Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Zamu Hada Kai Mu Yaki Cutar Shan’inna (Polio)
Published: December 5, 2025 at 8:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025

Posted on December 5, 2025December 5, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Zamu Hada Kai Mu Yaki Cutar Shan’inna (Polio)
Published: December 5, 2025 at 8:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025
Zamu Hada Kai Mu Yaki Cutar Shan’inna (Polio)Published: December 5, 2025 at 8:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025

Gwamna Inuwa Yahaya zai aiwatar da sabon tsarin bunƙasa Rigakafin cutar Polio a yan kunan Karkara tare da haɗin gwiwa da gidauniyar Gates. A ranar Alhamis ne Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ya karɓi baƙoncin wata tawaga daga Gidauniyar Gates, ƙarƙashin jagorancin Daraktar yaki da Cutar Polio ta duniya, Kathy Neuzil. Taron wanda aka gudanar a…

Ci Gaba Da Karatu “Zamu Hada Kai Mu Yaki Cutar Shan’inna (Polio)” »

Labarai

Ga Dukkan Alamu Yaki Tsakanin Rasha Da Ukraine Bai Kare Ba
Published: December 5, 2025 at 8:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025

Posted on December 5, 2025December 5, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ga Dukkan Alamu Yaki Tsakanin Rasha Da Ukraine Bai Kare Ba
Published: December 5, 2025 at 8:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025
Ga Dukkan Alamu Yaki Tsakanin Rasha Da Ukraine Bai Kare BaPublished: December 5, 2025 at 8:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025

Shugaba Vladimir Putin na Rasha, yace wasu shawarwarin dake kumshe cikin shirin Amurka na kawo karshen yakin Ukraine, ba masu karbuwa ba ne ga kasarsa, abinda ke nuna cewa har yanzu da sauran aiki kafin a iya cimma yarjejeniya. Shugaba Donald Trump na Amurka ya kaddamar da yunkurin diflomasiyya mafi girma da aka gani na…

Ci Gaba Da Karatu “Ga Dukkan Alamu Yaki Tsakanin Rasha Da Ukraine Bai Kare Ba” »

Sauran Duniya

Gwamnatin Najeriya Na Shirin Yin Zamiya Don Biyan Bashi
Published: December 5, 2025 at 7:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025

Posted on December 5, 2025December 5, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Najeriya Na Shirin Yin Zamiya Don Biyan Bashi
Published: December 5, 2025 at 7:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025
Gwamnatin Najeriya Na Shirin Yin Zamiya Don Biyan BashiPublished: December 5, 2025 at 7:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025

Najeriya ta amince da biyan kudi Naira biliyan 185 ga kamfanonin samar albarkatun mai da suke bin ta bashi da irin gas da suke samarwa ga injunan samar da wutar lantarki a kasar, domin karfafa bangaren makamashi da inganta samar da wutar lantarki. Majalisar Tattalin Arziki ta Kasa dake karkashin jagorancin mataimakin shugaban kasa Kashim…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Najeriya Na Shirin Yin Zamiya Don Biyan Bashi” »

Labarai

Trump: Zamu Kawo Zaman Lafiya A Fadin Duniya
Published: December 5, 2025 at 7:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025

Posted on December 5, 2025December 5, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Trump: Zamu Kawo Zaman Lafiya A Fadin Duniya
Published: December 5, 2025 at 7:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025
Trump: Zamu Kawo Zaman Lafiya A Fadin DuniyaPublished: December 5, 2025 at 7:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025

Shugaba Donald Trump na Amurka ya hada kan shugabannin Kwango ta Kinshasa da Rwanda domin sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya jiya alhamis birnin Washington, duk da cewa har yanzu ana can ana ci gaba da gwabza fada a yankin da ya jima yana fama da fitina. Shugaba Paul Kagame na Rwanda da shugaba Felix…

Ci Gaba Da Karatu “Trump: Zamu Kawo Zaman Lafiya A Fadin Duniya” »

Amurka

Sojojin Amurka Sun Kashe Wasu Fararen Hula Ba Dalili
Published: December 5, 2025 at 7:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025

Posted on December 5, 2025December 5, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojojin Amurka Sun Kashe Wasu Fararen Hula Ba Dalili
Published: December 5, 2025 at 7:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025
Sojojin Amurka Sun Kashe Wasu Fararen Hula Ba DaliliPublished: December 5, 2025 at 7:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025

Rundunar sojojin Amurka ta ce ta kai hari a kan wani karamin jirgin ruwan da ake zargin na safarar muggan kwayoyi ne a yankin ruwa na kasa da kasa a gabashin tekun Pacific jiya alhamis, ta kashe mutane hudu. Rundunar sojojin ta Amurka, ta fada cikinwata sanarwar da ta bayar a dandalin sada zumunta na…

Ci Gaba Da Karatu “Sojojin Amurka Sun Kashe Wasu Fararen Hula Ba Dalili” »

Amurka

CAN: Da Alamu Daliban St. Mery Na Cikin Koshin Lafiya
Published: December 5, 2025 at 5:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025

Posted on December 5, 2025December 5, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on CAN: Da Alamu Daliban St. Mery Na Cikin Koshin Lafiya
Published: December 5, 2025 at 5:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025
CAN: Da Alamu Daliban St. Mery Na Cikin Koshin LafiyaPublished: December 5, 2025 at 5:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025

Kungiyar kiristoci ta CAN a Nigeria tace yaran Makarantar St Mary na Garin Papiri ta jihar Neja da akayi Garkuwa dasu a cikin watan Nuwamban nan da yagaba suna cikin koshin Lafiya. Mai Magana da yawun Kungiyar ta CAN a jihar Neja Mr. Dan Atori Yace a ranar Litinin lokacin da mai ba Shugaban Kasar…

Ci Gaba Da Karatu “CAN: Da Alamu Daliban St. Mery Na Cikin Koshin Lafiya” »

Najeriya, Tsaro

Musa: “Da Yaddar Allah Zamu Ga Bayan Ta’addanci A Najeriya”
Published: December 5, 2025 at 5:18 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 5, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Musa: “Da Yaddar Allah Zamu Ga Bayan Ta’addanci A Najeriya”
Published: December 5, 2025 at 5:18 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Musa: “Da Yaddar Allah Zamu Ga Bayan Ta’addanci A Najeriya”Published: December 5, 2025 at 5:18 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Jajircewa da muka nuna a baya ita ta sa Shugaba Bola Ahmad Tinubu, ya sake dauko ni don na ja ragamar ma’aikatar tsaro ta kasa. Tsarin aikin mu shine, ba nuna banbanci na addini ko kabilanci, haka kuma ba sani ba sabo wajen gabatar da aiki. Mu duka ‘yan Najeriya ne sai mun hada hannu…

Ci Gaba Da Karatu “Musa: “Da Yaddar Allah Zamu Ga Bayan Ta’addanci A Najeriya”” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Nnamdi Kanu Ya Nemi A Mayar Da Shi Abuja Daga Gidan Yarin Sokoto
Published: December 5, 2025 at 5:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025

Posted on December 5, 2025December 5, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Nnamdi Kanu Ya Nemi A Mayar Da Shi Abuja Daga Gidan Yarin Sokoto
Published: December 5, 2025 at 5:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025
Nnamdi Kanu Ya Nemi A Mayar Da Shi Abuja Daga Gidan Yarin SokotoPublished: December 5, 2025 at 5:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025

Shugaban kungiyar neman kafa kasar Biafra IPOB, Nnamdi Kanu, wanda aka yanke wa hukuncin daurin rai da rai, ya shigar da sabuwar bukata a Babbar Kotun Tarayya Abuja, yana neman a sauya masa matsugunni daga gidan gyaran hali na Sokoto. A cikin bukatar da ya sa hannu da kansa, Kanu ya ce tsare shi a…

Ci Gaba Da Karatu “Nnamdi Kanu Ya Nemi A Mayar Da Shi Abuja Daga Gidan Yarin Sokoto” »

Labarai

Ribadu: Najeriya Ce Kasa Daya Tilo Da Ke Tabbatar Da Demokraɗiyya A Sahel
Published: December 4, 2025 at 8:58 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 4, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Ribadu: Najeriya Ce Kasa Daya Tilo Da Ke Tabbatar Da Demokraɗiyya A Sahel
Published: December 4, 2025 at 8:58 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Ribadu: Najeriya Ce Kasa Daya Tilo Da Ke Tabbatar Da Demokraɗiyya A SahelPublished: December 4, 2025 at 8:58 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Mai bawa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (NSA), Nuhu Ribadu, ya gargadi cewa dole ne a kare tsarin dimokraɗiyyar Najeriya, kasancewarta kasa daya tilo da take aiwatar da demokraɗiyya a duk yankin Sahel, inda rikice rikicen siyasa da juyin mulki suka yi kamari. Ribadu ya yi wannan jawabi ne a Abuja, a wani taron…

Ci Gaba Da Karatu “Ribadu: Najeriya Ce Kasa Daya Tilo Da Ke Tabbatar Da Demokraɗiyya A Sahel” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Shugaba Tinubu Ya Rantsar Da Christ Musa Ministan Tsaro
Published: December 4, 2025 at 4:45 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 4, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Shugaba Tinubu Ya Rantsar Da Christ Musa Ministan Tsaro
Published: December 4, 2025 at 4:45 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Shugaba Tinubu Ya Rantsar Da Christ Musa Ministan TsaroPublished: December 4, 2025 at 4:45 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Sabon Ministan tsaron Najeriya ya sha rantsuwar kama aiki. An rantsar da tsohon babban hafsan tsaron ne a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja a yau Alhamis, kwana ɗaya bayan da Majalisar Dattawa ta wanke shi, bayan shafe kusan sa’o’i biyar suna yi masa tambayoyi yayin tantance shi.

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Posts pagination

Previous 1 … 66 67 68 … 76 Next

Sabbin Labarai

  • Shugaba Tinubu Ya Nada Shugaban NAHCON
  • Amurka Zata Hana Kwankwaso Shiga Kasar
  • Farfesa Inuwa Ja’afaru Yakarbi Ragamar Shugabancin Jami’ar Kashere
  • Shugaban Amurka Zai Sake Aika Jirgin Yaki Gabas Ta Tsakiya
  • Dalibin Jami’a Ya Rasa Ransa A Birnin Dakar Yayin Zanga Zanga

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Aisha Buhari Ta Bayyana Irin Kalubalen Da Ta Fiskanta Sakamakon Biyewa Jita-Jita Labarai
  • Togo Ta Kama Tsohon Shugaban Kasar Burkina Faso Saboda Kitsa Juyin Mulki Afrika
  • Jirgin Ruwa Ya Kife A Yammacin Kasar Gambiya Labarai
  • Hukumar Zabe A Najeriya Ta Cigaba Da Rijistar Katin Zabe Labarai
  • Gwamnatin Trump Zata Kafa Kasuwar Ma’adanai Amurka
  • Asusun IMF Zasu Ziyarci Kasar Gabon Afrika
  • Shugabar Hamayya A Venezuela Ta Gana Da Paparoma Leo Amurka
  • Fiye Da Fararen Hula 1000 Yunwa Ta Kashe A Sudan Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.