Putin, Sakon Sabuwar Shekara Ya Jinjinawa Dakarun Rasha Da Suke Yaki A Ukraine
Shugaban Rasha Vldimir Putin, a jawabinsa na sabuwar shekara ta talabijin, yayi amfani da damar wajen jinjinawa dakarun kasar da suke yaki a Ukraine, yana mai karfafa musu guiwar cewa yayi imanin za su sami galaba a yakin da yake nunawa a zaman ko a mutu ko a rayu, a fafatawa da Rasha take yi…
Ci Gaba Da Karatu “Putin, Sakon Sabuwar Shekara Ya Jinjinawa Dakarun Rasha Da Suke Yaki A Ukraine” »

