Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maikaba Ya Yi Murabus A Matsayinsa Kocin Wikki Tourist FC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • NEDC : Zata Samar Da Cikekken Kulawa Wa ‘Yan Jaridar Da Sukayi Hatsari A Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Trump Zata Kafa Kasuwar Ma’adanai Amurka
  • An Yanke Mishi Hukuncin Kisa Saboda Neman Kudin Aure Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Babban Malamin Musulunci Sheikh Usman Kusfa Zaria Ya Rasu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Yeriman Ingila Ya Gana Da Yeriman Saudiya Mai Jiran Gado
Published: February 10, 2026 at 11:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 10, 2026

Yeriman Ingila Williams, wanda shine babban dan sarkin Ingila na yanzu Charles, ya gana da Yeriman Saudiyya mai jiran gado, Mhammed Bin Salman, a fara ziyarar kwanaki uku a madadin gwamnatin Britaniya domin karfafa dangantaka tsakanin kasshen biyu.

Ziyarar da masarautar Ingilan take yi, ta biyo bayan ziyarar da ministan kudi na Ingila ya kai Saudiyya a bara, wada yayi sanadin kulla yarjejeniya zuba jari na dala bilyan 8.7

A lokacin wannan ziyarar ana sa ran Yerima Williams zaiyi shawarwari kan kokarin Saudiyya na yi wa tattalin arzikin ta garambawul, al’adun gargajiya, da kuma ayyukan raya muhalli.

A baya dai Yerima Williams ya gana da Yerima Mohammed Bin Salman a 2018, lokacin da shi da mahaifinsa sarki Charles, a zamanin yana Yerima suka shiryawa Yerima Bin Salman liyafa, yayinda kakarsa sarauniya Elizabenth mairasuwa ta shirawa tawagar masarautar Saudiya wata liyafa ta daban.

Amurka, Labarai, Nishadi

Post navigation

Previous Post: Dubban Mutane Sunyi Zanga-Zanga A Kasar Australia
Next Post: Majalisar Dattawar Najeriya Ta Amince Da Tura Sakamakon Zabe Ta Intanet

Karin Labarai Masu Alaka

Mawakiyar Amurka Cardi B. Ta Cashe A Saudi Araibiya Nishadi
Majalisar Tarayya Ta Amince Da Gyara Dokar Kasafin Kudi Labarai
Kungiyar Maharba Da ‘Yan Sintiri Sun Samu Kyautar Motoci Labarai
Shugaban Rasha Yafara Ganawa Da Jakadun Amurka Domin Kawo Karshen Yakin Ukraine Amurka
Shugaba Saied Yana Cigaba Da Samun Goyon Bayan Al’ummar Kasar Tunisiya Afrika
Kotu A Kasar Faransa Ta Daure Roger Lumbala Shekaru 30 Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Muna Kokarin Kawo Karshen Cin Zarafin Jinsi A Gombe – Uwargidan Gwamna
  • Majalisar Dattawar Najeriya Ta Amince Da Tura Sakamakon Zabe Ta Intanet
  • Yeriman Ingila Ya Gana Da Yeriman Saudiya Mai Jiran Gado
  • Dubban Mutane Sunyi Zanga-Zanga A Kasar Australia
  • Bangladesh Tasamu Rangwamen Harajin Da Amurka Ta Kakaba Mata

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Shugaba Tinubu ya mika sunayen Sabbin Shugabannin NMDPRA da NUPRC Bayan Murabus Din Farouk Ahmad Da Gbenga Komolafe Najeriya
  • Jirgin Sojin Saman Najeriya Yayi Hatsari a Jihar Neja Labarai
  • Muhawara Mai Zafi Tsakanin APC da ADC Shirye-Shirye
  • An Kaddamar Da Kwamitin Kwallon Kafa A Tsakanin Masarautun Jihar Gombe Labarai
  • Amurka Zata Bawa Ukraine Tsaro Na Musamman Amurka
  • Afirka Ta Kudu Ta Bayyana Yadda Aka Yaudari ‘Yan Kasar Ake Tilasta Musu Ayyukan Bauta Afrika
  • Hukumar NAPTIP Ta Kubutar Da Yara 11 Daga Hannun Masu Safara Mutane Labarai
  • Jirgin Ruwa Ya Kife A Yammacin Kasar Gambiya Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.