Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Trump Yayi Kira Ga ‘Yan Ƙasar Iran Su Ci Gaba Da Zanga Zanga
Published: January 13, 2026 at 11:45 PM | By: Bala Hassan

Posted on January 13, 2026 By Bala Hassan No Comments on Trump Yayi Kira Ga ‘Yan Ƙasar Iran Su Ci Gaba Da Zanga Zanga
Published: January 13, 2026 at 11:45 PM | By: Bala Hassan
Trump Yayi Kira Ga ‘Yan Ƙasar Iran Su Ci Gaba Da Zanga ZangaPublished: January 13, 2026 at 11:45 PM | By: Bala Hassan

Shugaban Amurka Donald Trump yayi kira ga ‘yan kasar Iran su ci gaba da zanga zanga, dauki yana tafe, yayinda shugabanin addinin kasar suke ci gaba da daukan matakan murkushe zanga zanga mafi girma da kasar ta fuskanta cikin shekaru masu yawa. “Yan kishin kasa a Iran, ku ci gaba da zanga zanga, ko kwace…

Ci Gaba Da Karatu “Trump Yayi Kira Ga ‘Yan Ƙasar Iran Su Ci Gaba Da Zanga Zanga” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Syria: Mutane Sun Yi Zanga Zanga Domin Nuna Rashin Amincewa Da Korar Kurdawa A Birnin Aleppo
Published: January 13, 2026 at 11:33 PM | By: Bala Hassan

Posted on January 13, 2026 By Bala Hassan No Comments on Syria: Mutane Sun Yi Zanga Zanga Domin Nuna Rashin Amincewa Da Korar Kurdawa A Birnin Aleppo
Published: January 13, 2026 at 11:33 PM | By: Bala Hassan
Syria:  Mutane Sun Yi Zanga Zanga Domin Nuna Rashin Amincewa Da Korar Kurdawa A Birnin AleppoPublished: January 13, 2026 at 11:33 PM | By: Bala Hassan

A Syria, ko Sham, dubban mutane ne suka yi zanga zanga cikin ruwan sama, a arewa maso gabashin kasar, domin nuna rashin amincewar su da korar mayakan kurdawa daga birnin Aleppo a makon jiya, bayan kwanaki da aka yi ana gwabza fada. Tarzomar a Aleppo ta zurfafa rashin fahimtar juna a kasar, da shugabanta na…

Ci Gaba Da Karatu “Syria: Mutane Sun Yi Zanga Zanga Domin Nuna Rashin Amincewa Da Korar Kurdawa A Birnin Aleppo” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Real Madrid: Ta Kori Xabi Alonso Bayan Rashin Nasara A Wasan Kofin Sfaniya
Published: January 12, 2026 at 6:24 PM | By: Bala Hassan | Updated: January 13, 2026

Posted on January 12, 2026January 13, 2026 By Bala Hassan No Comments on Real Madrid: Ta Kori Xabi Alonso Bayan Rashin Nasara A Wasan Kofin Sfaniya
Published: January 12, 2026 at 6:24 PM | By: Bala Hassan | Updated: January 13, 2026
Real Madrid: Ta Kori Xabi Alonso Bayan Rashin Nasara A Wasan Kofin SfaniyaPublished: January 12, 2026 at 6:24 PM | By: Bala Hassan | Updated: January 13, 2026

Real Madrid ta sanar da sallami kocinta Xabi Alonso bayan rashin nasarar da suka yi a wasan karshe na Spanish Super Cup da Barcelona. Har yanzu ba a bayyana hasashen da ake yi game da matsayin tsohon dan wasan tsakiya a Los Blancos ba, inda rahotanni ke nuna cewa dan wasan mai shekaru 44 ba…

Ci Gaba Da Karatu “Real Madrid: Ta Kori Xabi Alonso Bayan Rashin Nasara A Wasan Kofin Sfaniya” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Wasanni

Manchester United: Za Ta Nada Michael Carrick A Matsayin Kocin Riƙon ƙwarya
Published: January 12, 2026 at 5:07 PM | By: Bala Hassan

Posted on January 12, 2026 By Bala Hassan No Comments on Manchester United: Za Ta Nada Michael Carrick A Matsayin Kocin Riƙon ƙwarya
Published: January 12, 2026 at 5:07 PM | By: Bala Hassan
Manchester United: Za Ta Nada Michael Carrick A Matsayin  Kocin Riƙon ƙwaryaPublished: January 12, 2026 at 5:07 PM | By: Bala Hassan

Ana sa ran Manchester United za ta nada Michael Carrick a matsayin sabon kocin riƙon ƙwarya nan da ranar Laraba, bayan da ta shafe kwanaki a baya tana nazari kan wanda za ta naɗa don jagorantar ƙungiyar har zuwa ƙarshen kakar wasa bana, bayan korar Ruben Amorim. Sauran ‘yan takarar irin su Ole Gunnar Solskjaer…

Ci Gaba Da Karatu “Manchester United: Za Ta Nada Michael Carrick A Matsayin Kocin Riƙon ƙwarya” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Wasanni

Najeriya: Ta Aiwatar Da Tsarin Ba Aiki Ba Albashi Ga Ma’aikata
Published: January 10, 2026 at 7:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 11, 2026

Posted on January 10, 2026January 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Najeriya: Ta Aiwatar Da Tsarin Ba Aiki Ba Albashi Ga Ma’aikata
Published: January 10, 2026 at 7:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 11, 2026
Najeriya: Ta Aiwatar Da Tsarin Ba Aiki Ba Albashi Ga Ma’aikataPublished: January 10, 2026 at 7:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 11, 2026

Gwamnatin tarayya ta bayar da umarnin fara aiwatar da manufar “Ba Aiki, Ba Albashi” kan mambobin JOHESU da ke ci gaba da yajin aiki tun daga ranar 14 ga Nuwamba, 2025. Umarnin ya fito ne ta cikin wata takarda da ma’aikatar kafiya ta tarayya ta fitar a Abuja, wadda aka aikawa da shugabannin asibitocin tarayya,…

Ci Gaba Da Karatu “Najeriya: Ta Aiwatar Da Tsarin Ba Aiki Ba Albashi Ga Ma’aikata” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Fubara Yana Yiwa Dimokraɗiyya Zagon Kasa
Published: January 9, 2026 at 7:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Fubara Yana Yiwa Dimokraɗiyya Zagon Kasa
Published: January 9, 2026 at 7:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Fubara Yana Yiwa Dimokraɗiyya Zagon KasaPublished: January 9, 2026 at 7:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kakakin majalisar dokokin jihar Rivers a Najeriya, Martins Amaewhule, ya zargi gwamna Siminalayi Fubara da tauye tafiyar dimokuraɗiyya a jihar. Amaewhule ya yi wannan zargi ne a ranar Alhamis, jim kaɗan bayan majalisar ta fara shirin tsige gwamnan da mataimakiyarsa, Ngozi Odu, bisa zargin aikata manyan laifuka. A cewar kakakin, ɓangaren zartarwa na gwamnati ya…

Ci Gaba Da Karatu “Fubara Yana Yiwa Dimokraɗiyya Zagon Kasa” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Barau Jibril: Mu Ba ‘Yan Amshin Shata Bane A Majalisa
Published: January 8, 2026 at 7:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Barau Jibril: Mu Ba ‘Yan Amshin Shata Bane A Majalisa
Published: January 8, 2026 at 7:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Barau Jibril: Mu Ba ‘Yan Amshin Shata Bane A MajalisaPublished: January 8, 2026 at 7:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Barau Jibrin, ya karyata zargin cewa majalisar dokoki ta ƙasa tana bin umarnin bangaren zartarwa ba tare da ‘yanci ba. Barau Jibrin ya bayyana hakan ne a Ilorin yayin da yake gabatar da laccar bikin yaye ɗalibai karo na 15 a Jami’ar Al-Hikmah, inda ya ce haɗin kai tsakanin majalisa…

Ci Gaba Da Karatu “Barau Jibril: Mu Ba ‘Yan Amshin Shata Bane A Majalisa” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Wani Ya Yiwa ‘Yar Sa Mai Shekaru 8 Fyade A Bauchi
Published: January 8, 2026 at 5:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wani Ya Yiwa ‘Yar Sa Mai Shekaru 8 Fyade A Bauchi
Published: January 8, 2026 at 5:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Wani Ya Yiwa ‘Yar Sa Mai Shekaru 8 Fyade A BauchiPublished: January 8, 2026 at 5:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ‘Yan Sandan jihar Bauchi a Najeriya ta kama wani mutum mai suna Baffaji Abba mai shekaru 28, bisa zargin yi wa ‘yarsa ta cikinsa mai shekaru takwas fyaɗe a ƙaramar hukumar Alkaleri. A cikin wata sanarwa da jami’in hulɗa da jama’a na rundunar, SP Nafiu Habib ya fitar, ya bayyana cewa wani ɗan’uwan wanda…

Ci Gaba Da Karatu “Wani Ya Yiwa ‘Yar Sa Mai Shekaru 8 Fyade A Bauchi” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Sarkin Kagarko Ya Rasu Yana Da Shekaru 110
Published: January 8, 2026 at 3:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sarkin Kagarko Ya Rasu Yana Da Shekaru 110
Published: January 8, 2026 at 3:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sarkin Kagarko Ya Rasu Yana Da Shekaru 110Published: January 8, 2026 at 3:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Allah Ya yi wa Mai Martaba Sarkin Kagarko Alhaji Sa’ad Abubakar rasuwa a yau Alhamis. Ya rasu yana mai shekara 110. Za a gudanar da jana’izar sa a gobe Juma’a bayan Sallar Juma’ah a Masallacin kofar Fadar sa dake Kagarko, jihar Kaduna a Najeriya. Basaraken Ya Rasu bayan fama jinya a Wani asibiti a Kaduna.

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Majalisar Dokokin Rivers Zata Tsige Fubara
Published: January 8, 2026 at 12:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Majalisar Dokokin Rivers Zata Tsige Fubara
Published: January 8, 2026 at 12:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Majalisar Dokokin Rivers Zata Tsige FubaraPublished: January 8, 2026 at 12:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Majalisar Dokokin Jihar Rivers, tafara shirin tsige Gwamna Fubara. Majalisar dokokin jihar Rivers ta fara aiwatar da matakan tsige Gwamnan jihar, Siminalayi Fubara, inda ta kaddamar da shirin tsige shi ne a zaman majalisa na ranar Alhamis. ’Yan majalisar suna zargin Gwamna Fubara da aikata manyan laifuka

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Posts pagination

Previous 1 … 31 32 33 … 41 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Majalisar Dinkin Duniya Ta Amince Da Kudurin Kasar Ghana Afrika
  • Rundunar Tsaro Suna Cigaba Da Nasara Akan ‘Yan Ta’adda Tsaro
  • Karamar Sallah: Hukumar Kashe Gobara A Gombe Ta Kuduri Aniyar Kare Al’umma Afrika
  • Farashin Dalar Amurka Ya Tashi Ranan Juma’a Amurka
  • Najeriya: Ba Don Leken Asiri Muka Tura Jirgin Yakin Mu Ba Afrika
  • Shugaba Tinubu Ya Yabawa Dakarun Tsaro Bisa Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Afrika
  • Hukumar Zabe Ta Saukaka Gudanar Da Rijistar Katin Zabe A Najeriya Labarai
  • Farashin Danyen Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.