Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Najeriya Taja Hankalin ‘Yan Najeriya Mazauna Iran Da Kasashen Larabawa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnan Gombe Yace An Sace Yara 48 A Jihar Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • ‘Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Shari’ar Abubakar Malami Ta Kaura Zuwa Sabon Alkali
Published: February 24, 2026 at 3:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 24, 2026

Babban alƙalin kotun tarayya, John Tsoho, ya mayar da shari’o’i biyu da EFCC ta shigar kan Abubakar Malami da Mai Shari’a Joyce Abdulmalik, wadda ta sanya ranar 27 ga Fabrairu domin fara sauraro.

Matakin ya biyo bayan janyewar Mai Shari’a Obiora Egwuatu daga shari’ar saboda dalilai na ƙashin kai da kuma muradin adalci.

EFCC na tuhumar Malami da laifuffuka 16 da suka shafi badakalar kuɗi, inda ta ce ta gano kadarori da darajarsu ta kai Naira biliyan 212 a Kebbi, Kano da Abuja.

An gurfanar da shi tare da ɗansa da matarsa, amma sun musanta zarge-zargen.

Haka kuma, ana ci gaba da wata shari’a daban da ke gaban kotu kan zargin tallafa wa ta’addanci da mallakar makamai ba bisa ka’ida ba.

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Post navigation

Previous Post: Babban Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya Ya Sauka A Mukaminsa
Next Post: Babban Bankin Najeriya Ya Rage Kudin Ruwa Da Kashi Daya Cikin Dari

Karin Labarai Masu Alaka

Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Majalisar Tattalin Arzikin Najeriya Ta Bawa Gwamnan Kebbi Mukamin Kyautata Harkar Kiwo Najeriya
An Kama Tsohon Jakadan Birtaniya A Amurka Peter Mandelson Amurka
Jihar Gombe Tayi Fice A Bangaren Inganta Lafiya Matakin Farko Najeriya
Wani Ya Yiwa ‘Yar Sa Mai Shekaru 8 Fyade A Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Tinubu: Zamu Kara Kyautata Samar Da Kayan Aiki Ga Jami’an Tsaro Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ‘Yan Uwa Musulmi A Jihar Gombe Sunyi Allah Wadai Da Kisan Ayatollah Khomeini
  • An Samu Kaburbura Biyu Dauke Da Gawarwaki 173 A Kasar Kwango
  • Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi
  • Karancin Iskar Gas Kalubale Ne Ga Wutar Lantarki
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Kimanin Ganga Miliyan 40 Na Danyen Albarkatun Mai Yayi Kwantai A Kasashen Afirka Ta Yamma Afrika
  • Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutu Najeriya
  • Najeriya: Ba Don Leken Asiri Muka Tura Jirgin Yakin Mu Ba Afrika
  • Jamhuriyar Nijar Ta Dakatar Da Bawa Amurkawa Visa Afrika
  • Iran Zata Mayarwa Amurka Martani Amurka
  • Hukumar Tsaro Ta DSS Ta Aika Sammaci Dr. Yusuf Baba-Ahmed Labarai
  • Sojin Ukraine Sun Janye Daga Gabashin Kasar Amurka
  • Wasu Kasashen Turai Zasu Daina Tura Sojinsu Wata Cibiyar Sojojin Amurka Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.