Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Motar Kungiyar Kwallon Kafar Bayelsa United Ta Yi Hatsari
Published: January 24, 2026 at 6:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Motar bas ɗin ƙungiyar kwallon kafa ta Bayelsa United ta yi mummunan hatsari a kan hanyar Abuja, yayin da take kan hanyar ta zuwa jihar Kano domin buga wasan mako na 22 na Nigeria Premier Football League (NPFL) da ƙungiyar Barau FC.

Rahotanni sun nuna cewa ɗaya daga cikin tayoyin motar ta balle yayin da motar ke tafiya, lamarin da ya jefa ’yan wasa da jami’an ƙungiyar cikin firgici.

Shaidun gani da ido sun ce direban ya samu nasarar sake mallakar ikon tukin motar, kuma ba a rasa rai ko ɗaya ba a wannan hatsarin.

An tabbatar da cewa dukkan ’yan tawagar Bayelsa United suna cikin koshin lafiya, ba tare da samun mummunan rauni ba.

Sai dai har zuwa yanzu, jami’an ƙungiyar ba su baiyana wani sabon tsari kan tafiyar ƙungiyar ba, haka kuma ba a san halin da ake ciki ba game da wasan da za su buga.

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Post navigation

Previous Post: Jam’iyar NNPP: Abba Kabir Yusuf Yaci Amanar Mu
Next Post: Libya Ta Kulla Yarjejeniya Da Kasashen Faransa Da Amurka

Karin Labarai Masu Alaka

Tinubu Ya Sauya Sunan Jami’ar Azare Zuwa Jami’ar Sheikh Dahiru Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Tsohuwar Ministan Albarkatun Mai Ta Bayyana A Kotu Najeriya
Margayi Shugaba Muhammadu Buhari 1942-2025 Labarai
Najeriya Ta Mika Koke Ga FIFA Tana Zargin DR Congo Ta Sanya ‘Yan Wasan Da Basu Cancantaba Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Sojoji Sun Yi Juyin Mulki A Guinea Bissau Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal Ya Bar PDP Ya Koma APC Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Matsayar Iran Na Kera Makamin Nuclear Bazai Sanja Ba Afrika
  • Shugaba Trump Yace Bazai Bari Iran Ta Mallaki Nukiliya Ba Amurka
  • Burkina Faso Ta Sako Jami’an Rundunar Sojin Saman Najeriya 11 Da Aka Tsare Tsaro
  • Shugaba Trump Yace Babu Maganar Kawo Karshen Yakin Amurka Da Iran Amurka
  • Jirgin Sama Mai Saukar Ungulu Ya Kashe Mutane Biyar A Tanzaniya Afrika
  • Kasar Amurka Ta Sayi Kamfanin Sada Zumunci Na Tik-Tok Amurka
  • Kamfanin Dangote Zai Sayo Na’urori Daga Kasar China Kimiya
  • Jam’iyar NNPP: Abba Kabir Yusuf Yaci Amanar Mu Siyasa
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.