Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Prime Ministar Italiya Ta Ziyarci Saudi Arabia
Published: April 4, 2026 at 6:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Prime Ministan Italiya, Georgia Maloney ta sauka Saudi Arabia a ranar Jumma’a, a wata ziyarar da ba’a bayyana ba, da zai kai ta Qatar, da kuma hadaddiyar daular larabawa, kamar yadda wani jami’in gwamnati ya fada.

Prime Ministar Meloni ta yayi balaguro zuwa Jeddah, a ziyarar farko irinta da wani jami’i daga kungiyar tarayyar turai ta kai Saudiyya tun bayan barkewar yakin hadin guiwar Amurka da Isra’ila kan Iran, cikin watan Febwairu, kuma zata gana da Yerima mai jiran gado Muhammad Bin Salman, inji jammi’in.

Wannan majiyar data bukaci a sakaye sunanta, tace zimmar wannan ziyarar ta kwanaki biyu itace nuna goyon bayan kasar ga kawayenta da suke yankin Gulf, da kuma kare makamashi da kasar take samu daga yankin, ganin kasar italiyan tana fuskantar tashin farashin makamashi a kasar.

Ahalinda ake ciki kuma, rahotanni sunce shugaban Rasha Vladimir Putin, ya tattauna da takwaran aikinsa na Turkiyya Rajib Tayyyib Erdogan kan rikicin na gabas ta tsakiya, kamar yadda fadar Kremlin ta fada.

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Post navigation

Previous Post: Kungiyar Tsaro Ta NATO Tana Fuskantar Kalubale
Next Post: Hukumar ‘Yan Sanda Ta Bukaci Jama’ar Jos Ta Arewa Su Rika Bin Doka

Karin Labarai Masu Alaka

Gwamnatin Najeriya Tana Saka Ido Akan Matsalolin Gabas Ta Tsakiya Afrika
Sojojin Kasar Isra’ila Sun Kashe Wani Babban Kwamandan Hamas Labarai
Amurka Da Isra’ila Sunkai Hari Kan Iran Amurka
Farashin Danyen Mai A Amurka Ya Tashi Afrika
Kasashen Da Suke Kawance Da Amurka Sun Juyawa Trump Baya Afrika
Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ‘Yan Sanda A Tsibirin Bahamas Sun kama Mijin Wata Ba Amurkiya
  • Wani Alkali A Kotun Amurka Ya Dakatar Da Kudurin Shugaba Trump
  • Kasar Iran Zata Kai Hare Haren Ramuwar Gayya Isra’ila
  • Bankin Duniya Ya Rage Hasashen Bunkasar Tattalin Arzikin Afirka Da Yankin Sahara
  • An Zargi Shugaba Trump Da Kalaman Da Basu Dace Ba

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shugaba Tinubu Ya Kara Aika Sunayen Jakadu Ga Majalisa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Kano Ta Rufe Gidajen Bukukuwa Da Shakatawa Labarai
  • Malami: Gwamnatin APC Ta Gaza – “Yan-Kasa Kuwa Na Da Katin Zabe” Labarai
  • Tinubu: Sojojin Mu Sun Yi Rawar Gani Don Kare Demokuraɗiyya A Jamhuriyar Binin Labarai
  • Yau Litinin Za’a Mika Daliban Ga Iyayen Su Labarai
  • Birtaniya Zata Fara Raba Rigakafin Allurar Cutar Sankara Kimiya
  • ‘Yan Sanda A Gombe Sun Kama Barayin Shanu Tsaro
  • Senegal Ta Lashe Gasar Kofin Nahiyar Afirka Afcon 2025. Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.