Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

An Kaddamar Da Rigakafin Cutar HIV AIDS A Kasar Zimbabwe
Published: February 20, 2026 at 1:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Zimbabwe, hukumomin kiwon lafiya a kasar Ranar Alhamis suka fara bada allurar rigakafin kamuwa da cuta mai karya garkuwar jiki ko HIV/AIDS da turanci, ana kiran maganin Lenacapavir, wadda ya sanya kasar dake kudancin Afirka ta zama ta farko a fadin duniya da fara amfani dashi ga al’umma, a kokarin da take yi na hana sabbin mutane kamuwa da cutar.

Ministan kiwon lafiya na kasar Douglas Mombeshora yace shirin da Amurka da kuma wani asusun kasa da kasa a bangaren kiwon lafiya suka dauki nauyinsa, da farko za’a auna shi ga mutane fiye da dubu 46 wadanda suke da kasadar iya kamuwa da cutar, a wurare daban daban 24.

Ministan yace Zimbabwe ta karbi allurar zubin farko kuma har ta yi wa wasu Allurar a farkon watan nan, kuma zata ci gaba da rigakafin rukuni rukuni.

Hukumomin duniya suna yabawa kasar saboda kokarin da tayi wajen yaki da cutar da kuma jinyar wadanda suka kamu da ita.

Kimiya, Labarai, Sauran Duniya

Post navigation

Previous Post: Guinea Bissau Ta Tsaida Gwaje-Gwajen Allurar Rigakafin Shawara A Kasar
Next Post: Amurkawa Suna Turuwa Zuwa Kasar Faransa Duk Da Rashin Jituwa A Tsakanin Kasashen

Karin Labarai Masu Alaka

Amurka Da Iran Zasu Tattauna A Kasar Oman Amurka
Kasar Spain Ta Rufe Sararin Saman Kasar Amurka
Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal Ya Bar PDP Ya Koma APC Labarai
Thailand Da Cambodia Sun Fara Tattauunawa Kan Batun Tsagaita Wuta Labarai
Shugabar Hamayya A Venezuela Ta Gana Da Paparoma Leo Amurka
Shugaba Tinubu Ya Nada Shugaban NAHCON Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Yau Litinin Za’a Mika Daliban Ga Iyayen Su Labarai
  • Mamakon Ruwan Sama Da Iska Ya Hallaka Mutane Uku A Jihar Yobe Labarai
  • Jirgi Marar Matuka Yayi Luguden Wutan A Abu Dhabi Afrika
  • Gwamnatin Tarayya Ta Samu Nasarar Ceto Wasu Daliban St. Mary’s Tsaro
  • Ministan Yaɗa Labarai Ya Yi Kira Ga Haɗin Kai Domin Bunƙasa Maɗaba’u Afrika
  • NDPHC Ta Yi Alkawarin Tallafa Wa Gombe Wajen Inganta Wutar Lantarki Afrika
  • Farmakin Da Aka Kai Makarantar Mata A Iran Yayi Ajalin Yara Da Dama Afrika
  • Jiragen Saman Yakin Najeriya Suka Gurgunta Yunkurin Juyin Mulki A Benin Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.