Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Najeriya Ta Dauki Hayan Amurkawa Don Kyautata Alaka Da Trump Game Da Kisan Kiristoci Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Tarayya Ta Cimma Yarjejeniya Da Kungiyar Malaman Jami’oi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Amurka Ta Baiwa Najeriya Wasu Muhimman Kayan Yaki Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Trump Yayi Kira Ga ‘Yan Ƙasar Iran Su Ci Gaba Da Zanga Zanga Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Syria: Mutane Sun Yi Zanga Zanga Domin Nuna Rashin Amincewa Da Korar Kurdawa A Birnin Aleppo Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

NUJ: Akwai Bukatar Samar Da Inshorar Lafiya Ga ‘Yan Jarida A Najeriya
Published: January 7, 2026 at 7:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Kungiyar ‘yan Jarida a Najeriya Kwamrade Alhassan Yahya Abdullahi ya bayyana bukatar dake akwai na samar da inshorar lafiya data Rayuwar ‘yan jarida a fadin ƙasar.

Shugaban ya bayyana hakane lokacin da Yake shaida bada tallafin Kudade ga iyalen ‘yan jarida bakwai da suka Rasa Rayukansu a hatsarin mota a makon daya gabata a Gombe.

Wakilin GTA Hausa Amurka Ke Magana a Gombe, Aliyu Bala Gerengi Yana dauke da cikekken rahoto.

https://gtahausa.com/wp-content/uploads/2026/01/DEATH-NUJ.mp3
Rediyo

Post navigation

Previous Post: Martanin Wasu ‘Yan Najeriya Ga Ministan Labarai Bisa Korar Dadiminsa
Next Post: Amurka Ta Kwace Jirgin Mai Mallakar Rasha

Karin Labarai Masu Alaka

Shirin Dare 26.11.2025 Rediyo
Shirin Safe 0500 UTC Yau Asabar 11.22.2025 Rediyo
Shirin Safe 0500 UTC Yau Juma’a 11.21.2025 Rediyo
Shirin Dare 2030 UTC Yau Asabar 11.15.2025 Rediyo
IBB: Ba Shakka Abiola Ya Lashe Zaben Yuni 12 Rediyo
Shirin Safe 0500 UTC Yau Alhamis 11.20.2025 Rediyo

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Najeriya Ta Dauki Hayan Amurkawa Don Kyautata Alaka Da Trump Game Da Kisan Kiristoci
  • Gwamnatin Tarayya Ta Cimma Yarjejeniya Da Kungiyar Malaman Jami’oi
  • Kabiru Vice: Najeriya Zata Iya Nasara A Kan Moroko AFCON 2025.
  • Motar Yashi Ta Kashe Mutane Shida A Wani Coci Dake Legas
  • An Kaddamar Da Rijistar Zamani Ta Zamowa Mamba A Jam’iyar APC

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Najeriya Da Kasar Saudiya Sun Kulla Yarjejeniyar Tsaro Labarai
  • ‘Yan Sanda Sun Kama Masu Garkuwar da Mutane a Jihar Gombe Tsaro
  • Rasha Da Ukraine Sun Cigaba Da Yakar Juna Afrika
  • Na Duke Tsohon Ciniki Shirye-Shirye
  • ECOWAS Zata Taimakawa Kasar Benin Da Dakarun Soji Afrika
  • Amurka Ta Nuna Damuwa Kan Matsalar ‘Yan Gudun Hijira A Najeriya Najeriya
  • Layin Raba Wutan Lantarki Na Najeriya Ya Fashe Labarai
  • Kungiyar Kwadago Ta NLC Ta Gudanar Da Zanga-Zanga Bisa Matsalar Tsaro Tsaro
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.