Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Nishadi

Tawagar Masu Yi Wa Maniyyata Hidima Za Ta Tashi Zuwa Saudiyya
Published: April 22, 2026 at 8:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tawagar Masu Yi Wa Maniyyata Hidima Za Ta Tashi Zuwa Saudiyya
Published: April 22, 2026 at 8:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tawagar Masu Yi Wa Maniyyata Hidima Za Ta Tashi Zuwa SaudiyyaPublished: April 22, 2026 at 8:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Aikin Hajjin 2026: Tawagar Masu Yi Wa Maniyyata Hidima Za Ta Tashi Zuwa Saudiyya ​Hukumar Jin Daɗin Alhazzai ta Najeriya (NAHCON) ta kammala shirin tura tawagar jami’anta na musamman zuwa ƙasa mai tsarki a ranar 27 ga watan Afrilu, domin yin kwasan-kwasai da kuma samar da dukkan abubuwan da suka kamata kafin fara jigilar maniyyata….

Ci Gaba Da Karatu “Tawagar Masu Yi Wa Maniyyata Hidima Za Ta Tashi Zuwa Saudiyya” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi

APC Ta Yi Babban Taron Amincewa Da Shugabannin Jam’iyyar Ba Hamayya
Published: March 28, 2026 at 11:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on APC Ta Yi Babban Taron Amincewa Da Shugabannin Jam’iyyar Ba Hamayya
Published: March 28, 2026 at 11:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
APC Ta Yi Babban Taron Amincewa Da Shugabannin Jam’iyyar Ba HamayyaPublished: March 28, 2026 at 11:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta gudanar da babban taro na kasa inda ta amince da mukaman dukkanin shugabannin jam’iyyar ba hamayya. Taron dai wanda shugaba Bola Tinubu ya jagoranta a Abuja , ya samu halartar dukkan masu ruwa da tsaki na jam’iyyar daga fadin Najeriya. “Masu sukar cewa mu na neman maida Najeriya…

Ci Gaba Da Karatu “APC Ta Yi Babban Taron Amincewa Da Shugabannin Jam’iyyar Ba Hamayya” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Nishadi, Siyasa

An Kusa Kawo Karshen Matsalolin Tsaro A Jihar Filato
Published: March 25, 2026 at 7:21 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kusa Kawo Karshen Matsalolin Tsaro A Jihar Filato
Published: March 25, 2026 at 7:21 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kusa Kawo Karshen Matsalolin Tsaro A Jihar FilatoPublished: March 25, 2026 at 7:21 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Matsalolin tsaro dake da fuskoki daban-daban da suka addabi al’ummar jihar Filato na dab da kawo karshe, bayan hukumomi sun fara gano wadanda ke warware kokarin zaman lafiya a jihar. Gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang ne ya bayyana hakan, yayinda al’ummar musulmin jihar Filato suka kai masa gaisuwar Sallah a fadar gwamnatin jihar. Gwamnan jihar…

Ci Gaba Da Karatu “An Kusa Kawo Karshen Matsalolin Tsaro A Jihar Filato” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Nishadi

Sarkin Gombe Yayin Hawan Tudun Wada
Published: March 23, 2026 at 9:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sarkin Gombe Yayin Hawan Tudun Wada
Published: March 23, 2026 at 9:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sarkin Gombe Yayin Hawan Tudun WadaPublished: March 23, 2026 at 9:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mai Martaba Sarkin Gombe Alhaji Dr Abubakar Shehu Abubakar III Yayin Gabatar Da Hawan Tudun Wada a Cigaba da gudanar da Bukukuwan Sallar Azumi a Gombe

Labarai, Najeriya, Nishadi, Wasanni

Sarkin Gombe Ya Ziyarci Gwamna Inuwa Yahaya
Published: March 22, 2026 at 8:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 25, 2026

Posted on March 22, 2026March 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sarkin Gombe Ya Ziyarci Gwamna Inuwa Yahaya
Published: March 22, 2026 at 8:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 25, 2026
Sarkin Gombe Ya Ziyarci Gwamna Inuwa YahayaPublished: March 22, 2026 at 8:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 25, 2026

Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya karɓi ziyarar gaisuwar Sallah daga Sarkin Gombe, Alhaji Dr. Abubakar Shehu Abubakar III, a Fadar Gwamnati, yayin bikin Eid-el-Fitr na bana. Wannan ziyara, wadda ta zama al’ada a jihar, na bawa Sarkin damar taya Gwamna da al’ummar Gombe murnar kammala azumin watan Ramadan, tare da ƙarfafa dangantaka tsakanin…

Ci Gaba Da Karatu “Sarkin Gombe Ya Ziyarci Gwamna Inuwa Yahaya” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Nishadi, Wasanni

Taron Masu Mu’amala Da Kafar Facebook A Kano
Published: March 22, 2026 at 12:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Taron Masu Mu’amala Da Kafar Facebook A Kano
Published: March 22, 2026 at 12:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Taron Masu Mu’amala Da Kafar Facebook A KanoPublished: March 22, 2026 at 12:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Taron Wanda ya gudana a jihar Kano dake Najeriya ya tattaro sannennun Mutane Daga ciki da wajen jihar Domin Sada Zumunci a yayinda ake Cigaba da da Bikin Karamar Sallah

Afrika, Labarai, Najeriya, Nishadi

Hawan Nasarawa A Jihar Kano
Published: March 22, 2026 at 11:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hawan Nasarawa A Jihar Kano
Published: March 22, 2026 at 11:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hawan Nasarawa A Jihar KanoPublished: March 22, 2026 at 11:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamna Abba bai halarci Hawan Nasarawa ba Yadda aka gudanar da hawan Nasarawa a fadar Gwamnatin Kano wanda shugaban majalisar dokokin jihar, Hon Jibril Isma’il Falgore ya wakilci Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf tare da karbar bakuncin Maimartaba Sarki Malam Muhammadu Sanusi II  

Afrika, Labarai, Najeriya, Nishadi, Wasanni

Hawan Sallah A Jihar Katsina
Published: March 22, 2026 at 11:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hawan Sallah A Jihar Katsina
Published: March 22, 2026 at 11:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hawan Sallah A Jihar KatsinaPublished: March 22, 2026 at 11:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A jihar Katsina An Gudanar da Hawan sarki, Hawan Bariki da Hawan magajiya a jihar Katsina tare da manyan Baki da suka Ziyarci jihar a yayin Bikin sallah

Afrika, Labarai, Najeriya, Nishadi, Wasanni

Hawan Durba A Fadar Sarkin Zazzau
Published: March 22, 2026 at 11:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hawan Durba A Fadar Sarkin Zazzau
Published: March 22, 2026 at 11:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hawan Durba A Fadar Sarkin ZazzauPublished: March 22, 2026 at 11:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hawan Durba A Fadar Mai Martaba Sarkin Zazzau Malam Ahmed Nuhu Bamalli CFR.

Afrika, Labarai, Najeriya, Nishadi, Wasanni

Hawan Sallah Daga Masarautar Misau
Published: March 22, 2026 at 11:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hawan Sallah Daga Masarautar Misau
Published: March 22, 2026 at 11:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hawan Sallah Daga Masarautar MisauPublished: March 22, 2026 at 11:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hawan Sallah Daga Masarautar Misau a Jihar Bauchi tare da Maimartaba Sarkin Misau Alhaji Ahmed Suleman Mni.

Afrika, Labarai, Najeriya, Nishadi, Wasanni

Posts pagination

Previous 1 … 7 8 9 … 11 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Nasarawa United Ta Kai Wasan Kusa da Ƙarshe Na Gasar Gusau/Ahlan 2026 Wasanni
  • ‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba Afrika
  • Gwamnatin Kasar Ghana Ta Rage Farashin Cocoa Afrika
  • Gwamnonin Arewa Sun Kaddamar da Kwamitin Asusun Tsaro Afrika
  • Cutar Zazzabin Lassa Tayi Ajalin Mutum 1 Yayinda Mutane 11 Suka Kamu A Jihar Gombe Najeriya
  • Kasashen Daular Larabawa Tare Da Saudiya Da Jordan Sunyi Allah Wadai Da kasar Israel Afrika
  • ‘Yan Uwa Musulmi A Jihar Gombe Sunyi Allah Wadai Da Kisan Ayatollah Khomeini Afrika
  • ‘Yan Bindiga Sun Kashe Fiye Da Mutane 15 A Kasar Australiya Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.