Iran Ta Tasa Keyar Wani Jirgi Shake Da Mai
Iran ta kama wani jirgin dakon dannyen Mai da tutar kasar Eswatini, jiya Lahdi, jirgin ruwan wanda yake dauke da Mai lita dubu 350 da aka yi sumogal, kamar yadda kamfanin dillancin labarai Tasnim mai kwarya kwaryar cin gashin kai ya bada labari. Wani kwamandan dakarun juyin juya hali yace rundunr ta kama wani jirgi…
Ci Gaba Da Karatu “Iran Ta Tasa Keyar Wani Jirgi Shake Da Mai” »

