Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Samar Da Tsaro A Jihar Kano Ba Sai An Sa Siyasa Ba!
Published: November 30, 2025 at 1:39 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 30, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Samar Da Tsaro A Jihar Kano Ba Sai An Sa Siyasa Ba!
Published: November 30, 2025 at 1:39 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Samar Da Tsaro A Jihar Kano Ba Sai An Sa Siyasa Ba!Published: November 30, 2025 at 1:39 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Yayin da aka fara musayar yawu tsakanin gwamnatin jihar Kano da tsohon gwamna Abdullhi Umar Ganduje, da kuma mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya Sanata Barau Jibrin, game da batun tsaro a jihar. Inda gwamnatin Abba Kabir Yusuf, ke ganin cewar gwamnatin da ta shude ce ta kai su inda suke a yanzu, a bangare daya…

Ci Gaba Da Karatu “Samar Da Tsaro A Jihar Kano Ba Sai An Sa Siyasa Ba!” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

Gwamnatin Soji A Nijar Ta Hana Fitar Da Albarkatun Kasa
Published: November 29, 2025 at 8:41 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 29, 2025

Posted on November 29, 2025November 29, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Gwamnatin Soji A Nijar Ta Hana Fitar Da Albarkatun Kasa
Published: November 29, 2025 at 8:41 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 29, 2025
Gwamnatin Soji A Nijar Ta Hana Fitar Da Albarkatun KasaPublished: November 29, 2025 at 8:41 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 29, 2025

Kamfanin Orano ya sanar cewa hukumomn Nijar sun fara aiyukan fitar da ton ton na Uranium daga garin Arlit zuwa waje ba tare da sanar da shi ba. Matakin da kamfanin na Faransa ya ce ya saba wa umurnin kotun bankin duniya, wace ta bukaci bangarorin su jira ta kammala shari’ar da ke gabanta. Kawo…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Soji A Nijar Ta Hana Fitar Da Albarkatun Kasa” »

Afrika

Hukumar Tsaro Ta DSS Ta Aika Sammaci Dr. Yusuf Baba-Ahmed
Published: November 29, 2025 at 9:20 AM | By: Mahmud Kwari | Updated: November 29, 2025

Posted on November 29, 2025November 29, 2025 By Mahmud Kwari No Comments on Hukumar Tsaro Ta DSS Ta Aika Sammaci Dr. Yusuf Baba-Ahmed
Published: November 29, 2025 at 9:20 AM | By: Mahmud Kwari | Updated: November 29, 2025
Hukumar Tsaro Ta DSS Ta Aika Sammaci Dr. Yusuf Baba-AhmedPublished: November 29, 2025 at 9:20 AM | By: Mahmud Kwari | Updated: November 29, 2025

Hukumar tsaro ta farin kaya a Najeriya DSS ta gayyaci Yusuf Datti Baba-Ahmed, mataimakin Peter Obi, dan takarar shugabancin karkashin Jam’iyyar LP, a zaben 2023. Kafofin labarai na cikin gida a Najeriya, sun ruwaito majiyoyi a hukumar na cewa, hukumar ta DSS na tuhumar Yusuf Datti da kalaman tunzura Jama’ar ta kafofin labarai na kasar,…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar Tsaro Ta DSS Ta Aika Sammaci Dr. Yusuf Baba-Ahmed” »

Labarai

Malami: “Da Gwamnatin Tarayya Na Daukar Shawara Da Ba’a Kai Inda Ake Ba”
Published: November 28, 2025 at 9:12 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 28, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Malami: “Da Gwamnatin Tarayya Na Daukar Shawara Da Ba’a Kai Inda Ake Ba”
Published: November 28, 2025 at 9:12 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Malami: “Da Gwamnatin Tarayya Na Daukar Shawara Da Ba’a Kai Inda Ake Ba”Published: November 28, 2025 at 9:12 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Har sai gwamnatin tarayyar Najeriya da gwamnonin jihohi sun yarda da cewar akwai matsaloli a bangaren tsaro a kasar, da kuma neman taimakon masana wajen magance matsalar. Idan kuwa ba a dauki wannan matakin ba, to babu shakka za’a cigaba da dulmiya rayuwar al’ummah cikin mawuyacin hali. Tsohon Ministan Abubakar Malami, ya kara da cewar…

Ci Gaba Da Karatu “Malami: “Da Gwamnatin Tarayya Na Daukar Shawara Da Ba’a Kai Inda Ake Ba”” »

Najeriya

Sunayen Jakadu: Kungiyar CISLAC Ta Nemi A Janye Sunan Mr. Ayodele Oke
Published: November 28, 2025 at 2:14 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 28, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Sunayen Jakadu: Kungiyar CISLAC Ta Nemi A Janye Sunan Mr. Ayodele Oke
Published: November 28, 2025 at 2:14 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Sunayen Jakadu: Kungiyar CISLAC Ta Nemi A Janye Sunan Mr. Ayodele OkePublished: November 28, 2025 at 2:14 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Kungiyar CISLAC guda cikin kungiyoyin rajin shugabanci na gari a Najeriya, ta bukaci gwamnatin kasar ta janye sunan Mr. Ayodele Oke daga jerin sunayen mutanen data mikawa majalisar dattawan kasar, domin ta amince a nada su jakadun kasashen ketare. A jiya laraba ne, shugaba Tinubu ya mikawa majalisar sunan Alhaji Aminu Dalhatu daga jihar Jigawa…

Ci Gaba Da Karatu “Sunayen Jakadu: Kungiyar CISLAC Ta Nemi A Janye Sunan Mr. Ayodele Oke” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Mutane Da Yawa Ke Mutuwa A Dalilin Shan Magani Ba Bisa Ka’ida Ba
Published: November 27, 2025 at 11:15 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 27, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Mutane Da Yawa Ke Mutuwa A Dalilin Shan Magani Ba Bisa Ka’ida Ba
Published: November 27, 2025 at 11:15 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Mutane Da Yawa Ke Mutuwa A Dalilin Shan Magani Ba Bisa Ka’ida BaPublished: November 27, 2025 at 11:15 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Hukumar lafiya ta duniya ta ayyana bijirewar cututtuka ga maganguna a matsayin babban al’amari dake kawo cikas da barazana a bangaren kiwon lafiyar jama’ah. Najeriya dai ta kasance kasa ta 19 wajen rasa rayuka a cikin kasashe 204, kuma ana danganta mutuwar mutum dubu dari biyu da sittin da uku da dari hudu da matsalar…

Ci Gaba Da Karatu “Mutane Da Yawa Ke Mutuwa A Dalilin Shan Magani Ba Bisa Ka’ida Ba” »

Kiwon Lafiya, Najeriya

Muna Kira Ga Kasashen Duniya Su Sa Baki Don A Saki Mohamed Bazoum
Published: November 27, 2025 at 11:05 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 27, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Muna Kira Ga Kasashen Duniya Su Sa Baki Don A Saki Mohamed Bazoum
Published: November 27, 2025 at 11:05 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Muna Kira Ga Kasashen Duniya Su Sa Baki Don A Saki Mohamed BazoumPublished: November 27, 2025 at 11:05 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

A Jamhuriyar Nijar ‘yayan hambararren shugaban kasa Mohamed Bazoum sun bayyana damuwa dangane da yadda ake ci gaba da tsare mahaifansu sama da shekaru 2 bayan kifar da shi daga karaga. A cewarsu dukkan abubuwan da a ke zargin bayansu da shi ba su da tushe saboda haka su ke kiran kasashen duniya su dubi…

Ci Gaba Da Karatu “Muna Kira Ga Kasashen Duniya Su Sa Baki Don A Saki Mohamed Bazoum” »

Afrika

ECOWAS Da AU Sun Nuna Damuwa Kan Juyin Mulki A Guinea-Bissau
Published: November 27, 2025 at 7:25 PM | By: Nafisa Ahmad

Posted on November 27, 2025 By Nafisa Ahmad No Comments on ECOWAS Da AU Sun Nuna Damuwa Kan Juyin Mulki A Guinea-Bissau
Published: November 27, 2025 at 7:25 PM | By: Nafisa Ahmad
ECOWAS Da AU Sun Nuna Damuwa Kan Juyin Mulki A Guinea-BissauPublished: November 27, 2025 at 7:25 PM | By: Nafisa Ahmad

A halin da ake ciki, ‘yan kallo na Kungiyar Tarayyar Tattalin Arziki ta Afirla ta Yamma, ECOWAS, da kuma Kungiyar Tarayyar Afirka AU, sun bayyana damuwa a game da juyin mulkin soja a Guinea-Bissau, da kuma kama jami’an hukumar zabe da aka yi. A cikin wata sanarwar hadin guiwa da suka bayar, ‘yan kallon kungiyoyin…

Ci Gaba Da Karatu “ECOWAS Da AU Sun Nuna Damuwa Kan Juyin Mulki A Guinea-Bissau” »

Afrika

Wani Dan Bindiga Ya Harbi Dakarun Tsaron Cikin Gida Su Biyu A Washington DC
Published: November 27, 2025 at 7:14 PM | By: Nafisa Ahmad

Posted on November 27, 2025 By Nafisa Ahmad No Comments on Wani Dan Bindiga Ya Harbi Dakarun Tsaron Cikin Gida Su Biyu A Washington DC
Published: November 27, 2025 at 7:14 PM | By: Nafisa Ahmad
Wani Dan Bindiga Ya Harbi Dakarun Tsaron Cikin Gida Su Biyu A Washington DCPublished: November 27, 2025 at 7:14 PM | By: Nafisa Ahmad

Wani dan bindiga ya bude wuta ya harbi wasu dakarun tsaron cikin gida su biyu daga Jihar West Virginia da aka girka a nan Washington DC, dab da fadar White House, a wani lamarin da magajiyar garin birnin Washington ta bayyana a zaman hari na gangan a kan sojojin. Darektan hukumnar binciken manyan laifuffuka ta…

Ci Gaba Da Karatu “Wani Dan Bindiga Ya Harbi Dakarun Tsaron Cikin Gida Su Biyu A Washington DC” »

Labarai

Gobara Mafi Muni Cikin Shekaru 60 A Hong Kong Ta Hallaka Rayuka
Published: November 27, 2025 at 7:12 PM | By: Nafisa Ahmad

Posted on November 27, 2025 By Nafisa Ahmad No Comments on Gobara Mafi Muni Cikin Shekaru 60 A Hong Kong Ta Hallaka Rayuka
Published: November 27, 2025 at 7:12 PM | By: Nafisa Ahmad
Gobara Mafi Muni Cikin Shekaru 60 A Hong Kong Ta Hallaka RayukaPublished: November 27, 2025 at 7:12 PM | By: Nafisa Ahmad

Wutar gobara mafi muni da aka gani a Hong Kong cikin shekaru fiye da 60, ta kwana tana ci, inda ya zuwa yanzu an ce akalla mutane arbain da hudu (44) ne suka mutu, yayin da ba a san inda wasu dari biyu da saba’in da tara (279) suke ba. Har yanzu dai jami’an agaji…

Ci Gaba Da Karatu “Gobara Mafi Muni Cikin Shekaru 60 A Hong Kong Ta Hallaka Rayuka” »

Sauran Duniya

Posts pagination

Previous 1 … 12 13 14 … 19 Next

Sabbin Labarai

  • Alhassan Yayi Nasarar Kifar Da Wurkilili A Gasar Damben Gargajiya
  • Anyi Jefe-Jefe Yayin Rangadin Messi, A Indiya
  • Gwamna Abba Kabir Ya Hana Yunkurin Kafa Sabuwar Hisba A Kano
  • Gidauniya: An Fara Tiyatar ‘Hernia’ Da ‘Hydrocele’ Kyauta A Jihar Katsina
  • Amurka Ta Daina Bawa Israila Bayanan Sirri

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Gwamna Fubara: Rashin Kariya daga PDP Ne Ya Tilasta Ni Komawa APC Siyasa
  • Janar Christopher Zai Maye Gurbin Ministan Tsaron Najeriya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Jakadan Kasar Sin a Najeriya Ya Ziyarci Tinubu Najeriya
  • Amurka Zata Saidawa Saudiyya Da Jirgin Yaki Samfurin F35 Labarai
  • Ghana Ta Haramta Hakar Ma’adinai A Gandunan Dajin Data Kebe, Labarai
  • Shirin Dare 2030 UTC Yau Juma’a 11.21.2025 Rediyo
  • Majalisar Dattawa Ta Wanke Janar Christopher Musa A Matsayin Minista Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • FIFA Na Shirin Fadada Babban Na’urar VAR A Gasar Cin Kofin Duniya 2026. Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.