Fiye Da Mutane Miliyan Hudu Suna Fuskantar Barazanar Yunwa A Somaliya
Tsarin shirin bada tallafin abinci na Majalisar Dinkin Duniya ya ce abincin da ya ke kaiwa kasar Somalia don ceto mutanen kasar daga kangin yunwa Zai iya tsayawa cak nan da zuwa watan Afrilu, idan ba’a samu kudaden da za’a ci gaba da bada tallafin ba, abinda ka iya jefa miliyoyin mutane cikin halin ha’ula’i…
Ci Gaba Da Karatu “Fiye Da Mutane Miliyan Hudu Suna Fuskantar Barazanar Yunwa A Somaliya” »

