Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Shugaban Amurka Zai Sake Aika Jirgin Yaki Gabas Ta Tsakiya Amurka
  • Dalibin Jami’a Ya Rasa Ransa A Birnin Dakar Yayin Zanga Zanga Afrika
  • Maikaba Ya Yi Murabus A Matsayinsa Kocin Wikki Tourist FC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • NEDC : Zata Samar Da Cikekken Kulawa Wa ‘Yan Jaridar Da Sukayi Hatsari A Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Trump Zata Kafa Kasuwar Ma’adanai Amurka

Kasar Zimbabwe Ta Samar Da Dokar Tsawaita Mulkin Mnangagwa Zuwa 2030
Published: February 11, 2026 at 9:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar Talata ne Majalisar ministocin kasar Zimbabwe ta amince da kudurin da zai sauya dokar kasa don bawa shugaban kasar Emmerson Mnangagwa damar kara wa’adin mulkin sa har zuwa shekarar 2030.

Wasu sauye-sauyen dokokin kasa da aka gabatar a gaban majalisar ministocin sun hada da bukatar ‘yan majalisa su rika zabar shugaban kasa, maimakon a bawa mutanen kasa damar kada kuri’a.

Ministan shari’a Ziyambi Ziyambi ya shaidawa taron manema labarai cewa za’a aikewa kakakin majalisa sabuwar dokar, kuma za’a wallafa ta a jaridar gwamnati kafin ‘yan majalisa su yi nazari a kan ta.

Wa’adin mulkin Mnangagwa, me shekaru 83 a duniya zai kare a shekarar 2028.

Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Post navigation

Previous Post: ‘Yan Bindiga Sun Karya Alkawarin Dakatar Da Kai Hare Hare A Najeriya
Next Post: Dalibin Jami’a Ya Rasa Ransa A Birnin Dakar Yayin Zanga Zanga

Karin Labarai Masu Alaka

An Zargi Kasar Eritrea Da Cin Zarafin Sojojin Habasha Afrika
Kotu A Kasar Faransa Ta Daure Lumbala Shekaru 30 Bisa Laifin Cin Zarafi Labarai
Kasar Habasha Ta Cimma Matsaya Da Masu Binta Bashi Afrika
Dubban Mutane Sunyi Zanga-Zanga A Kasar Australia Afrika
Kauran Gwandu Zai Inganta Wutan Lantarki A Kebbi Siyasa
Hukumar Zabe A Najeriya Ta Cigaba Da Rijistar Katin Zabe Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Shugaban Amurka Zai Sake Aika Jirgin Yaki Gabas Ta Tsakiya
  • Dalibin Jami’a Ya Rasa Ransa A Birnin Dakar Yayin Zanga Zanga
  • Kasar Zimbabwe Ta Samar Da Dokar Tsawaita Mulkin Mnangagwa Zuwa 2030
  • ‘Yan Bindiga Sun Karya Alkawarin Dakatar Da Kai Hare Hare A Najeriya
  • Amurka Zata Bawa Sojojin Najeriya Horo

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Onana Ba Ya Cikin Tawagar Kamaru (AFCON) Wasanni
  • Najeriya Ta Bawa Dan Takarar Guinea-Bissau Mafaka Afrika
  • Rundunar Tsaron Haɗin Gwiwa Ta Arewa Maso Gabas Ta Kashe Fiye Da ‘Yan Ta’adda 438 Labarai
  • Ministan Kudin Botswana Yace Akwai Hasashen Cewa Tattalin Arzikin Kasar Zai Ragu Amurka
  • Eziekel Gomos Ya Zamo Babban Daraktan Sakatariyar Zauren Gwamnonin Arewa Najeriya
  • Iran Tace Farisa Zata Kai Hari Kan Mayakan Amurka Amurka
  • An Yanke Mishi Hukuncin Kisa Saboda Neman Kudin Aure Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Jihar Borno Ce Tayi Nasara A Gasan Karatun Al Qur’ani Na Kasa Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.