Asusun IMF Zasu Ziyarci Kasar Gabon
Asusun bada lamuni na duniya wato IMF a takaice, zai kai ziyarar aiki kasar Gabon cikin watan gobe, a wani bangare na aiki da hukumomin kasar, duk da cewa babu zancen karbar rance da aka yi tsakanin kasar da asusun a hukumance, kamar yadda wani kakakin asusun bada lamunin ya fada ranar jumma’a. Gabon tana…

