Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Anyi Sallar Rokon Ruwa A Saudiya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shugaban Amurka Zai Sake Aika Jirgin Yaki Gabas Ta Tsakiya Amurka
  • Dalibin Jami’a Ya Rasa Ransa A Birnin Dakar Yayin Zanga Zanga Afrika
  • Maikaba Ya Yi Murabus A Matsayinsa Kocin Wikki Tourist FC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • NEDC : Zata Samar Da Cikekken Kulawa Wa ‘Yan Jaridar Da Sukayi Hatsari A Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Kasar Ghana Ta Tono Gold Na Miliyoyin Kudade
Published: February 13, 2026 at 5:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ghana ta tono zinari ko Gold milyan 6 a ma’auni wanda ya kai wani mizani, a shekarar 2025, kamar yadda kwarya-kwaryar alkaluma suka nuna, inda manyan kamfanonin hakar zinarin suka samar da milyan kusan uku wadda bai canza da abunda suka samar a cikin shekara ta 2024 ba, kamar yadda Kungiyar kamfanonin hakar ma’adinai na cikin gida da na ketare suka fadawa kamfanin dillancin labarai na Reuter a jiya Alhamis.

Sai dai masana’antun hakar zinarin sunyi gargadin cewa a yi hattara domin hasashen abunda za’a tono a shekara nan watau milyan 6.5 yana fuskantar hadari saboda shirin gwamnatin na garambawul ga kudin haraji da take karba, mataki da suka ce yana iya jinkirta fara sabbin ayyuka da kuma fadada wadanda ake da su ahalin yanzu.

Shugaban kungiyar masu hakar ma’adinai Kenneth Ashigbey, yace abunda aka tono a bara ya zarce hasashen da suka yi saboda ayyukan matsakaita da kananan masu hakar zinari.

Ahalinda ake ciki kuma, manoman Cocoa a Ghana sun fada ‘yunwa saboda an kasa biyan su hakkin su.

Kimiya, Labarai

Post navigation

Previous Post: Kamfanin Mai Na NNPC Yasamu Gwaggwabar Riba
Next Post: Sojoji Zasu Taimakawa ‘Yan Sanda Wajen Yaki Da Mugayen Ayyuka

Karin Labarai Masu Alaka

An Kafa Majalisar Kotun Sulhu Ta Kano Labarai
Iran Tace Farisa Zata Kai Hari Kan Mayakan Amurka Amurka
Harin Da Israela Ta Kai Gaza Yayi Ajalin Mutane 27 Da Yara Uku Labarai
Gwamna Zulum: Ya Bukaci Sojoji Su Cigaba Da Yakar Boko Haram Da ISWAP Labarai
SERVICOM, ATBUTH Ta Cafke Wani Da Ake Zargin Dan Damfara Ne Labarai
Dubban Mutane Sunyi Zanga-Zanga A Kasar Australia Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Zasu Taimakawa ‘Yan Sanda Wajen Yaki Da Mugayen Ayyuka
  • Kasar Ghana Ta Tono Gold Na Miliyoyin Kudade
  • Kamfanin Mai Na NNPC Yasamu Gwaggwabar Riba
  • Take Hakkin Dan Adam Zai Haifar Da Juyin Juya Hali A Najeriya
  • Gwamnatin Sokoto Tabada Umarnin Biyan Albashin Watan Feburairu

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ghana Tayi Watsi Da Yarjejeniya Akan Hakar Ma’adanai Afrika
  • Isra’ila Zata Karbi Mutanenta A Yankin Gaza Labarai
  • An Gano Wani Kurkukun Sirri Da Ake Azaftar Da Mutane A Kasar Libya Afrika
  • Zaman Lafiya Yafara Dawowa A Sudan Afrika
  • Thailand Da Cambodia Sun Fara Tattauunawa Kan Batun Tsagaita Wuta Labarai
  • Jakadan Kasar Sin a Najeriya Ya Ziyarci Tinubu Najeriya
  • Shugaba Tinubu Ya Turawa Majalisa Sunayen Mutane Biyun Da Zasu Shugabanci Sashin Albarkatun Mai Labarai
  • Haryanzu Abubakar Malami Da Dansa Suna Hannun Hukumar EFCC Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.