Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa Afrika
  • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19 Afrika

Ministan Tsaron Najeriya Badaru Yayi Murabus
Published: December 1, 2025 at 9:47 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 1, 2025

Ministan Tsaron Najeriya, Alh. Mohammed Badaru Abubakar, ya yi murabus daga mukaminsa yau Litinin

A cikin wata wasiƙa mai ɗauke da kwanan wata 1 ga Disamba, wadda ya aika wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu, Badaru Abubakar ya bayyana cewa ya ɗauki wannan mataki ne saboda yanayin rashin lafiya.

Shugaba Tinubu ya amince da murabus ɗin tare da gode masa bisa hidimar da ya yi wa ƙasa a lokacin da yake rike da mukamin.

Alhaji Mohammed Badaru Abubakar yayi wa’adi biyu a kan kujerar gwamnan Jihar Jigawa daga 2015 zuwa 2023. Shugaba Tinubu ya bada shi ministan tsaro a watan Agusta na 2023. Ana sa ran cewa watakila nan gaba a cikin wannan makon shugaba Tinubu zai sanar da majalisar dattijai a kan wanda zai gaji kujerar ministan tsaron.

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Post navigation

Previous Post: Matatar Man Dangote Zata Wadatar Da Najeriya Da Makota
Next Post: Wasan Hamayya (Istanbul Derby) Fenerbahçe Da Galatasaray 1-1

Karin Labarai Masu Alaka

Dr. Kabiru Hassan Ya Kammala Wa’adinsa A GOGIS, Ya Yi Bitar Sauye-Sauyen Harkokin Filaye Afrika
‘Yan Jaridar Gidan Gwamnatin Bauchi Sun Kammala Taron Horo Kan Fasahar Sadarwar Zamani Afrika
3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
NSCIA Ta Gargadi Gwamnati Kan Zargin Tauye Haƙƙin Musulmi Afrika
Jami’an ‘Yan Sanda A Gombe Sun Kama Barayi Afrika
An Gano Gawar Dan Yawon Bude Ido A Kasar Chadi Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kotun Amurka Ta Soke Harajin Fito Da Shugaba Trump Ya Kakabawa Kayan Kasashen Waje Amurka
  • Mulkin Kama Karya Yazo Karshe a Kasar Bulgaria Siyasa
  • Hukumar Hakar Ma’adanai A Kasar Zambiya Ta Dakatar Da Ayyukanta Kimiya
  • Gwamnatin Najeriya Tace Ta Farmaki Mayakan ISIS A Jihar Sokoto Labarai
  • Kungiyar ISIS Ta Kashe Sojojin Amurka Biyu Amurka
  • An Kaiwa Sojojin Ghana Hari Da Makami Mai Linzami Afrika
  • Yajin Aikin Ma’aikatan Lafiya Na Shafar Harkokin Jinya A Asibitoci Kiwon Lafiya
  • Gwamnatin Najeriya Ta Horar Da Matasa Sama 7,000 A Matsayin Masu Tsaron Daji Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.