Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Nishadi

Sabuwar Shekarar Musulunci: Shugaban Gwamnonin Arewa Ya Yi Kira Da A Yawaita Addu’o’i Da Haɗin Kai
Published: June 16, 2026 at 9:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sabuwar Shekarar Musulunci: Shugaban Gwamnonin Arewa Ya Yi Kira Da A Yawaita Addu’o’i Da Haɗin Kai
Published: June 16, 2026 at 9:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sabuwar Shekarar Musulunci: Shugaban Gwamnonin Arewa Ya Yi Kira Da A Yawaita Addu’o’i Da Haɗin KaiPublished: June 16, 2026 at 9:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Gombe kuma Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin Jihohin Arewa (NSGF), Muhammadu Inuwa Yahaya, ya taya al’ummar Musulmi a Jihar Gombe da Najeriya baki ɗaya, har ma da sauran Musulmi a faɗin duniya, murnar shiga sabuwar shekarar Musulunci ta 1448 Bayan Hijira (AH). A cikin saƙon taya murna da ya fitar domin bikin sabuwar shekarar Hijira,…

Ci Gaba Da Karatu “Sabuwar Shekarar Musulunci: Shugaban Gwamnonin Arewa Ya Yi Kira Da A Yawaita Addu’o’i Da Haɗin Kai” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

Anyi Bikin Cikar Tsohon Shugaban Kasa Abdulsalami Shekaru 84
Published: June 15, 2026 at 4:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Anyi Bikin Cikar Tsohon Shugaban Kasa Abdulsalami Shekaru 84
Published: June 15, 2026 at 4:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Anyi Bikin Cikar Tsohon Shugaban Kasa Abdulsalami Shekaru 84Published: June 15, 2026 at 4:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar Asabar ne aka gudanar da bikin cika shekaru 84 da haihuwar tsohon Shugaban Ƙasa na mulkin soja, Abdulsalami Abubakar, tare da ƙaddamar da littafinsa mai suna “The Legacy of a Statesman”. Taron ya sami halartar Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima, Sarkin Musulmi, Sa’ad Abubakar, da kuma tsaffin shugabannin kasa kamar Obasanjo, Gawon, Goodluck…

Ci Gaba Da Karatu “Anyi Bikin Cikar Tsohon Shugaban Kasa Abdulsalami Shekaru 84” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Rumbun Hotuna, Sauran Duniya, Siyasa

Ahmed Gara Ya Kaddamar da Kofin Sarkin Gombe, Ya Jaddada Bunƙasa Matasa
Published: June 13, 2026 at 8:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ahmed Gara Ya Kaddamar da Kofin Sarkin Gombe, Ya Jaddada Bunƙasa Matasa
Published: June 13, 2026 at 8:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ahmed Gara Ya Kaddamar da Kofin Sarkin Gombe, Ya Jaddada Bunƙasa MatasaPublished: June 13, 2026 at 8:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An ƙaddamar da gasar Kofin Sarkin Gombe ta shekarar 2026 a ranar Asabar a filin wasan Pantami da ke jihar Gombe, tare da halartar sarakunan gargajiya, jami’an gwamnati, shugabannin wasanni da dubban masu sha’awar ƙwallon ƙafa. Gasar, wadda ake gudanarwa duk shekara, tana haɗa masarautu da ƙananan hukumomin gargajiya daga sassan jihar domin ƙarfafa haɗin…

Ci Gaba Da Karatu “Ahmed Gara Ya Kaddamar da Kofin Sarkin Gombe, Ya Jaddada Bunƙasa Matasa” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Wasanni

Anyi Jana’izar Dan Majalisar Wakilai Yaya Bauchi Tongo
Published: June 13, 2026 at 3:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Anyi Jana’izar Dan Majalisar Wakilai Yaya Bauchi Tongo
Published: June 13, 2026 at 3:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Anyi Jana’izar Dan Majalisar Wakilai Yaya Bauchi TongoPublished: June 13, 2026 at 3:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Angudanar da Sallar Jana’izar marigayi Hon. Yaya Bauchi Tango a yau a garinsu na Tango da ke Karamar Hukumar Funakaye, Jihar Gombe.

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Wasanni

Gwamnan Gombe Ya Yaba Da Hikima Da Jagorancin Sarkin Gombe A Shekaru 12 Na Jagoranci
Published: June 6, 2026 at 4:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnan Gombe Ya Yaba Da Hikima Da Jagorancin Sarkin Gombe A Shekaru 12 Na Jagoranci
Published: June 6, 2026 at 4:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnan Gombe Ya Yaba Da Hikima Da Jagorancin Sarkin Gombe A Shekaru 12 Na JagoranciPublished: June 6, 2026 at 4:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Kungiyar Gwamnonin Jihohin Arewa (NSGF) kuma Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, CON, ya taya Mai Martaba Sarkin Gombe, Alhaji Dr. Abubakar Shehu Abubakar III, murnar cika shekaru 12 da hawansa karagar mulkin kakanninsa. A cikin sakon taya murnar da ya aike, Gwamna Inuwa Yahaya ya bayyana Sarkin Gombe a matsayin amintaccen abokin hulɗa…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnan Gombe Ya Yaba Da Hikima Da Jagorancin Sarkin Gombe A Shekaru 12 Na Jagoranci” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Shirye-Shirye

An Fara Dawo Da Alhazain Najeriya Gida
Published: June 3, 2026 at 1:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Fara Dawo Da Alhazain Najeriya Gida
Published: June 3, 2026 at 1:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Fara Dawo Da Alhazain Najeriya GidaPublished: June 3, 2026 at 1:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An fara jigilar alhazan Najeriya zuwa gida bayan kammala manyan ayyukan Hajjin shekarar 2026, inda jirgi na farko ya tashi daga birnin Jeddah zuwa Abuja a yau Laraba, 3 ga watan Yuni. Bayanan da Hukumar Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta fitar ta hannun Cibiyar Kula da Ayyuka da Sadarwa (Command and Control Center) da ke…

Ci Gaba Da Karatu “An Fara Dawo Da Alhazain Najeriya Gida” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi

NAHCON Ta Fara Shirye-shiryen Dawowar Alhazai
Published: June 1, 2026 at 4:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NAHCON Ta Fara Shirye-shiryen Dawowar Alhazai
Published: June 1, 2026 at 4:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
NAHCON Ta Fara Shirye-shiryen Dawowar AlhazaiPublished: June 1, 2026 at 4:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Alhazai ta Kasar Najeriya (NAHCON) ta bayyana cewa za a fara jigilar alhazan Najeriya zuwa gida daga ranar 3 ga watan Yuni, tare da yin kira ga alhazai da su bi ka’idojin tafiye-tafiye domin kauce wa jinkiri. Shugaban Sashen Ayyukan Jiragen Sama na hukumar, Alhaji Habib Bello, ne ya bayyana hakan yayin ganawa da…

Ci Gaba Da Karatu “NAHCON Ta Fara Shirye-shiryen Dawowar Alhazai” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

Shugaban Hukumar NAHCON Ya Yabawa ‘Yan Jarida
Published: June 1, 2026 at 5:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Hukumar NAHCON Ya Yabawa ‘Yan Jarida
Published: June 1, 2026 at 5:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Hukumar NAHCON Ya Yabawa ‘Yan JaridaPublished: June 1, 2026 at 5:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Hukumar Alhazai ta Najeriya  wato (NAHCON), Ambasada Isma’il Abba Yusuf, ya yaba wa tawagar ‘yan jaridun Najeriya da ke gudanar da aikin yada labarai a Saudiyya bisa yadda suka gudanar da rahotannin Hajjin shekarar 2026 cikin kwarewa da jajircewa. Ambasada Yusuf ya bayyana hakan ne a yayin wata ganawa da ‘yan jaridar a Ofishin…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Hukumar NAHCON Ya Yabawa ‘Yan Jarida” »

Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

Hawan Gidan Gwamnati A Jihar Gombe
Published: May 30, 2026 at 1:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hawan Gidan Gwamnati A Jihar Gombe
Published: May 30, 2026 at 1:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hawan Gidan Gwamnati A Jihar GombePublished: May 30, 2026 at 1:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mai Martaba Sarkin Gombe kuma Shugaban Majalisar Sarakunan jihar Gombe, Abubakar Shehu Abubakar III, ya yabawa Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, bisa abin da ya bayyana a matsayin shekaru bakwai na gagarumin sauyi, ci gaba da kyakkyawan shugabanci a jihar.

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Rumbun Hotuna, Shirye-Shirye

Hawan Babbar Sallah A Masarautar Kaltungo Dake Jihar Gombe
Published: May 30, 2026 at 12:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hawan Babbar Sallah A Masarautar Kaltungo Dake Jihar Gombe
Published: May 30, 2026 at 12:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hawan Babbar Sallah A Masarautar Kaltungo Dake Jihar GombePublished: May 30, 2026 at 12:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mai Martaba Sarkin Kaltungo, Alhaji Injiniya Saleh Muhammad Umar, OON (Mai Kaltungo), ya yi kira ga al’ummar masarautarsa da su ɗauki matakan da suka dace domin tinkarar daminar bana tare da ci gaba da tabbatar da zaman lafiya da haɗin kai a tsakanin su.

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Rumbun Hotuna, Sauran Duniya

Posts pagination

Previous 1 … 5 6 7 … 11 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Thailand Da Cambodia Sun Fara Tattauunawa Kan Batun Tsagaita Wuta Labarai
  • NFF Ta Nemi Afuwar Tinubu Da ’Yan Najeriya Kan Rashin Samun Tikitin Zuwa Gasar Kofin Duniya Ta Mata Wasanni
  • Netanyahu Yayi Gaggawar Amincewa Da Kasafin Kudin Kasar Afrika
  • ‘Yan Ta’adda Sun Hallaka Malaman Makaranta A Tilabery Afrika
  • Kasar Ghana Ta Bayyana Fataucin Bayi A Matsayin Babban Laifi Afrika
  • Kasashen Amurka Da China Sun Matsawa Ghana Domin Rage Kudaden Haraji Afrika
  • Usman Maiyama Ne Gwarzon Kamun Kifin Argungu Bana Labarai
  • Gwamnatin Najeriya Ta Tura Mutane 386 Gidan Yari Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.