Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Ƙungiyoyin Ƙwadago Sun Ce Albashin ₦70,000 Ya Gaza Biyan Bukatun Ma’aikata Afrika
  • NUJ Gombe Ta Ƙarfafa Bin Ɗa’a A Aikin Jarida, Ta Kaddamar Da Kwamitin Ladabtarwa Afrika
  • Hukumar UBRBDA Ta Fara Raba Kayan Noma A Gombe, Yobe Da Borno Amurka
  • Masu Ruwa Da Tsaki Sun Buƙaci Ƙarin Tallafi Ga Iyaye Mata Masu Shayarwa A Gombe Afrika
  • Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Yi Gargaɗi Ga Masu Karya Dokokin Hanya Afrika

Gwamnatin Najeriya Tana Saka Ido Akan Matsalolin Gabas Ta Tsakiya
Published: March 11, 2026 at 8:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Najeriya na sa ido kan yadda tashe-tashen hankula ke kara tabarbarewa a yankin Gabas ta tsakiya, a daidai lokacin da take nazarin illolin da ka iya haifar da tabarbarewar tattalin arzikin kasar, in ji ma’aikatar kudi kasar ranar Laraba.

Ministan Kudi Wale Edun ya kira tawagar Gudanar da Tattalin Arziki don yin nazari kan yadda rikicin Amurka da Isra’ila da Iran zai iya shafar farashin man fetur, hauhawar farashin kayayyaki da kuma tsadar kayayyaki.

Ma’aikatar ta ce sauyin yanayi a kasuwannin makamashi na duniya, gami da yiwuwar tarzoma a kusa da mashigar ruwa na Hormuz, tuni ya kara hauhawa farashin danyen man fetur, kuma zai iya kara farashin cikin gida na man fetur, dizal, iskar gas da kuma taki.

Ya yi gargadin cewa dorewar rashin zaman lafiya na iya kara matsin lamba kan hauhawar farashin kayayyaki da tsadar rayuwa. Jami’ai suna bin sauye-sauyen farashin danyen mai, matsi na farashin musaya, kwararar jari, kasadar kasafin kudi da matakan ajiya.

Ma’aikatar ta ce Najeriya ta shiga wannan lokacin tare da karfafa ginshiki, in ji ma’aikatar, tana mai nuni da karuwar kashi 4.07% na GDP a rubu’i na hudu na shekarar 2025.

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Hare Hare A Kasar Congo Ya Jikkata Mutane Da Dama
Next Post: Rikicin Gabas Ta Tsakiya Yanuna Alakar Kasashen Da Najeriya

Karin Labarai Masu Alaka

Shugaban Amurka Yace Sojojin Amurka Dana Iran Sunyi Taho Mugama Amurka
Mabiya Dariqar Tijjaniyya Sunfara Gudanar Da Addu’oi Saboda Tsare Sheikh Sani Khalifa Zariya Afrika
Mayakan Houthi Zasu Shiga Yakin Amurka Da Isra’ila Afrika
Kasar Malawi Ta Kaddamar Da Rigakafin Shan Inna Kiwon Lafiya
China Da Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Sun Kulla Yarjejeniya Afrika
Babangida: Hakika Abiola Ya Lashe Zaben Watan Yuni 1993 Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Ƙungiyoyin Ƙwadago Sun Ce Albashin ₦70,000 Ya Gaza Biyan Bukatun Ma’aikata
  • NUJ Gombe Ta Ƙarfafa Bin Ɗa’a A Aikin Jarida, Ta Kaddamar Da Kwamitin Ladabtarwa
  • Hukumar UBRBDA Ta Fara Raba Kayan Noma A Gombe, Yobe Da Borno
  • Masu Ruwa Da Tsaki Sun Buƙaci Ƙarin Tallafi Ga Iyaye Mata Masu Shayarwa A Gombe
  • Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Yi Gargaɗi Ga Masu Karya Dokokin Hanya

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Sojin Najeriya Da ‘Yan Ta’adda Sunyi Taho Mugama Najeriya
  • Shugaba Tinubu Yasa Hannu Kan Dokar Kasafin 2026 Afrika
  • Iran Tace Dole A Tsagaita Wuta A Lebanon Kafun Fara Shawarwari Amurka
  • China Ta Dawo Da Harajin Magungunan Hana Haihuwa Labarai
  • Shugaba Trump Yace Tehran Tana Neman Kulla Alaka Da Washington Amurka
  • Nan Gaba Kadan Kwallon Badminton Zata Samu Karbuwa Kamar Kwallon Kafa A Duniya Labarai
  • Isra’ila Zata Kai Hari Cibiyar Makamashin Iran Afrika
  • Shugaban Gwamnonin Arewa Ya Bukaci Musulmi Su Rungumi Tausayi Da Ƙaunar Juna Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.