Ɗan majalisar jiha mai wakiltar karamar hukumar birnin Kano Sarki Aliyu Daneji ya rasu.
Rasuwar ta sa na zuwa ne mintina kadan bayan an sanar da rasuwar dan majalisar jiha mai wakiltar karamar hukumar Ungoggo, Aminu Sa’adu
Malam Sanusi Bature Dawakin Tofa mai magana da yawun Gwamnan Kano ne ya wallafa a shafinsa na Facebook


