CBN: An Samu Ƙaruwar Masu Cin Bashin Banki Basa Biya
Bankuna a Najeriya sun bayar da rahoton karuwar rashin biyan bashi a daga magidanta da kamfanoni duk da cewa samuwar rance da bukatar sa sun karu, a cewar binciken yanayin bashi na babban bankin Najeriya (CBN) na zangon karshe na 2025. Rahoton ya nuna cewa rashin biyan bashi ya karu a dukkan nau’ikan rance, ciki…
Ci Gaba Da Karatu “CBN: An Samu Ƙaruwar Masu Cin Bashin Banki Basa Biya” »

