Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Nishadi

Sarkin Gombe Ya Yabi Nasarorin Inuwa Yahaya A Fannonin Tsaro Da Raya Kasa
Published: May 29, 2026 at 9:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: May 29, 2026

Posted on May 29, 2026May 29, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sarkin Gombe Ya Yabi Nasarorin Inuwa Yahaya A Fannonin Tsaro Da Raya Kasa
Published: May 29, 2026 at 9:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: May 29, 2026
Sarkin Gombe Ya Yabi Nasarorin Inuwa Yahaya A Fannonin Tsaro Da Raya KasaPublished: May 29, 2026 at 9:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: May 29, 2026

Mai Martaba Sarkin Gombe kuma Shugaban Majalisar Sarakunan jihar Gombe, Alhaji (Dr.) Abubakar Shehu Abubakar III, ya yabawa Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya, bisa abin da ya bayyana a matsayin shekaru bakwai na shugabanci mai cike da sauyi da ci gaba a fadin jihar Gombe. Sarkin ya bayyana hakan ne yayin gaisuwar Sallah da Majalisar Masarautar…

Ci Gaba Da Karatu “Sarkin Gombe Ya Yabi Nasarorin Inuwa Yahaya A Fannonin Tsaro Da Raya Kasa” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi

Shugabannin Kiristoci Sun Halarci Filin Idi A Kaduna Domin Nuna Haɗin Kai
Published: May 27, 2026 at 11:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugabannin Kiristoci Sun Halarci Filin Idi A Kaduna Domin Nuna Haɗin Kai
Published: May 27, 2026 at 11:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugabannin Kiristoci Sun Halarci Filin Idi A Kaduna Domin Nuna Haɗin KaiPublished: May 27, 2026 at 11:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Pastor Dr. Yohanna Buru ya jagoranci tawagar fastoci da malaman addinin Kirista zuwa filin Idi da ke Murtala Mohammed Square domin ƙarfafa zaman lafiya, haƙuri da haɗin kai tsakanin al’ummar Najeriya. Da yake magana jim kaɗan bayan idar da sallar Idi a ranar Laraba, 27 ga Mayu, 2026, Pastor Buru ya ce sun je ne…

Ci Gaba Da Karatu “Shugabannin Kiristoci Sun Halarci Filin Idi A Kaduna Domin Nuna Haɗin Kai” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

Shugaban Gwamnonin Arewa Ya Bukaci Musulmi Su Rungumi Tausayi Da Ƙaunar Juna
Published: May 27, 2026 at 6:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Gwamnonin Arewa Ya Bukaci Musulmi Su Rungumi Tausayi Da Ƙaunar Juna
Published: May 27, 2026 at 6:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Gwamnonin Arewa Ya Bukaci Musulmi Su Rungumi Tausayi Da Ƙaunar JunaPublished: May 27, 2026 at 6:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Muhammadu Inuwa Yahaya ya taya al’ummar Musulmi murnar bikin Eid el-Kabir na bana, inda ya yi kira ga muminai da su rungumi dabi’un sadaukarwa, ƙauna, haɗin kai da biyayya kamar yadda Annabi Ibrahim (AS) ya nuna kuma Annabi Muhammad (SAW) ya tabbatar. A cikin saƙon taya murna da ya fitar domin bikin Sallah, gwamnan ya…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Gwamnonin Arewa Ya Bukaci Musulmi Su Rungumi Tausayi Da Ƙaunar Juna” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi

Shugabannin Kiristoci Sun Taya Musulmi Murnar Sallah Domin Ƙarfafa Zaman Lafiya
Published: May 25, 2026 at 7:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugabannin Kiristoci Sun Taya Musulmi Murnar Sallah Domin Ƙarfafa Zaman Lafiya
Published: May 25, 2026 at 7:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugabannin Kiristoci Sun Taya Musulmi Murnar Sallah Domin Ƙarfafa Zaman LafiyaPublished: May 25, 2026 at 7:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Yayin da ake shirin gudanar da bikin Eid-el-Kabir na shekarar 2026, wasu shugabannin Kiristoci a Arewacin Najeriya sun fara aikewa da sakonnin taya murnar Sallah ga manyan malaman addinin Musulunci da al’ummar Musulmi a sassa daban-daban na duniya domin ƙarfafa zaman lafiya, haɗin kai da haƙurin zaman tare tsakanin mabiya addinai. Babban Faston Cocin Christ…

Ci Gaba Da Karatu “Shugabannin Kiristoci Sun Taya Musulmi Murnar Sallah Domin Ƙarfafa Zaman Lafiya” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi

Za’a Fassara Hudubar Arfa Da Harshen Hausa
Published: May 23, 2026 at 6:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: May 23, 2026

Posted on May 23, 2026May 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Za’a Fassara Hudubar Arfa Da Harshen Hausa
Published: May 23, 2026 at 6:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: May 23, 2026
Za’a Fassara Hudubar Arfa Da Harshen HausaPublished: May 23, 2026 at 6:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: May 23, 2026

Mahukuntan Ƙasar Saudiyya sun sanar da cewa za a fassara huɗubar ranar Arfa ta Hajjin shekarar 2026 zuwa harsuna 35 na duniya, ciki har da Hausa da Yarbanci daga Najeriya, domin bai wa miliyoyin Musulmai damar sauraron saƙonnin huɗubar cikin yarukan da suka fi fahimta. Shirin, wanda Hukumar Kula da Harkokin Addini ta Masallacin Harami…

Ci Gaba Da Karatu “Za’a Fassara Hudubar Arfa Da Harshen Hausa” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

An Kamallah Jigilar Alhazain Najeriya Domin Hajjin 2026
Published: May 23, 2026 at 5:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kamallah Jigilar Alhazain Najeriya Domin Hajjin 2026
Published: May 23, 2026 at 5:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kamallah Jigilar Alhazain Najeriya Domin Hajjin 2026Published: May 23, 2026 at 5:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An samu wani babban gagarumin nasara a harkokin aikin Hajjin shekarar 2026 yayin da Hukumar Alhazain Najeriya (NAHCON) ta kammala jigilar alhazan Najeriya zuwa Ƙasar Saudiyya cikin nasara, inda aka yi jigilar alhazai sama da 40,000 cikin kwanaki 18 kacal. Wannan nasara ta sake tabbatar da irin kulawa da muhimmancin da Gwamnatin Shugaban Ƙasa, Bola…

Ci Gaba Da Karatu “An Kamallah Jigilar Alhazain Najeriya Domin Hajjin 2026” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

Hukumar NAHCON Ta Bude Asibiti A Madina
Published: May 7, 2026 at 10:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar NAHCON Ta Bude Asibiti A Madina
Published: May 7, 2026 at 10:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar NAHCON Ta Bude Asibiti A MadinaPublished: May 7, 2026 at 10:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Jin Dadin Alhazain Najeriya wato (NAHCON) ta ƙaddamar da gagarumin rukunin asibitoci a birnin Madina, domin tabbatar da lafiyar maniyyata a yayin aikin Hajjin bana. Asibitin ya ƙunshi sashen jiyya na maza da mata, dakin shan magani (Pharmacy), sashen kula da gaggawa (OPD), da kuma dakin likitoci da nas-nas. An shirya asibitin ne domin…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar NAHCON Ta Bude Asibiti A Madina” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Nishadi

Za’ayi Auren Zawarawa Dubu Uku A Kano
Published: April 29, 2026 at 2:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 29, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Za’ayi Auren Zawarawa Dubu Uku A Kano
Published: April 29, 2026 at 2:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Za’ayi Auren Zawarawa Dubu Uku A KanoPublished: April 29, 2026 at 2:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Kano ta sanar da shirye-shiryen auren gata ga mutane dubu 3,000. Gwamnatin Jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin Abba Kabir Yusuf, ta sanar da wani babban shiri na jin ƙai ga al’umma, inda za ta aurar da mutane dubu 3,000 a lokaci guda, wanda ya ƙunshi maza 1,500 da mata 1,500. Sanarwar hakan ne ƙunshe cikin…

Ci Gaba Da Karatu “Za’ayi Auren Zawarawa Dubu Uku A Kano” »

Afrika, Najeriya, Nishadi

NAHCON Ta Fitar Da Jadawalin Hajjin Bana 2027
Published: April 28, 2026 at 7:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 29, 2026

Posted on April 28, 2026April 29, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NAHCON Ta Fitar Da Jadawalin Hajjin Bana 2027
Published: April 28, 2026 at 7:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 29, 2026
NAHCON Ta Fitar Da Jadawalin Hajjin Bana 2027Published: April 28, 2026 at 7:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 29, 2026

Hukumar kula da aikin Hajji ta Najeriya (NAHCON), ta ce a ranar 3 ga watan Mayun shekarar 2026 ne za a fara jigilar maniyyata daga Najeriya zuwa Kasar Saudiyya, domin gudanar da ibadar aikin Hajjin bana. NAHCON ta sanar da hakan ne ta cikin wata sanarwa da Mataimakiyar Daraktan Yaɗa Labarai, Fatima Sanda Usara, ta…

Ci Gaba Da Karatu “NAHCON Ta Fitar Da Jadawalin Hajjin Bana 2027” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

NAHCON Ta Kaddamar da Tawagar Malamai
Published: April 26, 2026 at 2:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NAHCON Ta Kaddamar da Tawagar Malamai
Published: April 26, 2026 at 2:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
NAHCON Ta Kaddamar da Tawagar MalamaiPublished: April 26, 2026 at 2:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Najeriya (NAHCON), Ambasada Ismail Yusuf Abba, ya sake jaddada aniyar hukumar na zurfafa fadakarwa da horar da maniyyata ta fuskar addini domin tunkarar aikin hajjin shekarar 2026. ​Shugaban ya bayyana hakan ne a ranar Laraba, 22 ga watan Afrilun 2026, yayin taron kaddamar da Tawagar Malamai (Ulama Team) na…

Ci Gaba Da Karatu “NAHCON Ta Kaddamar da Tawagar Malamai” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

Posts pagination

Previous 1 … 6 7 8 … 11 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Alhassan Yayi Nasarar Kifar Da Wurkilili A Gasar Damben Gargajiya Wasanni
  • An Kaiwa Sojojin Ghana Hari A Lebanon Afrika
  • An Damke Matasa Masu Gurza Kudaden Ketare Na Jabu Afrika
  • Bisa Alamu Hadinkan Kasashen Yankin Sahel Zai Haifar Da Nagarta Afrika
  • MDD: Fiye Da Farar Hula Metan 200 Suka Mutu A Sudan Afrika
  • Ba Shakka Najeriya Zata Iya Shiga Gasar Harbi Ta Duniya Wasanni
  • Rasha Takai Hari Ukraine Da Jirgi Marar Matuki Afrika
  • Hawan Durba A Fadar Sarkin Zazzau Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.