Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Najeriya Zata Kara Mai Da Take Hakowa
Published: March 24, 2026 at 6:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Najeriya Zata Kara Mai Da Take Hakowa
Published: March 24, 2026 at 6:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Najeriya Zata Kara Mai Da Take HakowaPublished: March 24, 2026 at 6:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Najeriya zata iya kara mai da take hakowa da ganga dubu dari a kowace rana, na watanni masu zuwa, inji shugaban kamfaniin mai na Najeriya NNPC Bashir Bayo Ojulari. Najeriya tana hako danyen mai ganga milyan daya da dubu dari shida zuwa dari bakwai ako wace rana a bara, yanzu tana hankoron ta kai ganga…

Ci Gaba Da Karatu “Najeriya Zata Kara Mai Da Take Hakowa” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Sana'o'i

Bahrain Ta Gabatar Da Kudurin Sulhu Ga MDD
Published: March 24, 2026 at 6:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Bahrain Ta Gabatar Da Kudurin Sulhu Ga MDD
Published: March 24, 2026 at 6:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Bahrain Ta Gabatar Da Kudurin Sulhu Ga MDDPublished: March 24, 2026 at 6:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Bahrain ta gabatar da wani daftarin kuduri na kwamitin sulhu na MDD, da zai baiwa kasashen ikon suyi amfani da duk wani mataki da ya wajaba, wajen kare zirga zirgar jirage a mashigin ruwan Hormuz, daftari da kamfanin dillancin labarai na Reuters ya gani. Jami’an difiomasiyya suka ce daftarin ya samu goyon bayan wasu kasashen…

Ci Gaba Da Karatu “Bahrain Ta Gabatar Da Kudurin Sulhu Ga MDD” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Shugaban Kasar Ukraine Yace Rasha Tana Bawa Iran Bayanan Sirri
Published: March 24, 2026 at 4:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Kasar Ukraine Yace Rasha Tana Bawa Iran Bayanan Sirri
Published: March 24, 2026 at 4:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Kasar Ukraine Yace Rasha Tana Bawa Iran Bayanan SirriPublished: March 24, 2026 at 4:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky, ranar Litinin yace, sashen leken asiri na sojojin kasarsa tana da shaida babu kokonto cewa Rasha tana ci gaba da baiwa Iran bayanan sirri, kuma yin haka inji zalensky, zai sa a dade ana yakin na gabas ta tsakiya. “Wannan mataki a fili ba zai haifar da da mai ido ba,…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Kasar Ukraine Yace Rasha Tana Bawa Iran Bayanan Sirri” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Iran Ta Karyata Tattaunawa Da Washington
Published: March 24, 2026 at 4:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Ta Karyata Tattaunawa Da Washington
Published: March 24, 2026 at 4:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Ta Karyata Tattaunawa Da WashingtonPublished: March 24, 2026 at 4:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Litinin, Iran ta musanta cewa ta gudanar da shawarwari da Washington, bayan da shugaba Donald Trump ya dakatar da barazanar da yayi na lalata tashoshin wutan lantarki na Iran, sakamakon abunda ya kira tattaunawa mai ma’ana, da wasu jami’an Iran wadanda bai bayyana ko su wanene bane. Wani jami’i a turai yace kodashike babu…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Ta Karyata Tattaunawa Da Washington” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Sarkin Gombe Yayin Hawan Tudun Wada
Published: March 23, 2026 at 9:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sarkin Gombe Yayin Hawan Tudun Wada
Published: March 23, 2026 at 9:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sarkin Gombe Yayin Hawan Tudun WadaPublished: March 23, 2026 at 9:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mai Martaba Sarkin Gombe Alhaji Dr Abubakar Shehu Abubakar III Yayin Gabatar Da Hawan Tudun Wada a Cigaba da gudanar da Bukukuwan Sallar Azumi a Gombe

Labarai, Najeriya, Nishadi, Wasanni

Chadi Ta Sauyawa ‘Yan Gudun Hijira Matsuguni
Published: March 23, 2026 at 7:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Chadi Ta Sauyawa ‘Yan Gudun Hijira Matsuguni
Published: March 23, 2026 at 7:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Chadi Ta Sauyawa ‘Yan Gudun Hijira MatsuguniPublished: March 23, 2026 at 7:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Chad ta fara sauyawa ‘yan gudun hijira dake sansanin iyakar ta da kasar Sudan matsuguni, yayin da take shirin aikewa da sojoji wajen don dakile hare-hare da ake kawo musu daga makwabtan nasu, kamar yadda wani jami’in kula da ‘yan gudun hijira na kasar ya shaidawa kamfanin dillancin labari na Reuters. A makon da…

Ci Gaba Da Karatu “Chadi Ta Sauyawa ‘Yan Gudun Hijira Matsuguni” »

Afrika, Labarai, Siyasa

Harkar Zirga Zirgar Jiragen Sama Ya Bunkasa A Kenya
Published: March 23, 2026 at 7:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Harkar Zirga Zirgar Jiragen Sama Ya Bunkasa A Kenya
Published: March 23, 2026 at 7:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Harkar Zirga Zirgar Jiragen Sama Ya Bunkasa A KenyaPublished: March 23, 2026 at 7:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Kenya ranar Litinin tace tana samun karin fasinjoji a jiragen ta na Kenyan Airways sakamakon yakin Gabas ta Tsakiya, inda yawanci fasinjojin daga Turai ne Asia da Amurka. Yakin da Amurka da Isra’ila suke yi da Iran ya hargitsa zirga-zirgar jiragen sama na duniya, abinda ya jawo wasu kamfanonin jiragen kara kudi da kuma…

Ci Gaba Da Karatu “Harkar Zirga Zirgar Jiragen Sama Ya Bunkasa A Kenya” »

Afrika, Labarai, Sana'o'i, Sauran Duniya

Man Da Matatar Dangote Take Fitarwa Zuwa Kasashen Afirka Ya Karu
Published: March 23, 2026 at 6:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Man Da Matatar Dangote Take Fitarwa Zuwa Kasashen Afirka Ya Karu
Published: March 23, 2026 at 6:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Man Da Matatar Dangote Take Fitarwa Zuwa Kasashen Afirka Ya KaruPublished: March 23, 2026 at 6:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Man da matatar mai ta Dangote ke fitarwa zuwa kasashen Afirka ya karu sakamakon rikicin Gabas ta Tsakiya, da ya haddasa cikas a samar da makamashi ta hanyoyin da aka saba shiga da fita da su. Bayanai daga kamfanin dake tantance tankokin dakon mai, Kpler ya nuna cewa dangogin danyen mai da suka hada da…

Ci Gaba Da Karatu “Man Da Matatar Dangote Take Fitarwa Zuwa Kasashen Afirka Ya Karu” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Sana'o'i

Shugaba Trump Yace Akwai Yiwuwar Cimma Yarjejeniya Da Iran
Published: March 23, 2026 at 6:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Yace Akwai Yiwuwar Cimma Yarjejeniya Da Iran
Published: March 23, 2026 at 6:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Yace Akwai Yiwuwar Cimma Yarjejeniya Da IranPublished: March 23, 2026 at 6:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ya dage kai hare-hare cibiyar wutar lantarki ta Iran. Trump yace jakadun sa biyu sun tattauna da wani jagora na Iran da ake ganin girman sa. Ya kara da cewa akwai dama sosai ta cimma yarjejeniya. Iran kuma a nata bangaren ta musanta cewa an gudanar da wata tattaunawa. Farashin man…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Yace Akwai Yiwuwar Cimma Yarjejeniya Da Iran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta
Published: March 23, 2026 at 1:56 PM | By: Bala Hassan

Posted on March 23, 2026 By Bala Hassan No Comments on Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta
Published: March 23, 2026 at 1:56 PM | By: Bala Hassan
Ƙungiyar ‘Yan Jarida  (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin MambobintaPublished: March 23, 2026 at 1:56 PM | By: Bala Hassan

Ƙungiyar ‘Yan Jarida ta Najeriya (NUJ) reshen Jihar Bauchi ta yi Allah wadai da mummunan hari da wasu jami’an ‘yan sanda suka kai wa ma’aikatan gidan rediyon Albarka a Bununu, Tabawa Balewa LG, Jihar Bauchi a lokacin bikin Sallah. “Wannan mummunan aiki na ta’addanci babban take hakkin dan adam ne, kuma ya zamo karan tsaye…

Ci Gaba Da Karatu “Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta” »

Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Posts pagination

Previous 1 … 45 46 47 … 156 Next

Sabbin Labarai

  • Fanny Amun Ya Yi Murabus A Matsayin Shugaban Kwamitin Binciken NFF
  • Pasto Yohanna Buru Ya Jagoranci Kiristoci Wajen Bikin Mauludi Tare Da Musulmi A Kaduna
  • Tinubu Ya Buƙaci Musulmi Su Riƙe Haƙuri, Tawali’u Da Tausayi
  • Ceferin Ya Ce Ba Zai Yi Takarar Shugabancin FIFA Ba
  • Maulidin 2026: IMC Ta Yi Kira Da Ƙarfafa Zaman Lafiya Da Haɗin Kai A Najeriya

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shugaban Ƙasar Koriya Ta Arewa Ya Halarci Gwajin Makami Mai Linzamin Kasar Labarai
  • Kasar Canada Ta Amince A Shigar Da Motoci Kirar Kasar China Kasar Amurka
  • Zamu Hada Kai Mu Yaki Cutar Shan’inna (Polio) Labarai
  • Amurka Da Iran Sun Tattauna A Kasar Pakistan Afrika
  • An Kusa Kawo Karshen Matsalolin Tsaro A Jihar Filato Afrika
  • ‘Yan Sandan Gombe Sun Fara Kama Motocin Da Ba Su Da Lambar Rajista ko Masu Boye Lambobinsu Afrika
  • An Gudanar Da Addu’o’i Na Musamman Game Da Matsalar Tsaro A Najeriya Najeriya
  • CAF Ta Yanke Hukunci Kan Ƙasashen Senegal Da Moroko AFCON 2025 Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.