Netanyahu Yayi Gaggawar Amincewa Da Kasafin Kudin Kasar
Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, na gaggauta kokarin amincewa da kasafin kudin ƙasa domin kauce wa zabukan wuri-wuri da ake ganin zai iya sha kaye a cikinsu, yayin da yakin da ake yi da Iran bai kawo wani gagarumin sauyi a yadda ake kallonsa a kuri’un jin ra’ayin jama’a ba. A kwanakin farko na yakin, bangaren…
Ci Gaba Da Karatu “Netanyahu Yayi Gaggawar Amincewa Da Kasafin Kudin Kasar” »

