Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Shugaban Kasar Koriya Ta Arewa Ya Zamo Sakataren Jam’iya Mai Mulki
Published: February 23, 2026 at 10:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gidan talabijin na KCNA, na kasar Koriya Ta Arewa, ya ruwaito cewa, jam’iyya mai Mulki ta kasar Koriya ta Arewa ta sake zaben shugaban kasar Kim Jong Un a matsayin babban sakataren jam’iyyar a rana ta hudu na taron majalisar wakilan kasar a ranar Lahadi.

A cikin wani rahoto na jinjinawa, ta yabawa Kim da daukaka martabar kasar, da samar da yanayi na kasa da kasa da ya dace da gwagwarmayar juyin juya hali da kuma karfafa sojojin kasar “zuwa manyan sojoji masu karfi.”

A karkashin jagorancinsa, “Shirin ko ta kwana na yaki da sojojin kasar suka samu da inganta makaman nukiliya ya saya zama abun yabo,” in ji KCNA.

Taron ya kuma zabi mambobin kwamitin tsakiya na jam’iyyar tare da yin kwaskwarima ga dokokin jam’iyyar, in ji KCNA. Bai bayar da cikakkun bayanai na canje-canjen ba.

Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Post navigation

Previous Post: Jami’ai A Mexico Sun Tabbatar Da Kashe Shugaban Masu Shan Ƙwaya Nemesio Oseguera
Next Post: Kasar Chadi Ta Rufe Iyakar Ta Da Kasar Sudan

Karin Labarai Masu Alaka

Hawan Sallah A Jihar Katsina Afrika
Habasha Tafara Gina Filin Jirgin Sama Mafi Girma A Afirka Afrika
Rasha Da Ukraine Sun Cigaba Da Yakar Juna Afrika
Ruwan Sama Ya Dai-Daita ‘Yan Gudun Hijira A Gaza Labarai
Kasar Spain Ta Rufe Sararin Saman Kasar Amurka
China Da Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Sun Kulla Yarjejeniya Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Anyi Rashin ‘Yan Jarida 6 A Jihar Gombe Sakamakon Hatsarin Mota Labarai
  • Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutu Najeriya
  • An Kaddamar Da Kwamitin Kwallon Kafa A Tsakanin Masarautun Jihar Gombe Labarai
  • An Ga Watan Ramadan A Najeriya Da Nijar Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Kasar Namibiya Tayi Watsi Da Yarjejeniya Tsakanin Ta Da Kamfanin Total Labarai
  • Kotu A Kasar Faransa Ta Daure Roger Lumbala Shekaru 30 Labarai
  • Shugaba Saied Yana Cigaba Da Samun Goyon Bayan Al’ummar Kasar Tunisiya Afrika
  • Wike: Bazamuyi Sake Fubara Ya Sake Samun Nasara Ba Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.