Kanal Sani: Idan ‘Yan-Ta’adda Zasu Mutunta Sulhu To Gwamnati Ta Duba Hakan
A yayin da Sojojin Najeriya ke ikirarin samun nasarar fatattakar ‘yan bindiga a yankin Sakkwato dake Arewa Maso yammacin Najeriya, yankin tsakiayar kasar al’umma yankin ke ci gaba da kokawa akan yadda ‘yan fashin Dajin ke addabar jama’a. Tsohon Gwamnan Kano na mulkin Soja Kanal Sani Bello Mai Ritaya, yace lamarin fa ba karamin rashin…
Ci Gaba Da Karatu “Kanal Sani: Idan ‘Yan-Ta’adda Zasu Mutunta Sulhu To Gwamnati Ta Duba Hakan” »

