Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Kungiyar Tsaro Ta NATO Tana Fuskantar Kalubale
Published: April 3, 2026 at 9:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kungiyar tsaro ta NATO ta sha fuskantar kalubale a baya baya nan da suka kai ga kusan wargajewarta, kama daga yakin Ukraine, da kuma tankiya da suka hada da matsin lamba da zage zage daga shugaban Amurka Donald Trump, wanda yake tababar ainihin muradunta, kai, ya ma yi barzanar zai kwace yankin Greenland.

Amma yakin hadin guiwar Amurka da Isra’ila kan Iran, mel dubbai daga Turai, shine kusan yake matukar barazana ga dorewar kungiyar mai tsawon shekaru 76 da kafuwa, inji masu fashin baki da jami’an difilomasiyya.

Trump ya fusata, saboda kasashen turai sun ki su tura jirragen yakin su domin su bude mashigin ruwan Hormuz, tun bayan kaddamar da yakin hadin guiwar ranar 28 ga watan Febwairu, har yayi ikirarin zai janye daga kungiyar.

“Idan kai ne ni, ba zaka yi haka ba,” Trump ya tambayi kamfanin dillancin labarai na Reuters ranar laraba lokacin da yake hira da shi.

A jawabinsa a daren laraba, Trump ya soki kawayen Amurka, amma bai soki kunigyar ta NATO, wadda masu sharhi suke zaton zai yi.

Wannan yasa msu fashin baki suke ganin, ko da Amurka bata fice daga kungiyar ba, Amurka ba zata taimakawa kasashen turai idan bukatar haka ta taso, saboda haka da alamun kungiyar da aka kafa ta zamanin zaman doya da manja, wanda ya zama ginshin tsaro a turai, ba dole bane yarjejeniyar kare juna tsakanin su ya yayi tasiri nan gaba ba.

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya

Post navigation

Previous Post: An Harbo Jirgin Yakin Amurka A Iran
Next Post: Prime Ministar Italiya Ta Ziyarci Saudi Arabia

Karin Labarai Masu Alaka

Farashin Mai Ya Doshi Dala 100 Kowacce Ganga Afrika
Koriya Ta Arewa Ya Goyi Bayan Iran Wajen Zaben Sabon Jagora Mojtaba Khameni Afrika
Tinubu Ya Kawo Ƙarshen Aikin Kwamitin Sayar Da Kaddarorin Gwamnati Afrika
Janar Rabe Abubakar Ya Mutu A Tsare A Hannun Masu Garkuwa Da Mutane Afrika
Kuɗaɗen Da EFCC Ta Kwato Za Su Tallafa Wa Shirin Lamunin Karatu Afrika
Magoya Bayan Dan Hamayya A Afirka Ta Kudu Sun Hallara A Kotu Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Habasha Tafara Gina Filin Jirgin Sama Mafi Girma A Afirka Afrika
  • Jihar Filato Ta Rufe Makarantu Don Dakile Yaduwar Diphtheria Afrika
  • Barcelona na hangen Enrique Ko Arteta Wasanni
  • Indonesia Zata Kafafa Rundunar Kiyaye Zaman Lafiya A Gaza Labarai
  • Shahararren Dan Dambe Anthony Joshua Yayi Hatsarin Mota A Jihar Ogun Labarai
  • Gwamnatin Amurka Tana Ganawa Da Manyan Jami’an Leken Asiri Amurka
  • Kasar Netherland Ta Mayarwa Masar Mutum Mutumin Tarihi Afrika
  • An Kaiwa Sojojin Ghana Hari Da Makami Mai Linzami Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.