Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Kasuwannin Hannun Jari Sun Farfado
Published: April 10, 2026 at 10:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasuwannin hannun jari a nahiyar Asiya sun fara da nasara a safiyar a yau Jumu’a, amma kuma sun yi kasa bayan da ‘yan kasuwa ke tantamar dorewar yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Amurka da Iran a wannan makon, da kuma zullumi kan tattaunawar wanzar da zaman lafiya tsakanin Isra’ila da Lebanon.

Masu saka hannun jari sun shiga damuwa yayin da Iran ta ke ci gaba da kai hare-hare kan Lebanon zai iya kawo koma baya kan yarjejeniyar ta da Amurka.

Afrika, Labarai, Sana'o'i

Post navigation

Previous Post: Mayakan Boko Haram Da ISWAP Sun Kai Hari Cikin Dare
Next Post: Farashin Man Fetur Yakara Tashi

Karin Labarai Masu Alaka

Masar Ta Kayyade Farashin Buradi A Kasar Afrika
Hawan Sallah Daga Masarautar Misau Afrika
Birtaniya Ta Bukaci Israela Ta Janye Shawarar Fadada Iko Da Kogin Jordan Labarai
Majami’ar Anglican Zasuyi Taron Zaben Sabon Shugaba Afrika
Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Rasha: Tura Sojojin Birtaniya Ukraine Zai Kara Ta’azzara Yaki Labarai
Shugaban Amurka Donald Trump Yace Bai Taba Shiga Jirgin Jeffrey Epstein Ba Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Hari Da Jirgi Marar Matuki Ya Kashe Mutane Da Dama A Darfur
  • Ana Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa A Djibouti Yau Juma’a
  • Farashin Man Fetur Yakara Tashi
  • Kasuwannin Hannun Jari Sun Farfado
  • Mayakan Boko Haram Da ISWAP Sun Kai Hari Cikin Dare

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Masana: ‘Yancin Kasashen Afrika A Rubuce Yake Ba A Zahirance Ba Najeriya
  • Shugabar Hamayya A Venezuela Ta Gana Da Paparoma Leo Amurka
  • Hukumomin Taliban Sunce A Shirye Suke Domin Sulhu Afrika
  • Ranar Talata Amurka Da Isra’ila Sun Cigaban Da Kai Farmaki Iran Afrika
  • Amurka Ta Kai ‘Yan Cirani Kamaru Afrika
  • Kungiyar MDD Ta Bukaci Ayi Bincike Game Da Kashe ‘Yan Iran Sauran Duniya
  • Gwamnatin Gombe Ta Aza Tubalin Gina Sakatariyar Gundumomin Cigaba (LCDAs) Labarai
  • Hukumar CAC Zata Dakatar da POS Mara Rijista a Kasar Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.