Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Najeriya Ta Dauki Hayan Amurkawa Don Kyautata Alaka Da Trump Game Da Kisan Kiristoci Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Tarayya Ta Cimma Yarjejeniya Da Kungiyar Malaman Jami’oi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Amurka Ta Baiwa Najeriya Wasu Muhimman Kayan Yaki Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Trump Yayi Kira Ga ‘Yan Ƙasar Iran Su Ci Gaba Da Zanga Zanga Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Syria: Mutane Sun Yi Zanga Zanga Domin Nuna Rashin Amincewa Da Korar Kurdawa A Birnin Aleppo Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Gasar Cin Kofin Nahiyar Afrika A Wannan Makon
Published: November 29, 2025 at 3:36 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Kasar Morocco na shirye shiryen karbar bakoncin gasar kwallon kafa na Nahiyar Afrika, da zai wakana a kasar, daga ranar 21 ga watan Disamba 2025,  ya zuwa 18 ga watan Janairun  2026. Wassani 54 ne, za’a buga, inda 36 daga cikin su, a zagaye na farko.
Kasar Morroco dai, ta karbi bakoncin gasar a 1988 wadda kasar Misira ta lashe, yayin da wassanin kumbala da kasar ya kamata ta halarta a 2015, a ka dage su dole har zuwa kasar Equatorial Guinéa, saboda barazanar cutar Ebola a arewacin Nahiyar Afrika.
Daga dai kasashe 24, da za su shiga wannan gasar ta kwallon kafa, ta kasashen nahiyar Afrika, hadda kasar Ivary Coast mai rike da wannan kambun.
Birane 6 ne na kasar Morocco, za su karbi bakoncin gasar a filaye guda 9, da garuruwan Tanger, Rabah, Marrakech, Agadir, Casablanca da Fez, sune za su karbi wassani mafi zafi na Nahiyar a wannangasar ta 2025.
A daya hannu kuwa, ana wakila wa kala, gameda yuwar ganin dan kwallon kafar kasar Faransa, Hugo Ekitiké ko idan Allah ya kaimu ranar Lahadi zai buga wasa lokacin kungiyar sa ta Liverpool ta kasar Britanniya zata raba gari da West Ham a wassanin wannan makon na Primiya Lige na kasar Ingila.
Saboda radadadin da yake fama da shi, na rauni da ya samu a lokacin wani wasan su da kungiyar sa ta sha kashi, a hannun PSV Eindoloven ta kasar Holland, a tsakaiyar wannan makon da ci 4 da 1.
A cewar kocin Liverpool Arne Slot, sai dai an ga yadda hali ya bada gameda yanayin jin dan wasar kamin nan da zuwa Llahadi.
Wasanni

Post navigation

Previous Post: Malami: “Da Gwamnatin Tarayya Na Daukar Shawara Da Ba’a Kai Inda Ake Ba”
Next Post: Hukumar Tsaro Ta DSS Ta Aika Sammaci Dr. Yusuf Baba-Ahmed

Karin Labarai Masu Alaka

Kano Pillars Ta Doke Ikorodu City Wasanni
Wikki Tourists FC: Ta Yi Sabbin ‘Yan Wasa Uku Wasanni
Najeriya Ta Mika Koke Ga FIFA Tana Zargin DR Congo Ta Sanya ‘Yan Wasan Da Basu Cancantaba Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Messi Da Cristiano Suna Da Tasiri A Gasar Cin Kofin Duniya 2026 Wasanni
Okoye Na Shirin Maye Gurbin Nwabali, AFCON 2025: Wasanni
Onana Ba Ya Cikin Tawagar Kamaru (AFCON) Wasanni

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Najeriya Ta Dauki Hayan Amurkawa Don Kyautata Alaka Da Trump Game Da Kisan Kiristoci
  • Gwamnatin Tarayya Ta Cimma Yarjejeniya Da Kungiyar Malaman Jami’oi
  • Kabiru Vice: Najeriya Zata Iya Nasara A Kan Moroko AFCON 2025.
  • Motar Yashi Ta Kashe Mutane Shida A Wani Coci Dake Legas
  • An Kaddamar Da Rijistar Zamani Ta Zamowa Mamba A Jam’iyar APC

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Shirin Manuniya Kashi Na Daya, Yau Juma’a 11.21.25 Shirye-Shirye
  • Rivers: ‘Yan Majalisa 16 Sun Canza Sheka Zuwa APC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Abu Mafi Daukar Hankali A Wasan Dambe Na Yau Wasanni
  • Jirgin Sama Ya Fadi A Kano Labarai
  • An Yanke Hukuncin Kisa Ga Hasina Tsohuwar Firaiy-Ministan Bangladash Labarai
  • Babban Hafsan Sojan Libya Ya Mutu A Wani Hatsarin Jirgin Saman Turkiyya Afrika
  • Ganduje Ne Yasa Aka Kama Ni Inji Muhuyi Magaji Najeriya
  • Tinubu: Munsayi Jiragen Yaki Daga Wajen Amurka Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.