A Ingila hauhawar farashi a kasar yayi kasa sosai, fiye da yadda masu fashin baki suke hasashe a watan jiya.
Yanzu ya nuna hauhawar farashiin akan maki 3.2 wanda shine mafi karanci da aka gani tun watan Maris, daga kashi 3.6, kamar yadda alkaluma suka nuna a yau laraba.
Wadda ya kara karfafa guiwar kasuwanin sayarda hannnayen jari cewa gobe Alhamis idan Allah Ya kai mu, babban bankin Ingila zai rage kudin ruwa da bankuna suke caji.


