Rasha: Zamu Ba Gwamnatin Venezuel Gudunmawa
Yau Alhamis shugaban Rasha Vladimir Putin, yayi magana da shugaban kasar Venezuel Nicolas Maduro ta woyar tarho, inda ya baiwa Madurn tabbacin hadin kai da goyon bayan Moscow ga gwamnatin kasar, yayinda tak kara fuskantar matsin lamba daga ketare, kamar yadda fadar kremlin ta fada. Maduro yana fuskkantar matsin lamba daga shugaban Amurka Donald Trump…
Ci Gaba Da Karatu “Rasha: Zamu Ba Gwamnatin Venezuel Gudunmawa” »

