Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Wasu Kasashen Turai Zasu Daina Tura Sojinsu Wata Cibiyar Sojojin Amurka
Published: January 20, 2026 at 9:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wasu kasashen turai suna tunani ko su daina tura jami’an su zuwa wata cibiyar soja da Amurka ta kafa domin tsara al’amura a Gaza, suna cewa cibiyar ta gaza bada damar a kara kai kayan agaji a zirin, da kuma kawo sauyi na siyasa, wasu jami’an difilomasiyya suka ce.

Cibiyar wacce gamayyar ma’aikata farar hula da sojoji, an kafa ta ne a cikin watan Oktoban bara a kudancin Isra’ila, karkashin wani shirin shugaba Trump na kawo karshen yakin Gaza. An azawa cibiyar alhakin sa ido kan yarjejeniyar tsagaita wuta da Isra’ila da Hamas suka kulla, samar da damar kara kai kayan agaji a Gaza, da kuma pullo da tsare tsare da manufofi ga yankin Falasdinawa.

Kasashe masu yawa, ciki harda Jamus, da Faransa,da Britaniya, da Masar, da hadaddiyar daular larabawa, duk sun tura jami’an su da sojoji, da masu aikin leken siri, da zummar ganin yadda al’amura za su tafi kan batun Falasdinawa.

Amma wasu manyan jami’an difilomasiyya su takwas sun gayawa kamfanin dillancin labarai na Reuters cewa, tun bayan hutun kirsimeti da na sabuwar shekara, kasashen da dama wakilan su ba su koma cibiyar ba. Saboda a cewar su babu alkibla a ayyukan cibiyar.

Amurka

Post navigation

Previous Post: Shirin Kwace Iyakar Greenland Da Shugaba Trump Yakeyi Yabawa Kasashen Turai Mamaki
Next Post: Sojin Najeriya Da ‘Yan Ta’adda Sunyi Taho Mugama

Karin Labarai Masu Alaka

Rasha Ta Gargadi Amurka Da Isra’ila Kan Harin Iran Afrika
Emmanuel Macron: Yakamata Wani Sashi Ya Rika Takawa Wani Sashi Birki A Tsarin Demokradiya Amurka Amurka
An Yi Fashin Kaguwa Da Dodon-Kodi Na Miliyoyin Dalar Amurka Amurka
Akwai Yiwuwar Farashin Mai Zai Kara Tashi Afrika
Za’a Jima Ana Fama Da Tsadar Farashin Mai Afrika
Shugaban Amurka Ya Sauke Antoni Janar Amurka

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Rundunar Hadinkan Saudiya Tayi Ikirarin Mayar Da Martani Ga ‘Yan Aware Labarai
  • Salmanu: Ci Gaban Wikki Tourist FC Shine A Gaba Na Wasanni
  • An Gudanar Da Addu’o’i Na Musamman Don Neman Zaman Lafiya Labarai
  • Wata Kotu A Abuja Ta Wanke Abba Kyari Afrika
  • Shugaba Trump Yace Akwai Yiwuwar Cimma Yarjejeniya Da Iran Afrika
  • ‘Yan Ta’adda Sun Kashe ‘Yan Sanda A Jihar Katsina Najeriya
  • Majalisar Tattalin Arzikin Najeriya Ta Bawa Gwamnan Kebbi Mukamin Kyautata Harkar Kiwo Najeriya
  • Bola Ahmed Tinubu Ya Soke Bashin Da Gwamnati Take Bin NNPC Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.