Hawan Sallah Daga Masarautar Kaltungo
Hotunan Sallan Idin Karamar Sallah Da Hawan Sallah Daga Masarautan Kaltungo a Jihar Gombe Najeriya Inda Mai Kaltungo Injiniya Saleh Muhammadu Mataimakin Shugaban Majalisar Sarakuna ta jihar Gombe yake jagorantar Hawa a Garin Kaltungo Dake Kudancin jihar Gombe a Arewa Maso gabashin Najeriya

