Gwamnatin Tarayya Za Ta Sake Fasalin Shirin NYSC
Majalisar Zartarwa a Tarayyar Najeriya (FEC) karkashin jagorancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta amince da yin gyare-gyare ga tsarin yi wa kasa hidima (NYSC). Ministan Matasa, Ayodele Olawande, ne ya bayyana hakan bayan taron majalisar da aka gudanar a Fadar Shugaban Kasa da ke Abuja a ranar Litinin. Ya ce gyaran zai kunshi cikakken nazari…
Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tarayya Za Ta Sake Fasalin Shirin NYSC” »

