Isra’ila Takai Sabon Hari Tehran Ranar Lahadi
Isra’ila ta kai wani sabon hari a Tehran da yammacin ranar Lahadi, kuma Iran ta mayar da martani da karin makamai masu linzami, kwana guda bayan kisan Jagoran juyin juya halin Musulunci Ali Khamenei, wanda hakan ya jefa yankin Gabas ta Tsakiya da tattalin arzikin duniya cikin rashin tabbas. Hare-haren na Amurka da Isra’ila da…
Ci Gaba Da Karatu “Isra’ila Takai Sabon Hari Tehran Ranar Lahadi” »

