Rasha Ta Yiwa Amurka Tayin Daina Bada Bayanan Sirri
Rasha ta nemi ta matsa wa Amurka lamba ta hanyar yin tayin daina ba Iran bayanan sirrin soja, muddin kuwa Washington za ta dakatar da bai wa Ukraine nata bayanan sirri, in ji shugaban Ukraine, Volodymyr Zelenskiy, a ranar Laraba. Zelenskiy, wanda a ranar Litinin ya ce, rundunar leƙen asirin sojan Ukraine na da “tabbatattun…
Ci Gaba Da Karatu “Rasha Ta Yiwa Amurka Tayin Daina Bada Bayanan Sirri” »

