Harin Ukraine Yayi Mummunan Barna A Rasha
Wani harin makami mai linzami da Ukraine ta kai ya yi mummunar barna a kan ababen more rayuwa da makamashi tare da dakile samar da wutar lantarki da zafi da kuma ruwa a yankin Belgorod na Rasha da ke kan iyaka da Ukraine, in ji gwamnan yankin a safiyar ranar Litinin. “A sakamakon haka, an…
Ci Gaba Da Karatu “Harin Ukraine Yayi Mummunan Barna A Rasha” »

