Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Nishadi

Hotunan Hawan Sallah A Masarautar Bauchi
Published: March 22, 2026 at 10:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hotunan Hawan Sallah A Masarautar Bauchi
Published: March 22, 2026 at 10:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hotunan Hawan Sallah A Masarautar BauchiPublished: March 22, 2026 at 10:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hawan ya kayatar da jama’a da al’adun gargajiya masu ɗauke da armashi. Gwamnan ya yabawa Sarkin Bauchi bisa jagoranci nagari da ƙoƙarinsa wajen tabbatar da zaman lafiya da haɗin kai a jihar, tare da kira ga al’umma su ci gaba da bin doka da goyon bayan manufofin gwamnati. Hoto: Lawal Mu’azu Bauchi

Afrika, Labarai, Najeriya, Nishadi

Hawan Sallah Daga Masarautar Kaltungo
Published: March 21, 2026 at 7:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hawan Sallah Daga Masarautar Kaltungo
Published: March 21, 2026 at 7:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hawan Sallah Daga Masarautar KaltungoPublished: March 21, 2026 at 7:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hotunan Sallan Idin Karamar Sallah Da Hawan Sallah Daga Masarautan Kaltungo a Jihar Gombe Najeriya Inda Mai Kaltungo Injiniya Saleh Muhammadu Mataimakin Shugaban Majalisar Sarakuna ta jihar Gombe yake jagorantar Hawa a Garin Kaltungo Dake Kudancin jihar Gombe a Arewa Maso gabashin Najeriya

Nishadi, Rumbun Hotuna

Shugaba Tinubu Ya Taya Musulmai Murnar Sallah, Tare Da Kira Zuwa Ga Kishin Kasa
Published: March 19, 2026 at 9:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Ya Taya Musulmai Murnar Sallah, Tare Da Kira Zuwa Ga Kishin Kasa
Published: March 19, 2026 at 9:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Ya Taya Musulmai Murnar Sallah, Tare Da Kira Zuwa Ga Kishin KasaPublished: March 19, 2026 at 9:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Tinubu ya taya Musulmi murnar Sallah, tare da kira zuwa ga kishin ƙasa Shugaban ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya taya al’ummar Musulmi murnar Sallar Ƙaramar Idi (Eid-el-Fitr), tare da kira ga su ƙara jajircewa wajen hidimtawa ƙasa da al’umma baki ɗaya. A cikin wata sanarwa da mai ba shi shawara kan harkokin yaɗa…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Taya Musulmai Murnar Sallah, Tare Da Kira Zuwa Ga Kishin Kasa” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Nishadi

An Gudanar Da Idin Karamar Sallah A Birnin Niamey
Published: March 19, 2026 at 9:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Gudanar Da Idin Karamar Sallah A Birnin Niamey
Published: March 19, 2026 at 9:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Gudanar Da Idin Karamar Sallah A Birnin NiameyPublished: March 19, 2026 at 9:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

An gudanar da Idin karamar Sallah a birnin Niamey dake kasar Nijar. Yau Alhamis, rana ce al’umar Jamhuriyar Nijar ke bukukuwan karamar Sallah.

Labarai, Nishadi, Sauran Duniya

Sallah Sai Ranar Juma’a A Najeriya: Fadar Sarkin Musulmi
Published: March 18, 2026 at 8:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sallah Sai Ranar Juma’a A Najeriya: Fadar Sarkin Musulmi
Published: March 18, 2026 at 8:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sallah Sai Ranar Juma’a A Najeriya: Fadar Sarkin MusulmiPublished: March 18, 2026 at 8:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Majalisar Mai Alfarma sarkin Musulmi Muhammadu Saad Abubakar na III ta tabbatar da cewa ba a ga Watan Shawwal ba a dukkanin fadin Najeriya don haka za a cika azumi. Bisa haka Majalisar ta ayyana ranar Jumu’a 20 ga Watan Maris a matsayin 1 ga Watan Shawwal kuma ranar sallah ƙarama. Mai alfarma sarkin Musulmi…

Ci Gaba Da Karatu “Sallah Sai Ranar Juma’a A Najeriya: Fadar Sarkin Musulmi” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Nishadi

Kasar Saudiya Zata Cika Azumi Talatin
Published: March 18, 2026 at 3:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Saudiya Zata Cika Azumi Talatin
Published: March 18, 2026 at 3:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Saudiya Zata Cika Azumi TalatinPublished: March 18, 2026 at 3:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ba a ga jaririn Watan shawwal ba a Yau laraba saboda haka za a yi karamar Sallah 1447 a ranar juma’a a cewar kwamitin kula da duban wata a kasar. (Kafar SN)

Kimiya, Labarai, Nishadi, Sauran Duniya

Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutun Sallar Azumi
Published: March 17, 2026 at 4:14 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutun Sallar Azumi
Published: March 17, 2026 at 4:14 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutun Sallar AzumiPublished: March 17, 2026 at 4:14 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ayyana ranakun Alhamis 19 ga Maris da Juma’a 20 ga Maris, 2026 a matsayin ranakun hutun ƙasa domin bikin Ƙaramar Sallah (Eid-ul-Fitr). Sanarwar ta fito ne ta bakin Babbar Sakatare a Ma’aikatar Harkokin Cikin Gida, Magdalene Ajani, wadda ta ce Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo, ne ya bayar da umarnin…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutun Sallar Azumi” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Nishadi

Tinubu, Akpabio da Ministoci 9 Zasu Tafi Ƙasar Birtaniya
Published: March 17, 2026 at 10:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu, Akpabio da Ministoci 9 Zasu Tafi Ƙasar Birtaniya
Published: March 17, 2026 at 10:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu, Akpabio da Ministoci 9 Zasu Tafi Ƙasar BirtaniyaPublished: March 17, 2026 at 10:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, zai bar Abuja ranar Talata domin kai ziyara ta ƙasa zuwa Kasar Burtaniya a matsayin baƙon King Charles III da Sarauniya Queen Camilla. Sanarwar da mai ba shugaban ƙasa shawara kan yaɗa labarai, Bayo Onanuga, ya fitar ta ce Tinubu zai je tare da Uwargidan sa, Oluremi Tinubu, inda…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu, Akpabio da Ministoci 9 Zasu Tafi Ƙasar Birtaniya” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Nishadi

Kungiyar Mata Manoma A Najeriya Ta Raba Kyautar Abinci A Gombe
Published: March 8, 2026 at 4:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kungiyar Mata Manoma A Najeriya Ta Raba Kyautar Abinci A Gombe
Published: March 8, 2026 at 4:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kungiyar Mata Manoma A Najeriya Ta Raba Kyautar Abinci A GombePublished: March 8, 2026 at 4:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƙungiyar Mata Manoma a Najeriya, wato WOFAN, ƙarƙashin jagorancin Hajiya Salamatu Garba, ta raba buhunan shinkafa dubu biyar ga mata a jihar Gombe domin tallafa musu wajen inganta rayuwar iyalansu, a wani shiri da aka gudanar domin tunawa da Ranar Mata ta Duniya. Da yake jawabi yayin ƙaddamar da rabon tallafin, Shugaban WOFAN a Jihar…

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyar Mata Manoma A Najeriya Ta Raba Kyautar Abinci A Gombe” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Nishadi, Rumbun Hotuna

Malaman Addinin Musulunci Da Kirista Sunyi Bikin Cika Shekara 15 Na Iftar A Najeriya
Published: February 27, 2026 at 5:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Malaman Addinin Musulunci Da Kirista Sunyi Bikin Cika Shekara 15 Na Iftar A Najeriya
Published: February 27, 2026 at 5:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Malaman Addinin Musulunci Da Kirista Sunyi Bikin Cika Shekara 15 Na Iftar A NajeriyaPublished: February 27, 2026 at 5:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon Ministan Matasa da Wasanni a Najeriya Solomon Dalung, ya jagoranci tawagar fitattun Malaman Kirista daga Arewacin Najeriya zuwa taron buda bakin azumin Ramadan da aka gudanar a Kaduna, inda aka sake jaddada al’adar shekaru 15 na ƙarfafa zaman lafiya, haɗin kai da fahimtar juna tsakanin Musulmi da Kirista. Ana gudanar da wannan taro na…

Ci Gaba Da Karatu “Malaman Addinin Musulunci Da Kirista Sunyi Bikin Cika Shekara 15 Na Iftar A Najeriya” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Nishadi

Posts pagination

Previous 1 … 8 9 10 11 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Hawan Nasarawa A Jihar Kano Afrika
  • Fadar Shugaban Kasa Ta Karyata Jita-Jitar Yunkurin Sanya Wa Tinubu Guba A Abinci Afrika
  • NDLEA Ta Fara Binciken Kwakwaf Akan Wasu ‘Yan Mata Dake Kai Kwaya Gidan Yari Labarai
  • An Zargi Shugaba Trump Da Kalaman Da Basu Dace Ba Afrika
  • Kasar Malawi Ta Kaddamar Da Rigakafin Shan Inna Kiwon Lafiya
  • Ambaliyar Ruwa Yayi Ajalin Mutane A Nairobi Afrika
  • Fiye Da Mutane 10 Sun Mutu A Hatsarin Hanyar Kano Labarai
  • Harin Ukraine Yayi Mummunan Barna A Rasha Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.