Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

An Ga Watan Ramadan A Najeriya Da Nijar
Published: February 17, 2026 at 8:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Ga Watan Ramadan A Najeriya Da Nijar
Published: February 17, 2026 at 8:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Ga Watan Ramadan A Najeriya Da NijarPublished: February 17, 2026 at 8:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

YANZU-YANZU: Sanarwar Ganin Watan Ramadana Daga Fadar Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar III. Itama jamhuriyar Nijar Ta Bada sanarwar ganin jinjirin watan inda Zasu Fara Azumin Ramadan gobe Laraba.

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Kasar Saudiya Ta Sanar Da Ganin Watan Azumi
Published: February 17, 2026 at 3:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Saudiya Ta Sanar Da Ganin Watan Azumi
Published: February 17, 2026 at 3:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Saudiya Ta Sanar Da Ganin Watan AzumiPublished: February 17, 2026 at 3:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An ga watan Azumi a ƙasar Saudiyya An ga watan Azumi a ƙasar Saudiyya wanda hakan ke nuni da cewa za a fara Azumi a gobe Laraba. Yanzu dai, za a jira zuwa anjima domin duba watan a Najeriya kafin samun sanarwa daga Fadar Mai alfarma Sarkin Musulmi.

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Nishadi

Gwamnatin Bola Tinubu Ta Raba Taraktoci Dubu Biyu Domin Inganta Noma
Published: February 17, 2026 at 2:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Bola Tinubu Ta Raba Taraktoci Dubu Biyu Domin Inganta Noma
Published: February 17, 2026 at 2:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Bola Tinubu Ta Raba Taraktoci Dubu Biyu Domin Inganta NomaPublished: February 17, 2026 at 2:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da wasu sabbin taraktocin noma guda 2,000 domin bunkasa aikin noma na zamani a fadin kasar tare da nufin noma sama da hekta miliyan 1.5 a duk shekara. Ministan Noma da Samar da Abinci, Abubakar Kyari, ne ya bayyana hakan yayin bikin kaddamar da shirin a ranar Litinin a Abuja, inda…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Bola Tinubu Ta Raba Taraktoci Dubu Biyu Domin Inganta Noma” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i

Jagoran Addinin Kirista A Kaduna Ya Rabawa Fiye Da Musulmai Dubu Kayan Abincin Azumi
Published: February 17, 2026 at 12:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jagoran Addinin Kirista A Kaduna Ya Rabawa Fiye Da Musulmai Dubu Kayan Abincin Azumi
Published: February 17, 2026 at 12:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jagoran Addinin Kirista A Kaduna Ya Rabawa Fiye Da Musulmai Dubu Kayan Abincin AzumiPublished: February 17, 2026 at 12:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gabanin shigowar watan azumin Ramadan, Church of Christ Evangelical and Life Intervention Ministry da ke Sabon Tasha a Kaduna ta raba kayan abinci ga Musulmi sama da 1,000, makarantun Islamiyya na Tsangaya da kuma wasu ‘yan gudun hijira (IDPs), a wani mataki da ke ƙara ƙarfafa zaman lafiya da fahimtar juna tsakanin mabiya addinai daban-daban….

Ci Gaba Da Karatu “Jagoran Addinin Kirista A Kaduna Ya Rabawa Fiye Da Musulmai Dubu Kayan Abincin Azumi” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi

Dottin Shara Ya Damu Jama’ar Havana Kasar Cuba
Published: February 17, 2026 at 11:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dottin Shara Ya Damu Jama’ar Havana Kasar Cuba
Published: February 17, 2026 at 11:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Dottin Shara Ya Damu Jama’ar  Havana Kasar CubaPublished: February 17, 2026 at 11:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shara ta fara yawa akan titunan birnin Havana babban birnin kasar Cuba, wadda ya janyo kudaje, da warin rubabbun abubuwa, wadda yana daga cikin alamun irin tasirin matakin da Amurka ta dauka na hana mai isa tsibirin mafi girma a yankin Caribean. Kafar yada labaran kasar da ake kira Cubadebate ta bada labarin cewa motocin…

Ci Gaba Da Karatu “Dottin Shara Ya Damu Jama’ar Havana Kasar Cuba” »

Labarai, Sauran Duniya

Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Gana Da Shugaban Makaman Nukiliya
Published: February 17, 2026 at 11:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Gana Da Shugaban Makaman Nukiliya
Published: February 17, 2026 at 11:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Gana Da Shugaban Makaman NukiliyaPublished: February 17, 2026 at 11:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Litinin ministan harkokin wajen Iran ya gana da shugaban hukumar kayyade makaman Nukiliya na MDD, gabanin zaman shawarwari tsakanin hukumomi dake Washington da kuma Tehran, da zimmar warware takaddamakan shirin Nukiliyar Iran, da alamun babu bangare da yake nuna sassauci, yayinda Amurka take barazanar daukar matakin Soja kan Farisa. Amurka wacce tare da Isra’la…

Ci Gaba Da Karatu “Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Gana Da Shugaban Makaman Nukiliya” »

Afrika, Amurka, Tsaro

Dan Ra’ayin Mazan Jiya Leo Brent Zai Kyautata Alakar Afirka Ta Kudu Da Amurka
Published: February 17, 2026 at 9:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dan Ra’ayin Mazan Jiya Leo Brent Zai Kyautata Alakar Afirka Ta Kudu Da Amurka
Published: February 17, 2026 at 9:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Dan Ra’ayin Mazan Jiya Leo Brent Zai Kyautata Alakar Afirka Ta Kudu Da AmurkaPublished: February 17, 2026 at 9:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mutumin da shugaban Amurka Donald Trump ya nada jakadan kasar a Afirka ta kudu, dan gwagwarmaya mai ra’ayin mazan jiya Leo Brent Bozell na uku, wanda kuma marubuci ne ya sauka kasar, inda zaiyi aiki domin gyara dangantaka tsakanin kasashen biyu wanda yayi tsami. Wani jami’i a ofishin jakadancin Amurka ya fadawa kamfanin dilancin labarai…

Ci Gaba Da Karatu “Dan Ra’ayin Mazan Jiya Leo Brent Zai Kyautata Alakar Afirka Ta Kudu Da Amurka” »

Afrika, Amurka

‘Yan Tawaye A Burkina Faso Sun Kashe ‘Yan Kasar Ghana
Published: February 17, 2026 at 9:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Tawaye A Burkina Faso Sun Kashe ‘Yan Kasar Ghana
Published: February 17, 2026 at 9:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Tawaye A Burkina Faso Sun Kashe ‘Yan Kasar GhanaPublished: February 17, 2026 at 9:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ministan harkokin cikin gidan kasar Ghana ya bada labarin cewa ‘yan tawaye masu ikirarin Islama a Burkina Faso sun kashe ‘yan kasar Ghanan su bakwai masu cinikin tumatur, a lokacin da ‘yan bindigar suka kai hari kan wani gari da ake kira Titao dake arewacin Burkina Faso a ranar Asabar data gabata. Mutanen da harin…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Tawaye A Burkina Faso Sun Kashe ‘Yan Kasar Ghana” »

Afrika, Sauran Duniya, Tsaro

Dakarun Sojin Amurka Sunfara Sauka A Najeriya
Published: February 17, 2026 at 7:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dakarun Sojin Amurka Sunfara Sauka A Najeriya
Published: February 17, 2026 at 7:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Dakarun Sojin Amurka Sunfara Sauka A NajeriyaPublished: February 17, 2026 at 7:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kimanin sojojin Amurka 100 ne suka isa Najeriya, yayinda hukumomi a Washington suke karfafa matakan yaki da ‘yan bindiga masu ra’ayin jihadi, kamar yadda kakakin sojojin Najeriya ya fada. Amurka ta kaddamar da hare hare kan ‘yan tawayen da suke ikirarin musulunci cikin watan Disamba, yanzu kuma wata ‘yar tawagar sojojin Amurka suna aiki cikin…

Ci Gaba Da Karatu “Dakarun Sojin Amurka Sunfara Sauka A Najeriya” »

Amurka, Najeriya, Tsaro

Ministan Harkokin Wajen Iran Yagana Da Shugaban Sa’ido Akan Nukiliya
Published: February 16, 2026 at 6:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ministan Harkokin Wajen Iran Yagana Da Shugaban Sa’ido Akan Nukiliya
Published: February 16, 2026 at 6:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ministan Harkokin Wajen Iran Yagana Da Shugaban Sa’ido Akan NukiliyaPublished: February 16, 2026 at 6:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ministan harkokin wajen Iran ya gana da shugaban hukumar sa ido kan makamashin nukiliya na Majalisar Dinkin Duniya a Ranar Litinin, kafin ci gaba da tattaunawa tsakanin Iran din da Amurka don shawo kan rikici game da makaman Nukiliya na Iran, inda alamu kadan ke nunawa za’a samu daidaito, ga kuma barazanar daukan matakin soja…

Ci Gaba Da Karatu “Ministan Harkokin Wajen Iran Yagana Da Shugaban Sa’ido Akan Nukiliya” »

Afrika, Labarai, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 75 76 77 … 156 Next

Sabbin Labarai

  • Shugabannin Miyetti Allah Sun Nemi Sa Hannun Gwamnoni Wajen Sako Bello Bodejo
  • Mbappé Ya Yi Hat-Trick Yayin Da Real Madrid Ta Lallasa Real Sociedad 4 Da 1
  • UEFA Tana Shirin Janye Barazanar Kauracewa Gasar FIFA
  • Feyenoord Ta Fara Tattaunawa Da Manchester United Kan Daukar Chido Obi Aro 
  • Fanny Amun Ya Yi Murabus A Matsayin Shugaban Kwamitin Binciken NFF

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Iran Ta Bukaci Duniya Ta Shirya Domin Fuskantar Tsadan Mai Amurka
  • Kungiyoyi Sunyi Hasashen Jinkiri A Bunkasar Tattalin Arzikin Kashen Afirka Afrika
  • Oliseh, Ya Ba Eric Chelle, Shawara Da Ya Zamo Mai Tsauri AFCON 2025. Wasanni
  • Kasashen AES Sun Buɗe Gidan Talabijin Na Bai Daya Afrika
  • Hawan Gidan Gwamnati A Jihar Gombe Afrika
  • Majami’ar Anglican Zasuyi Taron Zaben Sabon Shugaba Afrika
  • Babban Hafsan Tsaron Najeriya Ya Gargadi Masu Tayar Da Hankali Najeriya
  • Najeriya Ta Kai Wasan Kusa Da Na Karshe A Wasan Dambe Na Matasan Afirka Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.