Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Amurka Ta Kulla Yarjejeniya Da Kasashe Hudu Domin Inganta Kiwon Lafiya
Published: December 24, 2025 at 10:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 24, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Ta Kulla Yarjejeniya Da Kasashe Hudu Domin Inganta Kiwon Lafiya
Published: December 24, 2025 at 10:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Ta Kulla Yarjejeniya Da Kasashe Hudu Domin Inganta Kiwon LafiyaPublished: December 24, 2025 at 10:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Amurka ta rattaba hannu kan sabbin yarjejeniyoyi guda hudu na kiwon lafiya da kasashen Madagascar, Saliyo, Botswana da kuma Habasha ko Ethiopia, wadanda zasu samar da kudade har dala miliyan dubu 2 da 300 na aiwatarwa. Ma’aikatar harkokin wajen Amurka ta fada cikin wata sanarwa ranar talatar nan cewa, kowace daya daga cikin yarjejeniyar ta…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Ta Kulla Yarjejeniya Da Kasashe Hudu Domin Inganta Kiwon Lafiya” »

Labarai

Bisa Alamu Hadinkan Kasashen Yankin Sahel Zai Haifar Da Nagarta
Published: December 24, 2025 at 10:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 24, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Bisa Alamu Hadinkan Kasashen Yankin Sahel Zai Haifar Da Nagarta
Published: December 24, 2025 at 10:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Bisa Alamu Hadinkan Kasashen Yankin Sahel Zai Haifar Da NagartaPublished: December 24, 2025 at 10:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Kungiyar Kawancen Kasashen Yankin Sahel yace tilas a biyo bayan kafa rundunar sojojin hadin guiwa ta kasashen da kaddamar da gagarumin farmaki a kan ‘yan ta’adda cikin ‘yan kwanakin da suke tafe a yankin da ta’addanci yayi tsanani. Shugaban Burkina Faso, Kyaftin Ibrahim Traore, bayyi karin bayani akan wannan furuci nasa ba, a bayan…

Ci Gaba Da Karatu “Bisa Alamu Hadinkan Kasashen Yankin Sahel Zai Haifar Da Nagarta” »

Afrika, Labarai

Babban Hafsan Sojan Libya Ya Mutu A Wani Hatsarin Jirgin Saman Turkiyya
Published: December 24, 2025 at 10:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 24, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Babban Hafsan Sojan Libya Ya Mutu A Wani Hatsarin Jirgin Saman Turkiyya
Published: December 24, 2025 at 10:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Babban Hafsan Sojan Libya Ya Mutu A Wani Hatsarin Jirgin Saman  TurkiyyaPublished: December 24, 2025 at 10:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Babban hafsan hafsoshin sojan kasar Libya, Mohammed Ali Ahmed al-Haddad, ya mutu a lokacin da jirgin saman da yake ciki yayi hatsari bayan tashin sa daga Ankara, babban birnin Turkiyya ranar talata da maraice. Fira ministan gwamnatin kasar Libya wadda kasashen duniya suka amince da ita, Abdulhamid Dbeibah, ya fada cikin wata sanarwa cewa akwai…

Ci Gaba Da Karatu “Babban Hafsan Sojan Libya Ya Mutu A Wani Hatsarin Jirgin Saman Turkiyya” »

Afrika, Labarai

Gwamnan Gombe Ya kori Wasu Hadimansa Bisa Cin Zarafin Kansila
Published: December 23, 2025 at 9:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 23, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnan Gombe Ya kori Wasu Hadimansa Bisa Cin Zarafin Kansila
Published: December 23, 2025 at 9:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnan Gombe Ya kori Wasu Hadimansa Bisa Cin Zarafin KansilaPublished: December 23, 2025 at 9:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya, ya amince da korar Adamu Abdullahi Danko da wasu mataimaka uku nan take bayan binciken cin zarafin da aka yiwa, Abdulrahman Abubakar Sheriff, Kansila mai wakiltar gundumar Shamaki a karamar hukumar Gombe. Matakin wadda Sakataren Gwamnatin jihar Farfesa Ibrahim Abubakar Njodi ya sanar, ya biyo bayan kafa kwamitin bincike na musamman…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnan Gombe Ya kori Wasu Hadimansa Bisa Cin Zarafin Kansila” »

Najeriya

Sojin Ukraine Sun Janye Daga Gabashin Kasar
Published: December 23, 2025 at 9:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 23, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojin Ukraine Sun Janye Daga Gabashin Kasar
Published: December 23, 2025 at 9:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sojin Ukraine Sun Janye Daga Gabashin KasarPublished: December 23, 2025 at 9:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A halin da ake ciki, rundunar sojojin ukraine ta ce sojojinta sun janye daga garin Siversk na gabashin kasar a yayin da Rasha ta zafafa hare-hare kan garuruwa da birane masu muhimmanci ga kokarin Ukraine na kare gabashin kasar. Faduwar wannan garin na Siversk yana zuwa ne a yayin da Ukraine take shan matsin lamba…

Ci Gaba Da Karatu “Sojin Ukraine Sun Janye Daga Gabashin Kasar” »

Amurka

Harin Makami Mai Linzami Da Rasha Ta Kai Yayi Barna Sosai A Ukraine
Published: December 23, 2025 at 8:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 23, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Harin Makami Mai Linzami Da Rasha Ta Kai Yayi Barna Sosai A Ukraine
Published: December 23, 2025 at 8:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Harin Makami Mai Linzami Da Rasha Ta Kai Yayi Barna Sosai A UkrainePublished: December 23, 2025 at 8:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hare-haren makamai masu linzami da jiragen drone da Rasha ta kai yau talata sun kashe mutane akalla uku cikinsu har da karamin yaro daya a Ukraine, tare da haddasa daukewar wutar lantarki a sassa da dama. Wadannan hare-haren dake zuwa a bayan wani sabon zagaye na tattaunawar neman kawo karshen yakin na shekaru 4, sun…

Ci Gaba Da Karatu “Harin Makami Mai Linzami Da Rasha Ta Kai Yayi Barna Sosai A Ukraine” »

Afrika

Shugaban Amurka Donald Trump Yace Bai Taba Shiga Jirgin Jeffrey Epstein Ba
Published: December 23, 2025 at 8:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 23, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Amurka Donald Trump Yace Bai Taba Shiga Jirgin Jeffrey Epstein Ba
Published: December 23, 2025 at 8:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Amurka Donald Trump Yace Bai Taba Shiga Jirgin Jeffrey Epstein BaPublished: December 23, 2025 at 8:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wata wasikar Email daga cikin takardun da ma’aikatar shari’ar Amurka ta wallafa kamar yadda doka ta bukata, ta nuna cewa shugaba Donald Trump yayi balaguro sau da yawa a cikin jirgin attajirin nan da aka samu da abin fallasa na lalata da ‘yan mata Jeffrey Epstein, fiye da yadda aka zata tun farko. Wasikar dake…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Amurka Donald Trump Yace Bai Taba Shiga Jirgin Jeffrey Epstein Ba” »

Labarai

Akwai Yiwuwar Shugaban Ƙasar Afirka Ta Tsakiya Touadera Yasamu Nasara A Karo Na Uku
Published: December 23, 2025 at 8:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 23, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Akwai Yiwuwar Shugaban Ƙasar Afirka Ta Tsakiya Touadera Yasamu Nasara A Karo Na Uku
Published: December 23, 2025 at 8:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Akwai Yiwuwar Shugaban Ƙasar Afirka Ta Tsakiya Touadera Yasamu Nasara A Karo Na UkuPublished: December 23, 2025 at 8:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Faustin Archange Touadera na Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya, zai nemi komawa kan kujerarsa a wa’adi na uku a zaben da za a gudanar ranar lahadi a kasar, bayan da ya shafe shekaru 10 a kan wannan kujera. Touadera mai shekaru 68 da haihuwa, yana amfani da irin dabarun da aka gani daga wasu kasashen…

Ci Gaba Da Karatu “Akwai Yiwuwar Shugaban Ƙasar Afirka Ta Tsakiya Touadera Yasamu Nasara A Karo Na Uku” »

Afrika

Mayakan M23 Sun Tsagaita Wuta A Gabashin Kwango
Published: December 23, 2025 at 7:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 23, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mayakan M23 Sun Tsagaita Wuta A Gabashin Kwango
Published: December 23, 2025 at 7:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Mayakan M23 Sun Tsagaita Wuta A Gabashin KwangoPublished: December 23, 2025 at 7:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani babban jami’in gwamnatin Amurka ya ce gwamnatin shugaba Donald Trump ba ta gamsu da janyewar da aka ce kungiyar ‘yan tawayen M23 mai samun goyon bayan kasar Rwanda ta yi daga wani muhimmin gari a yankin gabashin Kwango ta Kinshasa ba. Jami’in na Amurka ya bayyana wannan ma kamfanin dillancin labaran reuters ne a…

Ci Gaba Da Karatu “Mayakan M23 Sun Tsagaita Wuta A Gabashin Kwango” »

Labarai

Shugabannin Kasashen Sahel Sunyi Taro a Mali
Published: December 23, 2025 at 5:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 23, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugabannin Kasashen Sahel Sunyi Taro a Mali
Published: December 23, 2025 at 5:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugabannin Kasashen Sahel Sunyi Taro a MaliPublished: December 23, 2025 at 5:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugabanin kasashen Nijar da Mali da Burkina Faso sun fara gudanar da taron kolin kungiyar AES a wannan litinin 22 ga watan disamban 2025 da nufin tattauna batutuwa da dama da suka shafi yankin da rayuwar al’umomin kasashen 3 masu fama da matsaloli iri daya musamman aika aikar kungiyoyin ta’addanci. wasu ‘yan Nijar suka fara…

Ci Gaba Da Karatu “Shugabannin Kasashen Sahel Sunyi Taro a Mali” »

Afrika

Posts pagination

Previous 1 … 44 45 46 … 78 Next

Sabbin Labarai

  • Masu Goyon Bayan Palasdinawa Sunyi Gangamin Zanga Zanga A Australia
  • Shugaban Amurka Zai Sake Gine Gaza
  • Sojoji Zasu Taimakawa ‘Yan Sanda Wajen Yaki Da Mugayen Ayyuka
  • Kasar Ghana Ta Tono Gold Na Miliyoyin Kudade
  • Kamfanin Mai Na NNPC Yasamu Gwaggwabar Riba

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Shugaba Tinubu Ya Gabatar da Kasafin Kuɗin 2026 Najeriya
  • Shugaba Trump Ya Janye Karbar Kudin Fito Daga Wasu Kasashen Turai Amurka
  • Kotun Amurka Tana Tuhumar Wani Dan Jarida Amurka
  • Bassirou: Tawagar Senegal Zasu Samu Kyautar Kudi Da Filaye Sakamakon Nasarar Da sukayi AFCON 2025 Wasanni
  • Musa: “Da Yaddar Allah Zamu Ga Bayan Ta’addanci A Najeriya” Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Burkina Faso: Mun Kama Sojojin Najeriya da Jirgin Yaki Bisa Shigowa Ba Bisa Ka’ida Ba Afrika
  • Alhassan Yayi Nasarar Kifar Da Wurkilili A Gasar Damben Gargajiya Wasanni
  • Gwamnatin Kano Ta Samar Da Wasu Dabarun Inganta Tsaro Tsaro
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.