen Yakin Amurka Biyu Amurka
  • Sojoji Sun Dakile Harin ’Yan Ta’adda a Kukareta Afrika
  • Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutu Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.