Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Najeriya Taja Hankalin ‘Yan Najeriya Mazauna Iran Da Kasashen Larabawa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnan Gombe Yace An Sace Yara 48 A Jihar Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • ‘Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Shugaban Amurka Donald Trump Yace Bai Taba Shiga Jirgin Jeffrey Epstein Ba
Published: December 23, 2025 at 8:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wata wasikar Email daga cikin takardun da ma’aikatar shari’ar Amurka ta wallafa kamar yadda doka ta bukata, ta nuna cewa shugaba Donald Trump yayi balaguro sau da yawa a cikin jirgin attajirin nan da aka samu da abin fallasa na lalata da ‘yan mata Jeffrey Epstein, fiye da yadda aka zata tun farko.

Wasikar dake cikin takardun da ala tilas ma’aikatar ta wallafa su ranar talata, wani mai gabatar da kararraki na jihar New York ya fada ranar 7 ga watam Janairun 2020 cewa takardun bayanai sun nuna cewa Trump yayi balaguro a cikin jirgin saman Epstein akalla sau 8 a shekarun 1990 kuma daga cikin wadannan tafiye-tafiye, akwai 4 wadanda wata abokiyar Epstein mai suna Ghislaine Maxwell take ciki, amma yanzu haka dai ita Maxwell tana zaman daurin shekaru 20 a gidan kurkuku, a bayan da aka same ta da laifin taimakawa attajirin Epstein wajen samar masa da yara mata kanana yana lalata da su.

A cikin wani sakon da ya rubuta a shafinsa na sada zumunci a shekarar da ta shige, 2024, Trump yace bai taba shiga cikin jirgin Jeffrey Epstein ba.

Labarai

Post navigation

Previous Post: Akwai Yiwuwar Shugaban Ƙasar Afirka Ta Tsakiya Touadera Yasamu Nasara A Karo Na Uku
Next Post: Harin Makami Mai Linzami Da Rasha Ta Kai Yayi Barna Sosai A Ukraine

Karin Labarai Masu Alaka

Shugaban Amurka Zai Sake Gine Gaza Amurka
Yeriman Ingila Ya Gana Da Yeriman Saudiya Mai Jiran Gado Amurka
Bangladesh Tasamu Rangwamen Harajin Da Amurka Ta Kakaba Mata Labarai
Mun Kwato Kimanin Naira Biliyan 40 Na Badakala A Tsawon Shekara Daya Labarai
Kasar Tanzaniya Zata Gina Babban Tashar Iskar Gas Labarai
An Tura Rundunar Tsaron Sham Zuwa Kakarshin Ikon Kurdawa Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ‘Yan Uwa Musulmi A Jihar Gombe Sunyi Allah Wadai Da Kisan Ayatollah Khomeini
  • An Samu Kaburbura Biyu Dauke Da Gawarwaki 173 A Kasar Kwango
  • Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi
  • Karancin Iskar Gas Kalubale Ne Ga Wutar Lantarki
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Muna Kira Ga Kasashen Duniya Su Sa Baki Don A Saki Mohamed Bazoum Afrika
  • Gwamnan Jihar Kebbi Ya Amince Da Kasafin Kudi Mai Sauya Fasali Da Karfafa Rayuwar Al’umma Labarai
  • Gwamnatin Tarayya: Bikin Al’adun Argungu Ya Karbu A Idon Duniya Labarai
  • An Katse Intanet Da Wayar Tarho A Kasar Uganda Siyasa
  • Rasha: Zamu Ba Gwamnatin Venezuel Gudunmawa Sauran Duniya
  • Rasha Ta Nuna Kudurin Cimma Zaman Lafiya Da Ukraine Amurka
  • Shirin Manuniya Yau Juma’a 12.12.2026 Shirye-Shirye
  • Haryanzu Abubakar Malami Da Dansa Suna Hannun Hukumar EFCC Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.